Тёмный

Gaskiyar Magana : Kyamar Faransa a Nijar 

DW Hausa
Подписаться 75 тыс.
Просмотров 31 тыс.
50% 1

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya yi nazari a kan dalilan da ya sa kasar Faransa ke shan suka a Jamhuriyar Nijar musamman a wannan lokaci na juyin mulki.

Опубликовано:

 

5 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 104   
@jamilousani4098
@jamilousani4098 Год назад
Dr Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai al barka Ameen!!!
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Год назад
Sahanin maganar ka ko dadin ji bata dashi wlhi doctor nuhu Allah saka maka da alkhari ❤❤
@asmawitv269
@asmawitv269 Год назад
Allah ya zaba muna abun da yafi Alkhairi
@shafiuhassan123
@shafiuhassan123 Год назад
Gaskiya dai da fari bamuso wannan juyin milkinba amma tinda sojoji masu albarka suka nuna basa tare da zalincin faransa da kuma nuna kyama garesu sai mukai maraba da juyin milkin tsaka ninmu da faransa sai dai muce umma ta gaida aisha
@ibrahimmadjid-qv8qi
@ibrahimmadjid-qv8qi Год назад
wallahi ducwandabifadiGaskiyabasenarugamey Achar
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Год назад
Doctor Nuhu Allah saka maka da alkhari ubangiji ya kiyaye ka da iyalan ka ❤❤❤
@AliDabor-if3px
@AliDabor-if3px Год назад
Wlh sukashe shi bazum min
@JfoehtiHdowy-oz4pu
@JfoehtiHdowy-oz4pu Год назад
Slm alaikum barkamu wannan bayada gaskiya Muna sun shi ahaka
@saminouattayo8361
@saminouattayo8361 Год назад
Gaskiya mu al uma nijar muna goyon bayan jujyin mulki danri bisa danri.bisa ga zalunci cida akewa al uma ba tsaro babu kiwon lafiya babu ilimi talawa na cikin tashen hakali wasu yan kalilan ne masu cin ribar gwnanti Muna rokon Allah subahanahu wata'ala yakama soji Allah yabasu ikon sauke nauyi yadora musu
@officialabz5397
@officialabz5397 Год назад
Indai baku godewa Allah ba to zaku kirawa kanku masifa ne kuyi duba ga Libya ba fata muke muku ba Sannan bakwason Faransa ku canza yare mana ku daina faransanci
@SadamhssnMctrizakri
@SadamhssnMctrizakri Год назад
Wlh in bakuji tsoron Allah za kugani bada jimawa ba wallai Allah ko
@AdamAbdoukarim
@AdamAbdoukarim Год назад
Ah ah bazoum zayi siyer Afida mayan yan ta'adda
@jamilousani4098
@jamilousani4098 Год назад
Kadai Allah ya wadarenka!!
@BabayeAdam-e9o
@BabayeAdam-e9o Год назад
Gaskiya babou cigaba ga faransa a Nijar
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 Год назад
Faransa ta fice daga yau A Nijar bama son ta sam da duk wani mai ƙaunar Faransa
@yahayazamnaou9289
@yahayazamnaou9289 Год назад
Sahanine kake koma miye sunanka karya kake fadi kai bazum kake karewa dan siyasa ba nan tera sunka kashe mutaneba da akaso ayi zanga zanga kuka hanaba mudai munatare da so zojin juwinmulki Allah ya karemuna so zojin mu
@ثانيمعمرعائلةأدمالتاباني
انشاءالله لا شيء يكون في الأرض النجيري إلا خير الدنيا والآخرة
@AliMuhammadTV-
@AliMuhammadTV- Год назад
Muna jiranku
@bashuratv828
@bashuratv828 Год назад
Gaskiya munji dadin wannan tattaunawa asamana cigaba
@LikitaAbdoul-n9w
@LikitaAbdoul-n9w Год назад
Sahanine taya mai gidanka zakace yabbaka incinka inci bana ragobane
@jamilousani4098
@jamilousani4098 Год назад
Dakai Fransawan Allah ya wagazako!!
@jamilousani4098
@jamilousani4098 Год назад
Wargazaku
@mujahidusman7488
@mujahidusman7488 Год назад
Sah noun ba gaskiya yake fadi ba
@UbaBazama
@UbaBazama Месяц назад
Allah yakawo manah mafita Dan annabi
@LikitaAbdoul-n9w
@LikitaAbdoul-n9w Год назад
Sahanine bazai tapa fadin gaskiya
@DWHausa
@DWHausa Год назад
Ra‘ayi da fahimtarsa su ma suna da muhimmanci dan uwa. Mu yi tattaunawa cikin mutuntawa
@AchirouHassan-d6j
@AchirouHassan-d6j Год назад
Goyon bayan mu ga soja %% ya taraya kuji zanya
@AliDabor-if3px
@AliDabor-if3px Год назад
In dai dan talakawa suke yi subar sojojin nan muna akori faransa
@AdamAbdoukarim
@AdamAbdoukarim Год назад
Aslm mulkin farafula bata Kore Faransa
@maazoukazza-yz9mt
@maazoukazza-yz9mt Год назад
Wannan magana ta bazum karya ce kawai
@saba.aissakalla8003
@saba.aissakalla8003 Год назад
Wllh e cowas karnikan turawa ne munafikan banza azalime
@MahamidaAssoumane-f3g
@MahamidaAssoumane-f3g Год назад
Ni ba na Goyon bayan juyin mulki saboda gakadan daga shairin sa
@mujahidusman7488
@mujahidusman7488 Год назад
Fa tan mu shine turawa su bar mu, muyi rayuwar mu, ba musan duk wani wanda zaiyi alaka da Faransa da ma goya bayan ta
@Soitidada
@Soitidada Месяц назад
Jsui d'accord
@saba.aissakalla8003
@saba.aissakalla8003 Год назад
Wllh yan tarayya basudaniya tarabuwa da France 🇫🇷
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 Год назад
ay baban kaloubalan nijar faransace
@DWHausa
@DWHausa Год назад
Me ya sa yan Najeriya ba sa zargin Burtaniya?
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 Год назад
@@DWHausa saboda Bata zaloumtarsou kama yada akemane manafici da cin amana
@YussfYussf-pv9dx
@YussfYussf-pv9dx Год назад
yadace muraba gari dasu
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 Год назад
soseyma❤
@muhammedmussa1915
@muhammedmussa1915 Год назад
Allah yasa mudace amma kufadi gaskiya
@abourachida3117
@abourachida3117 Год назад
Gaskiya Ku munafukaine kamarya katsalanda Bama Gaskene ba Gaskiya ku makiyan Allah.
@jamilousani4098
@jamilousani4098 Год назад
Banza karen Fransawa!!
@SadamhssnMctrizakri
@SadamhssnMctrizakri Год назад
Wa kuke sawraro ku haba sahanine
@LawaliOumarou-p4v
@LawaliOumarou-p4v Месяц назад
Gari ya waye
@MalanMurtala-q3o
@MalanMurtala-q3o Месяц назад
Sahanun bakadagewa
@issaharouna9250
@issaharouna9250 Год назад
Akachi
@abdusallamudjigo1692
@abdusallamudjigo1692 Год назад
Farensa munafikaine barayune Allah kaiyimuna maganita ameen
@DWHausa
@DWHausa Год назад
Me ya sa ka fadi haka ?
@abdusallamudjigo1692
@abdusallamudjigo1692 Год назад
@@DWHausa ace kar aajeturawa . Rana guda soja nawa akashe na1kena Nabiyu2 munnada arzi niger turawa ke anfanidashi Kullian muk'asar waje yadace munso juyimiki sabo yen farensa take cutar . Allah bimuna hik'i dik wanidan nijer. Ga farasa buyaheba har abada... Nabarku l f y
@عليبنإدريسمحمد
Shuwaga banin mu ville basa sauraren tallaka
@mujahidusman7488
@mujahidusman7488 Год назад
Hanyoyin duk Faransa ta toshe su,
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 Год назад
zaharadin allh sakamaka da alheri
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Год назад
Sahanin baka da gaskiya maganar ka maganar banza ce 😒😒
@appapp2264
@appapp2264 Год назад
Wan mai gilashi kai wawané Shekara nawa muna neman mu rabou dasou kai magana bazoum ma karyane duk makirciné ay sojan yafika sanin bazoum kasan da wanan kuma na hanun dama shiné dw idan me gayi jahiliné kuma hakané wanan duk jakiné bazoum da ya kai lokacin wly se sunyi mai juyin mulki
@appapp2264
@appapp2264 Год назад
Wai wanan ku kun yarda shi yake a bazoum shawara wanan ko Ni nafishi iya siyasa
@SaadouSaâdou-v7f
@SaadouSaâdou-v7f Год назад
Milkin shigaba bazoum bakareba inchallah ❤❤❤❤
@muhammadsaguirsuleman9048
@muhammadsaguirsuleman9048 Год назад
Ince bai samuwa da sauki France bata rabuwa da mu cikin sauki wlh
@raiyyaMuhammet227
@raiyyaMuhammet227 5 месяцев назад
Bama son faransa😂😂😂😂😂
@ibrahimdauda7747
@ibrahimdauda7747 Год назад
Ba gaskia bane, lokaci da anka koro sojojin fransa daga mali, bazum bai saurari talakawa ba
@ibrahimmadjid-qv8qi
@ibrahimmadjid-qv8qi Год назад
kay bazum auwakakaykanaraidawaniyachingabancingidanka dan oubanka
@yusufsarki8394
@yusufsarki8394 Год назад
Sahanin ina ganin bakasan ciyon kanka ba kuma baka kishin kasa kuma kanada son zuciya idan bazum da faransa sun baka kaci To ka shiga taitayinka kasan cewa kasarka itace kai kuma itace aslinka naso ace kasan darajar kasarka amma kashe ka kasa gane damarka
@ZikoWokina
@ZikoWokina Месяц назад
💪❤️❤️🇳🇪CNSP🤲👌✌️
@هارونادمعمر
@هارونادمعمر Год назад
Agaskiya mulki pnds basa sawraran talakawansu kad mumanta lokathinda akakori faransa daga mali da burkina .talakawa sununa basa son zaman faransa aniger .sukuma hukumomi sunkahana duk wani taro nakin faransa
@appapp2264
@appapp2264 Год назад
France inda mutanan kirkiné a shekara sittin60 da suna da tunani nagari Yakamata duk cikin francophone kamata yayi acé mu tanan Niger 🇳🇪 sunfi kowa ci gaba a kassa😂
@abdusallamudjigo1692
@abdusallamudjigo1692 Год назад
Saunawa akace zaa zangazanga akace bazaayiba kukahana ku taraya
@HabibTamse-f7g
@HabibTamse-f7g Год назад
Tazo mujita
@habibou.ibrahim9107
@habibou.ibrahim9107 Год назад
Tomunajiranku
@bubacarrchampion3313
@bubacarrchampion3313 Год назад
🇳🇪🇳🇪🙇‍♂️🙇‍♂️
@AhmedRoufaïIB
@AhmedRoufaïIB Месяц назад
Indai ba soja ba kuma irinsu cani babu wanda yake irin korar turawa malan
@Ibrahimabubakar-ui7bj
@Ibrahimabubakar-ui7bj 8 месяцев назад
🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@ibrahimtoubiroufay3221
@ibrahimtoubiroufay3221 Год назад
Kuma yan bbc munganaku bakwo tare wannan sabon shugaban na soja
@ibrahimtoubiroufay3221
@ibrahimtoubiroufay3221 Год назад
Wannan baida hankali saboda yanakare kalatsinshine sahani yake kowa wawaye yantaraiya bakudahankali
@DanMar-lr3uy
@DanMar-lr3uy Год назад
Kai wannan maganar karyar banza kakeyi duk babu Wanda ze yanke alaka da France saidai inba Muna fikibane su bazum Muna fukaine wlh
@DawoiDawoi
@DawoiDawoi Месяц назад
katu gotsa uwarka dan jarida 😂😂😂😂😂😂😂
@Hassanmaitalakiyifillinge
@Hassanmaitalakiyifillinge Год назад
Bama son fara nsa 👹👹
@romiyo227_niger
@romiyo227_niger Год назад
Wanna sahanini wawane Yana kare France 🇨🇵❌🇨🇵❌🇨🇵❌🇨🇵❌❌❌❌❌
@DWHausa
@DWHausa Год назад
Mene ne laifin kare Ra’ayin Faransa idan har akwai hujjojin yin hakan kamar yadda ya yi?
@romiyo227_niger
@romiyo227_niger Год назад
@@DWHausa bashida wata huja wawane saboda tarrayya tamutu
@asmawitv269
@asmawitv269 Год назад
Haka ne docta
Далее
Women’s Free Kicks + Men’s 😳🚀
00:20
Просмотров 6 млн
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
Просмотров 22 тыс.
How the Most Elite Spy Agency Operates
22:42
Просмотров 1,6 млн
Madafun Iko 4th October 2024
55:43
Просмотров 1,9 тыс.