Тёмный
No video :(

'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai 

BBC News Hausa
Подписаться 599 тыс.
Просмотров 147 тыс.
50% 1

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana wa BBC dalilin da ya sa gwamnonin APC suka ki goyon bayan CBN kan wa'adin da ta sa don daina amfani da tsofaffin kudi a Najeriya.

Опубликовано:

 

21 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 203   
@muhammadauwalabubakar8738
@muhammadauwalabubakar8738 Год назад
Man of the people A good leader, you deserve to be president of Nigeria.
@mishaelmaikanti4916
@mishaelmaikanti4916 Год назад
come and make him president now...bunch of bigots
@chukwudaluakukwu942
@chukwudaluakukwu942 Год назад
God forbid, he is going about talking about the change of currency,while he has refused to talk about the recent killings in southern kaduna.🤮
@joshuaharunatsaku1803
@joshuaharunatsaku1803 Год назад
Which country he's going to be president? Stop this your foolish thinking
@muhammadauwalabubakar8738
@muhammadauwalabubakar8738 Год назад
The country u are in
@muhammadauwalabubakar8738
@muhammadauwalabubakar8738 Год назад
@@joshuaharunatsaku1803 but he is a good leader
@sarakitv2735
@sarakitv2735 Год назад
Wlh bamayi Nigeria sai Baba Atiku In sha Allah 2023
@abubakarzannaibrahimkau7502
Allah ye bamu zaman lafiya da wadata kuma shugabanni nagari Amin
@abdulngntv6369
@abdulngntv6369 Год назад
Ya Allah duk Wanda ya cutar damu Allah ka cutar dashi Dan matsayin annabi Muhammad sallalahu alaihi wasallam
@odehismail4800
@odehismail4800 Год назад
Good God bless you
@kaza818
@kaza818 Год назад
Sai Obi !!!!!
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Год назад
Obituary 😁
@yakubu2082
@yakubu2082 Год назад
Wallahi bamaye nigeria sai kwankwaso lan amana me kishen talakawa insha allah
@mansoorlawal7136
@mansoorlawal7136 Год назад
Me kishin talakawa ko me kishin Aljihunsa
@shafiuidris4960
@shafiuidris4960 Год назад
Allah Ya za6a Muna Shuwagabanni Na Gari Masu Son Mu Ba Wu'anda Mukeso Ba!!
@Kabirmubarak355
@Kabirmubarak355 Год назад
I really appreciate you sir malam Nasiru
@nurasharifbalamashaallah1735
Wato ba Wanda talaka yakeso kukesoba wato kujam iya kukeso gaskiya mu bamuyafe ba tunda damuwarku jam'iyar apc to zakumutu zamu mutu akwai Allah
@dalhatuatibis
@dalhatuatibis Год назад
Haba el-rufai kamanta da Corona kenan wai harkace kana son talaka Allah karaba my namu da wannan soyya taka amen
@sanimainasara4227
@sanimainasara4227 Год назад
Apc sai mun bata wuta🔥🔥🔥
@theoptometryvibe
@theoptometryvibe Год назад
Vote Obi/ Datti for president 2023, Labour Party.
@ahmadnasir5109
@ahmadnasir5109 Год назад
Inshallah kaima sai kaji kunya dan kaima bamu yarda da dattijantakan ka bah, wallahi baza kacimana mutuncin iyayen mu, muyi shuruba
@usmanbashirnaibi8265
@usmanbashirnaibi8265 Год назад
Allah yasa Bola Ahmed TUNIBU yazama shugaban Nigeria Amin
@HamzaAhmad-dh4ze
@HamzaAhmad-dh4ze Год назад
Ba Ameen ba
@davidajik9648
@davidajik9648 Год назад
When you lecturers were on strike Elrufai never spoke this way. It is because this is affecting them.
@abubakarabba3919
@abubakarabba3919 Год назад
Wannan damuwarkuce mudai kuji tsoron Allah
@Elqaumi
@Elqaumi Год назад
Dila sarkin wayo 😂 Ya iya magana. Facts zalla yake kawo wa fa ❤️🇳🇬
@imamugibrimazulmaarif4921
@imamugibrimazulmaarif4921 Год назад
In sha Allahu bazakuciba da Alfarmar Annabi
@alhassanismail5308
@alhassanismail5308 Год назад
In shaa Allaah
@haidarsalissou7764
@haidarsalissou7764 Год назад
Wallahi tallahi ,er rufai mu babu ruwanmu da magana kudin zabenku,,,amma kurubuta bayan wanan zaben kai da buratay da buhari da iyalanku zaku girbi abinda kunka aikata a zaria,munanen daram zakuci ubanku bijahid rasulullah....
@alhajigarba1340
@alhajigarba1340 Год назад
Karya kakeyi insha allahu kuzakuji kunya
@aishaabdulazeez201
@aishaabdulazeez201 Год назад
Allah yakara lfy mallam Nasiru
@mkgeidam
@mkgeidam Год назад
Gaskiya ne Mallam Nasiru El-Rufa'i, ina tare da Kai 100%, Allah ya kara lafya da Nisan kwana. 👋
@salihuabubakar9545
@salihuabubakar9545 Год назад
Shashasha da kai da dattawan arewan me kuka yiwa arewa, wai har yanzu ka Gaza gane cewa an dauke ku kamar shara msssss., Fatanmu kadai Allah ya kawo mana mafita.
@alabirachael8023
@alabirachael8023 Год назад
The concept & ideas propergagated are deep & progressive,
@kabirtijani
@kabirtijani Год назад
Allahu Akbar I live ur comment sir
@ibrahimassouman5672
@ibrahimassouman5672 Год назад
Asojo mutalawa bai monakomiba Ku yayiwa
@preciousloveth
@preciousloveth Год назад
so great
@petithamza7329
@petithamza7329 Год назад
Masha Allah merci beaucoup Nigéri ❤️🙏🤪🤲🤲🤪🤪🤪
@1C5C11
@1C5C11 Год назад
👍👍👍👍👍👍👍
@harunaalhassan4535
@harunaalhassan4535 Год назад
Allah yasa mudace
@abubakardanmusa3534
@abubakardanmusa3534 Год назад
God bless you mallam
@imamugibrimazulmaarif4921
@imamugibrimazulmaarif4921 Год назад
Babban Azzalumi Number daya wanda baya da tausayi wai shi ke tausayin talaka yau
@bilkisaboki7172
@bilkisaboki7172 Год назад
Gaskiya. Allah ya kara ma lafiya.
@lateefahmed4978
@lateefahmed4978 Год назад
Ai insha Allahu sunsha miyar karshe
@Jalloboy
@Jalloboy Год назад
Ina mugun son courage din Malam Nasiru wlh
@annortv974
@annortv974 Год назад
Manyan Arewa kunji kunya wlh tsakaninmu daku sai dai muce Allah yasakamana
@nuragarbakabuwa3322
@nuragarbakabuwa3322 Год назад
Munji abin da malam nasiru yakace amma yamakara
@ibrahimbunkurealhassan3740
@ibrahimbunkurealhassan3740 Год назад
Gaskiya ne Dan wallahi kasuwanci ma ya tsaya mu samman irin namu
@annasmustapha
@annasmustapha Год назад
Masha Allah kujimasuyi aleci
@finiteconsult6181
@finiteconsult6181 Год назад
Masha Allah
@mansirmansir7677
@mansirmansir7677 Год назад
Tskanina ga Allah alhaji Nasir adalin shugaba ne
@taufeeqimran4062
@taufeeqimran4062 Год назад
جزاك الله خيرا
@ahmadnasir5109
@ahmadnasir5109 Год назад
Kuji tsoron Allah wallahi
@mansoorlawal7136
@mansoorlawal7136 Год назад
Wannan gaskiya ne malam Allah Ya saka maka da alkairi
@bellomuhammad1490
@bellomuhammad1490 Год назад
Masha Allah EIrf
@bacanseabdul5500
@bacanseabdul5500 Год назад
Insha allahu sai APC ta watse yadda buhari ya wargaza talakawan. Nigeria karkashin jam,iyyar APC
@miraclepeace-rg3zx
@miraclepeace-rg3zx Год назад
fantastic
@fatimausman811
@fatimausman811 Год назад
Asiwajun banza karyakuke Bakusan Allah ba bakuda imani kanku kawai kuka sani
@oguntoluesther5327
@oguntoluesther5327 Год назад
Great
@ihuomaogbonna2853
@ihuomaogbonna2853 Год назад
Bameso APC.
@Ammoonhashim
@Ammoonhashim Год назад
Kai ma sha Allah ina son mutane shugabanni irin gomna nasiru mutum marar tsoro mai izza
@livingstonejohn532
@livingstonejohn532 Год назад
Ai Kuma da addini kukeso kuci zaben Amma ta Allah batakuba munafukai
@EzoSd
@EzoSd Год назад
Masha Allah kaji mgnr hankali
@aminuhoro2123
@aminuhoro2123 Год назад
El rufa' i karka manta shifa tunumbun da kake goyawavaya shine yajagoranci yiwa yan arewa yankan rago lokacin yana gwamnan Lagos. When make it up with my uncle Real Madrid in kg
@auwalsalihu7178
@auwalsalihu7178 Год назад
A buga naira biliyan daya da miliyan Dari Hudu, kuma a ce wai an bawa dan siyasa guda daya miliyan Dari biyar shi ka dai, Gaskiya karya ne. Babu banki guda daya da za’a bawa wannan sabon kudi a lokaci daya.
@IsabellaMia-hs5fj
@IsabellaMia-hs5fj Год назад
Wow
@richardhunoga4074
@richardhunoga4074 Год назад
Our future president 👍
@alhassanismail5308
@alhassanismail5308 Год назад
In shaa Allaahu kai zaka ji kunya
@sophiaava5106
@sophiaava5106 Год назад
so amazing
@lemeammasco
@lemeammasco Год назад
Do guys have a great weekend and happy birthday you
@aminayunusa9008
@aminayunusa9008 Год назад
Sai Atiku
@GeneralRadiology
@GeneralRadiology Год назад
Insha Allah Baza kaci zabeba
@danjashamsa3565
@danjashamsa3565 Год назад
Hhhhhh wani Zabe kuma
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Год назад
Dama ya tsaya takaranre😂
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 Год назад
Bazamu zabeku ba saboda mu talakawan Nigeria ba wawaye bane mu kubamu wahala sai lokacin zabe yayi kuzo kuna muna dadin baki da izinin Allah sai mun canza Nigeria sai atiku Insha Allah Allah yasa atiku ne mafi alkhairi agaremu
@lawalfaruku409
@lawalfaruku409 Год назад
Gaskiya kabani shawa da ka iya fitowa kafadawa duniya gaskiyar Nigeria gaskiya
@ibrahimyunusaillo
@ibrahimyunusaillo Год назад
Ok yanzu kukasan cewa kowace jaha da irin nata matsala. Aka dinga kashe alumma ba, abinda kukayi Allah ya zaba muna Mafi alheri
@michaelfredrick8300
@michaelfredrick8300 Год назад
Bamayin Apc, bama Asiwaju
@larrytundex7655
@larrytundex7655 Год назад
I love this man
@abubakaraliyu1566
@abubakaraliyu1566 Год назад
Masha Allah, that's great, but in Sha Allah, NIGERIA sai ATIKULETED, Kaduna sai UBALE
@nafiusuleiman4310
@nafiusuleiman4310 Год назад
Himhim Allah ya Kyauta
@hakiluumar8684
@hakiluumar8684 Год назад
Gaskiya
@surajoumarahmad1285
@surajoumarahmad1285 Год назад
Maganar Mai ilimi daban take Allah Kara Maka lafiya da kwanciyar hankali Mal. Nasiru El-rufa'i.wallahi Ina kaunar mutumin nan.
@MercyMirabel
@MercyMirabel Год назад
Amazing
@abdulazeezsanusi8558
@abdulazeezsanusi8558 Год назад
Wawa bamayi saikunfa
@ahmadnasir5109
@ahmadnasir5109 Год назад
Mutumin da baisan abin da zaima arewanmu bah, ta ina zakayi mana tallansa. Wallahi kuji tsoron Allah dan baku da tausayi!!!! Kuna nufin koma ya yake dan kunyi Alkawari sai kun cikamar kenan mmhh dai kula korai
@naohbawadanjuma442
@naohbawadanjuma442 Год назад
Gaskia ne malam naseer
@aliyusgida9997
@aliyusgida9997 Год назад
Kudirin continue bandit
@GMSINCE
@GMSINCE Год назад
Ba maso Bye bye APC
@abdurraheemisah7185
@abdurraheemisah7185 Год назад
Yana karekanshine kawai bayananama talakawabane karyane
@aminuabubakarumar1977
@aminuabubakarumar1977 Год назад
KAI baka yarda DA ALLAH ba
@Mbbello1
@Mbbello1 Год назад
In Shaa Allah zabe baku ci ba
@abdullahisani2308
@abdullahisani2308 Год назад
Malam Nasiru El Rufa,I kayi taka kayi ta mai dankarfi.
@abdullahirilwanu8982
@abdullahirilwanu8982 Год назад
Allah shi karemuna Kai comrade Kuma datijo wlh inayinka over from kebbi state
@musahalilu9510
@musahalilu9510 Год назад
Gaskiyane malam
@arewa9548
@arewa9548 Год назад
Insonka El rufa i 💚✊
@alfanda9971
@alfanda9971 Год назад
Allah y jikan mallam
@nanfwangdabiring1520
@nanfwangdabiring1520 Год назад
Allah ya san zuciyar ku, cewa ku munafukai ne ba
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Год назад
Kai munafiki ne ai, kuma bazamuyi obi ko akwatin shi insha Allah bazaici ba
@harisusalisu
@harisusalisu Год назад
Kaji gaskiya
@marvintroy
@marvintroy Год назад
😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣😂🤣 Daaaaan siyaaaaasa kenan ake fada muku😂😂🤣🤣🤣🤣😂
@bacanseabdul5500
@bacanseabdul5500 Год назад
Kun hango faduwa kun fara magana APC taci taliyar karshe da izinin Allah
@Mbbello1
@Mbbello1 Год назад
Kaji Malam El'rufa'i wai talaka yakewa yaki😀Bola Tinubu dai ya aiko ka
@aminu1982
@aminu1982 Год назад
Duk a baya meyasa baku nuna irin wannan rashin amincewa akan wasu manufofin gwamnati dasuka takurawa talakawa ba ?
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Год назад
Sai malqm farar Aniya laya mai ilimi da hangen nesa
@anasisah9245
@anasisah9245 Год назад
Gaskiya Nasiru be taba burgeni ba, irin wannan karon. Allah ya ma mataimakin shugaban Kasa
@MJ_Almajirr
@MJ_Almajirr Год назад
Allah yabaku sa’a mallam. Kunyi mungani
@muhammadkamal8677
@muhammadkamal8677 Год назад
Baza muzaba Apc ba…PDP zamu zaba InshaAllah Nigeria 🇳🇬 sai Atiku InshaAllah ❤bamayi Apc da tinubu MALLAM Nasiru el-Rufai
@salehibrahimsaleh5557
@salehibrahimsaleh5557 Год назад
Nagode Dan uwa
@mujahidumar2432
@mujahidumar2432 Год назад
Wlh badan badanba da sai na dudduramaka ashar kaida baharin yayan asara yayan wahala yayan barayi
@MUHAMMADURRASULULLAHTV
@MUHAMMADURRASULULLAHTV Год назад
Duk Wanda Bai Son Talaka Kafin Sallar Yan Izala Ya Fadi In Sha Allah
@mustaphamuhammadbnz55
@mustaphamuhammadbnz55 Год назад
Ikon allah ashe kunada bakin magana anga zabe ya karato shene yanzu kuna maganganu banza a kwai rashen tsaro da tsadar rayuwa amma baku taba fitowa kuyi magana,kaje kajara rashen tsaro da Kaduna take famadashe sanna kafito Kaye magana
@mmkabeer9816
@mmkabeer9816 Год назад
Munaroqon Allah yakawomaNa qarshen mulkinku Na APC Azzalumai maciya Amanan talakawan Qasar Nigeria 🇳🇬 wallahi bazamuta6a yafemukuBa!! MunaroqoN Allah yachanzamaNa irin wanga baqin mulki taku yakawomaNa wa'yanda zasufiku jintausayinmu!🙏
@nazifiabdullahi3413
@nazifiabdullahi3413 Год назад
APC kan azahar kunfadi inshallah
@alhassanismail5308
@alhassanismail5308 Год назад
In shaa Allaah
@muawiyamaiturare3133
@muawiyamaiturare3133 Год назад
Nasir El rufai saboda kanka kakeyi ma, da izinin Allah sai kunji kunya da wane mutunen arewa sukayi alqawari ne
@aminuabdullahi1211
@aminuabdullahi1211 Год назад
Good
@suleimanmuhammed6542
@suleimanmuhammed6542 Год назад
Kunayi ma takakwawa karya chigaba ne amma bukatan ku baiso ba shi yasa bakuso in allha ya yada baza kuciba
Далее
Construction site video BEST.99
01:00
Просмотров 319 тыс.
Italians vs @BayashiTV_  SO CLOSE
00:30
Просмотров 3,5 млн
Construction site video BEST.99
01:00
Просмотров 319 тыс.