Wannan tawakkalin dole ne.aidazakayi tawakkali datun farko kunbarwa Abba kujerarsa.kai ni banda Nigeria bantaba ganin wai jam iyya me mulki takaiqara wai anyimata magudiba...tayaya wanda bashida mulki zeyi magudi ya murde mulki,,, kai dai Ganduje yakaika ya baro.Anfadi ba girma....Kano Allah yabawa Abba Kabir da kunqi da kunso
Karya kakeyi azzalumi, baka yadda Allah shine meyiba, kayi amai kalashe, kasa Allah gaba bawani ganduje ba, ba abinda zai iyama . Allah yaba abba ikon sauke nauyinda ke kensa na Al ummar kano, yaba kasarmu zaman lafiya baki daya
👍👍👍👍👍gaskiya Dr, Nasiru gawuna duniya ne kuma mai tawakkali masoyin Annabi(s. a. w)na gaske , kuma wlh Allah ba zai tozar taka ba, da mu masoyan ka mun bi mun yarda da wnn hukunci Allah baya kuskure, hattara yan kayan marmari 🍉🍉🍉🍉haka ake san shugaba na gare😂😂😂😂😂
Dan shegiya kullun kiran allah a baki amma a aikace bahakabane tun farko da kayarda da hukuncin allah da mun yarda fadar allanka har xuciyane amma sekaki yarda da hukuncin allah ta dole kuma kayarda da hukuncin wani kato anji kunyadai
Wannan daga ba ya ne Wlh Kuna qoqarin kuja da ikon Allah ne babu wata mgn da ynx za kuyi me hankali ya yarda da ita da kunyi haquri da. Shikennan amma Kuma
Wlh wanna mutumin Yana da tawakali Allah ka hadashi da rabonsa mafi Alkairi abaya Baka birgeni Amma ayanzu ina maka fatan Alkairi kuma data yau nashiga cikin jerin masoyanka na har abada
😂😂😂😂mutum kirki ko mutum da bashida wata sauran dama ko dabara komai ya karemasa ALLAH ya nunamasa karshensa kuma In sha ALLAHU Rabbi mulkin kano ya haramta a gurin GAWUNA bijahi mustapha s.a.w
Wallahi ƙarya kake baka dogara ga Allah ba, da jam'iyyar tace zata kai ƙara kotu in gaskiya ne, kace baka so mana, wallahi imanin bana gaskiya bane, kuma muddin zaka cigaba da ƙiran Allah a baki, sannan a zuciyar ka bashi bane, to wallahi Ubangiji bazai taɓa baka nasara a Rayuwar kaba, Allah ya ganar dakai gaskiya
Abi a hankali kada awuce wuri zuwa kotu ba shine rashin imaniba domin kuwa ita kutu tana kara tantancema mabiya gaskiyar lamari mussamman siyasarmu ta Nigeria ba dunda haka ta faruba da tuni wasu sungudu daga Gawuna