Тёмный

Ku San Malamanku tare da Sheikh Abdulwahab Abdallah 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 48 тыс.
50% 1

Fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke birnin Kano a Najeriya Sheikh Abdulwahab Abdallah ya ce surorin da ya fi son karantawa a cikin AlƘur'ani su ne suratul iklas da ihsan da kuma sajadah saboda yadda suke burge shi.
Malamin ya bayyana hakan ne a hirarsa da BBC Hausa a shirinmu na musamman na Ku San Malamanku, inda ya ce hadisin da ya fi so shi ne wanda Manzon Allah ke cewa yana tare da mai sonsa ranar tashin alƙiyama.
"Wannan hadisin ko yaushe na wuce shi sai na gode wa Allah. Manzon Allah ba mu san shi ba amma a ranar tashin alƙiyama wanda yake son shi zai gan shi...wannan hadisin idan na karanta shi yana faranta min rai," in ji Sheikh Abdulwahab.
Malamin ya ƙara da cewa ranar da ta fi sanya shi farin ciki a duniya ita ce lokacin da aka karɓe shi a Jami'atu Al-Islamiyya.
Sai dai malamin ya ce: "Amma babu abin da ke sanya ni baƙin ciki irin wanda ka amincewa ya je yana yi maka zangon-ƙasa."
Malamin na addinin musulunci ya ce babu garin da yake so bayan Madina da Makkah kamar Kano.
"Ina son Kano saboda gari ne wanda za ka iya isar da saƙon da kake so na ilimi da addini, kana wanda ba ka da shi za a taimake ka," in ji malamin.
Ya ƙara da cewa akwai malamai da ɗaliban ilimi waɗanda suka waye a Kano yadda ko da mutum ya yi kuskure za su fahimtar da shi cikin hikima.

Опубликовано:

 

3 дек 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 47   
@auwalirobello8706
@auwalirobello8706 2 года назад
Wallahi ina kaunar wannan dattijo. Allah ya kara lafia da imani
@mamanabdulnijeria9340
@mamanabdulnijeria9340 3 года назад
Gaskiya ALLAH yabiyaku da kuke kawomana wannan shirin muna kara fahimtar malamammu sosai
@AA-rk1zw
@AA-rk1zw 3 года назад
ماشاءالله جزاك الله خيرا يا الشيخ
@fatimaaliyumainamaina3857
@fatimaaliyumainamaina3857 3 года назад
Masha Allah ya Allah ya karawa malam imani da ikilasi
@user-ld3kg3xz3t
@user-ld3kg3xz3t Год назад
Masha Allah
@abbaisah6130
@abbaisah6130 3 года назад
Rayuwa tayi kyau Allah yasa a gama da duniya lapia
@najibahmad8175
@najibahmad8175 Год назад
Allah ya ja da rai ya karawa ryw albarka
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 3 года назад
Allah yakara nisan kwana sheikh abdul wahab abdallah hafizahullah.
@mabujafar9123
@mabujafar9123 3 года назад
Amin ya rabbi
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 3 года назад
Imamu ahlissunnah waljama'a Allah yakara lfy da nisan kwana
@mabujafar9123
@mabujafar9123 3 года назад
Amin ya rabbi
@jabiralmustapha7581
@jabiralmustapha7581 3 года назад
Masha Allah Allah yakara rayuwa Mai albarka
@umarfarukmuhammad4339
@umarfarukmuhammad4339 3 года назад
Mashallah ☺ Allah saka da alkhaeri🙏 BBC hausa muna godiya sosae 👏 😇❤️👍
@rahmaumar7942
@rahmaumar7942 3 года назад
Masha Allah Alhamdulillah 👌
@mamanabdulnijeria9340
@mamanabdulnijeria9340 3 года назад
Masha ALLAH malam ALLAH yaqara lfy da nisankwana
@abdullawan722
@abdullawan722 3 года назад
Allah yasaka muku da alkhairi Allah yaqarawa Mal Imani da lafiya ameen
@halimaibrahim2897
@halimaibrahim2897 2 года назад
Barakallah Masha Allah. Baban mu kuma malamin mu Allah ya kara lfy da nisan kwana ❤️🙏
@UmmuIdris-cg9qz
@UmmuIdris-cg9qz 11 месяцев назад
Allah ya jikanta da gafara
@maryamsani3160
@maryamsani3160 3 года назад
Allah Ya qarawa lafiya Malam,Imani da lafiya, Ya Albarkaci zuri'a. Allah SWT Ya Jaddada Rahama ga Mal.Halima Shitu,mai dakin malam,mu ma Allah Ya kyautata qarshen mu.
@sanihassan3118
@sanihassan3118 5 месяцев назад
Masha allah 🥰
@lawanabdullahi6925
@lawanabdullahi6925 3 года назад
Masha Allah mlm
@knkn1129
@knkn1129 3 года назад
مشاء الله 👍👍🇳🇬
@babayeabdou731
@babayeabdou731 3 года назад
Masha allah ❤❤❤❤
@hafsalabib
@hafsalabib 5 месяцев назад
Allah ya kara lpy da nisan kwana
@ibrahimmuhdgusau3724
@ibrahimmuhdgusau3724 3 года назад
Masha ALLAH
@mabujafar9123
@mabujafar9123 3 года назад
Masha allah
@mamanahmadmaryamm8573
@mamanahmadmaryamm8573 3 года назад
Allah yaqara m Mal Imani da ikhlasi
@SouleyIde-eb9ib
@SouleyIde-eb9ib 10 месяцев назад
Allah yakara lafia da nisan kwana ya shek
@maryamumar6404
@maryamumar6404 3 года назад
Allah yaqara lafiya danisan kwana malam
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 года назад
Masha Allah Mallam Allah yakara lafiya danisan kwana mai albarka
@ummubraimah8074
@ummubraimah8074 3 года назад
Assalaamu Alaikum Malam Masha’Allah Ameen Malam Naa’gode.❤️🌹🙏🏽
@dr._fayeeez_m_usman2026
@dr._fayeeez_m_usman2026 Год назад
Allahyakarawamalmlfy
@mubaraksaid4003
@mubaraksaid4003 3 года назад
Allah ya biya
@sahibsaguirou188
@sahibsaguirou188 3 года назад
Allah karamuku lafiya 🌹🌹
@drabbasusman4030
@drabbasusman4030 3 года назад
Madallah 👍
@SulaimanMahir
@SulaimanMahir 2 месяца назад
Idan kuna so ku ga yadda tashoshin Hausa su ka yi hobbasa don samar da ingantattun shirye-shirye, ku duba TCR Hausa: www.youtube.com/@TCRHausa
@abdurazak6950
@abdurazak6950 3 года назад
Allah ya biya mlm
@zaurenshaikahmadmokwatv2565
@zaurenshaikahmadmokwatv2565 3 года назад
H
@arewahearts8223
@arewahearts8223 3 года назад
Koyi yadda ake hada man shafawa mai gyara jiki a lokacin sanyi ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-3Mdph30S59M.html
@jabirmukhtarbello9017
@jabirmukhtarbello9017 3 года назад
Ashe bama Dan Nigeria bane
@bilalkabir5109
@bilalkabir5109 3 года назад
Har yanzu banga kun yi hira da malaman Zaria ba.
@hafizrabe7217
@hafizrabe7217 3 года назад
To Yaya Boko Haram Ana Tayiko
@belloibrahim7383
@belloibrahim7383 Год назад
Masha Allah
@ammiammi3272
@ammiammi3272 2 года назад
Masha Allah
@umartghana4904
@umartghana4904 3 года назад
Masha Allah
@kanuriarabtv2827
@kanuriarabtv2827 3 года назад
Masha Allah
@user-br3wn7zf3x
@user-br3wn7zf3x 3 года назад
Masha Allah
Далее