Тёмный

Kotu ta yanke Hukunci biyu da baiyi wa kowa Daidai ba a Sarautar Kano, zanga zanga kan El-rufai EFCC 

MI3 Novels
Подписаться 80 тыс.
Просмотров 5 тыс.
50% 1

Babbar Kotun Tarayya ta jingine sabuwar dokar da Gwamnatin Kano ta yi amfani da ita wajen rushe masarautun Kano biyar da aka ƙirƙiro a 2019.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta kori karar da ke neman a kori Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC.
An gudanar da zanga-zanga a gidan gwamnatin jihar Kaduna domin neman a cafke Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Lamarin ya faru ne a jiya Laraba 19 ga watan Yunin 2024 kan zargin kalamai marasa daɗi ga Annabi Muhammad (SAW),
The Federal High Court has upheld the new law used by the Kano Government to dissolve the five kingdoms of Kano that were created in 2019.
The Federal High Court in Abuja dismissed the case seeking the dismissal of Mr. Ola Olukoyede as the head of the EFCC.
A demonstration was held at the Kaduna state government house to demand the arrest of Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
The incident happened yesterday, Wednesday, June 19, 2024, on allegations of unpleasant words to the Prophet Muhammad (PBUH).
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 1   
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 3 месяца назад
Badai shi abba Yusuf soyake kano ta hargitse ba
Далее
🖤
00:18
Просмотров 466 тыс.
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Просмотров 269 тыс.
IDON MIKIYA 23rd September 2024
56:35
Просмотров 3,6 тыс.