Тёмный

Mahangar Zamani Kan Abubuwan Da Ke Janyo Ce-ce Ku-ce Kan Lefe 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 25 тыс.
50% 1

A shirin Mahangar Zamani na yau mun tattauna ne kan abubuwan da ake yi da ke janyo ce-ce ku-ce bayan an kawo wa mace lefe a arewa.

Опубликовано:

 

24 ноя 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 89   
@user-sd1vd2kl8c
@user-sd1vd2kl8c 5 месяцев назад
Macha alla haha madina yayikyau
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Месяц назад
Ai ta kukan ba kudi amma idan qarya tazo sai ka rasa ita ina wannan maqudan kudin suke fitowa Gsky Allah baya son almazazzaranci ga talakawa na kuka ya isa aciyar dasu ka samu lada duniya da lahira
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
Ni wallahi lefe bai dame ni cefane yafi damuna. Nafison Allah ya hada Ni da Namiji Mai zuciyar cefane ba lefe ba
@abdouballa4241
@abdouballa4241 4 месяца назад
Hhhh
@aishaumarmustapha4474
@aishaumarmustapha4474 Год назад
Masha allah gaskiya naji dadin hiran but wani bun mamaki shine zakaga wani yayi kayan lefa Masha allah na Azo agani Amma sai kaga wani saurayi Yana Baki ni Allah sawake nayiwa wata haka daga karshe ma sai kaga yazo yayi abunda yafi na waccan din yawa. Wani lokacin matan Basu fadama mazan abunda sukeso su ne samarin suke Yi dan su burge sauran abokanan su
@ZAINABYAKUBU-qt7ud
@ZAINABYAKUBU-qt7ud 3 месяца назад
Gaskiyane farida bakowabane inkinshiga yayimiki
@SalmaaTsadu
@SalmaaTsadu Год назад
I'm so impressed with Mallam Uthman's opinion... I totally agree with all he said🙌
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 Год назад
We really appreciate your program Muna ilimantuwa sosai ALLAH yakara basira 😍
@user-pu8mz9dl9r
@user-pu8mz9dl9r 4 месяца назад
Kai sweet heart dina ❤️
@ZAINABYAKUBU-qt7ud
@ZAINABYAKUBU-qt7ud 3 месяца назад
Gaskiyane Usman wani lokaci riyance
@salisuabdul4577
@salisuabdul4577 Год назад
Wallahi hakane maganarki hajiya Yana da kyau ajamasu kune masurenuwa domin shi aure anayine domin raya Sunnar annabi Muhammad s a w bawai da san zuchiyaba aduba maganar Allah ubangiji yasa mudache ammen
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 6 дней назад
❤❤❤ الله المستعان غرفه النوم ومطبخ
@nuraddeenannurr843
@nuraddeenannurr843 Год назад
Alllah yasa zaagane kuma adaina wannan harkar karyar dan kuwa wlh karyace zallah🙏👌🏼
@saadatusuraj7164
@saadatusuraj7164 Год назад
Ma Shaa Allah Allah ya kara ganaddamu gaskiya gaskia ce ya bamu ikon binta kuma ya kara ganaddamu karya karya ce ya bamu ikon kaucemata 🤲
@teemazeeboy5318
@teemazeeboy5318 Год назад
Alhamdulillah gaskiya naji dadi shirin ku bbc hausa wlhy Abunda nake damumu kena mu matasa
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 Год назад
Assalamualaikum Duniya budurwar Wawa, duk Wanda ya bar Koyarwar Addini A Wannan Rayuwar Yasani . Saboda Abu Ne Abayyane A Lifi. Yanzu Rayuwar Karya Mukeyi A Wannan Zamanin namu. Daga Egypt 🇪🇬
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 6 дней назад
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
@m.schannel5496
@m.schannel5496 Год назад
Ni a tawa mahangar a soke yin lefe kawai ... Idan akayi dogon bincikice lefe ma haramunne , saboda yana tsoratar damu matasa , musammamma marasa karfi . Kuma kowa ya sani malami mai akhdari yayi bayanin karara tsoratar da musulmi haramunne..Mu kuma matasa ba abunda yake tsoratar da mu a fagen aure sama da lefe wlh... Allah ya sa mu dace
@tahirouabdoulaye7275
@tahirouabdoulaye7275 Год назад
C'est vraiment intéressant cette épisode ❤️❤️
@arabiimam9446
@arabiimam9446 Год назад
Malam usman yayi gaskya
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 Год назад
Allah yaganar damu lefe yaxama ruwan dare akan al ummar hausa tunda sunfahimci addini ta bayan gida. Wann shira ma takamata abdul ganiyu yanakusa dake maishanu domin fadin ydda allah yabada umarni aure
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 Год назад
Masha Allah hajiya Allah yasaka
@maryambabs9666
@maryambabs9666 Год назад
Su Malama Fareeda manya
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 Год назад
Su maina ne yau a mahangar zamani
@khadeejanayayasani
@khadeejanayayasani Год назад
Dama a chanaj al’ada Wlhy ayi miki lefe a gidan ku Amma kuka koh chokali bazaki dashi shi yayi kayan daki😂🤣da kuwa an samu mata da yawa da har su mutu katifa ce adakinta
@abdullahiado2114
@abdullahiado2114 Год назад
Nayi against din cewa idan ina da halil yin dari sai nayi . Idan ina hali zan yi shida kawai in tazu gida na sai na bata 94 . Dan bana son Riya ko Karin burgewa .
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 Год назад
Allah yabamu zuri'a tagari
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 Год назад
Welcome Back Madina Mai Shanu na yi miss naki over hope you're fine then yau se naji ina kewar Badariyya
@abdulsalamisyaku4179
@abdulsalamisyaku4179 Год назад
Allah yabaiwa mazan abinda zasuyi su kuma matan Allah yasa su rage buri
@nafisatusmangarba4972
@nafisatusmangarba4972 Год назад
A haka ne yake kawao kasamu samari wanda bana gari bah Allah ya shirye mu bake daya
@DUNIYARKAUYAWA1733
@DUNIYARKAUYAWA1733 Год назад
Gaskiya malam ya fadi gaskiya
@zuzozzuzoz4217
@zuzozzuzoz4217 Год назад
Mash Allah
@MATTV24
@MATTV24 Год назад
We miss badariyya tijjani .
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
GASKIYANE MASHA ALLAH
@zainababdullahi81
@zainababdullahi81 Год назад
Wallahi gaskiya basa iya suturan kirki,
@mubipresstv6622
@mubipresstv6622 Год назад
Magana ta gaskiya shine an tsotsawa matasa inda yake yi musu Kaikayi, kowa ya kyautata Niyarsa kuma Manzon Allah ( S. A. W) ya zama madubin dubawan kowa wajen Neman Aure, shirya Aure dama zaman Auren kanshi. Madina birnin Makkah, BBC Hausa Wahainiya mai tafiya da Zamani.
@HalallAbdulConcepts
@HalallAbdulConcepts Год назад
tsakani da Allah rayuwar karyar da muka dora wa Sha'anin Aure hakan yasa mukeshan wahala, rayuwar nan fa mai sauki ce, Muke daukar ta a haka. ayi aure kowa sai yasha wahala. daga ango har dangin amarya sabida Allah, haka baiyiba ai. tsakani da Allah lefen Nan Bala'i ne Million biyu lefe, Toh Allah yakara horewa. kut.
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 Год назад
Hhhhh Allah yasauwake
@NAS-or2ed
@NAS-or2ed Год назад
Allah kyauta
@mama7684
@mama7684 Год назад
Baza ba kyau
@shukuranabdul7008
@shukuranabdul7008 Год назад
Wlh wannan mai hada lefen ta batamin rai wlhy
@isaharunasanda9210
@isaharunasanda9210 Год назад
Wlhi nima taban haushi 😂😂😂
@Fatmahnnja
@Fatmahnnja Год назад
Amincin allah ya tabata agareku ma aikan BCC haussa
@saminuabubakar9545
@saminuabubakar9545 Год назад
gaskiyane kam
@NAS-or2ed
@NAS-or2ed Год назад
Tir kashi lefe har millions 4
@zakariyaoualoumamidou9718
@zakariyaoualoumamidou9718 Год назад
Effectivement ça nous empêche de marier tôt
@shuaibuabdullahi2306
@shuaibuabdullahi2306 Год назад
Anzo wajen Ma ga masu karya
@aliyumar03
@aliyumar03 Год назад
Hmm
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 Год назад
Kai rayuwar kauye akwai dadi ina son ki kauye
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
🤗🤗🤗
@ZAINABYAKUBU-qt7ud
@ZAINABYAKUBU-qt7ud 3 месяца назад
Hakayake hajjaju sai lokacinkayayi
@hussainelhussain2568
@hussainelhussain2568 Год назад
Dan Allah a daina inviting Gahilan maza a wanna program Dan Allah
@auwaladammahmud115
@auwaladammahmud115 Год назад
Malam baka fahimci komai bah.. Da Allah akeyin adalci
@NAS-or2ed
@NAS-or2ed Год назад
Ya kamata à suke lefen
@shamsulawalmagami8779
@shamsulawalmagami8779 Год назад
Nice BBC hausa
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 6 дней назад
هو يسوي غرفه النوم
@politiciandisability5434
@politiciandisability5434 Год назад
Ne bazanyai ba in kena sona ke aurai a haka
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 Год назад
Bandani nidai wallahi wannan kayan bazaso sani hawan jini Haba wannan mesaukine awajena wallahi fatana kawai Allah yabani mace tagari metarmiya mehankali mesanin yakamata meruko da addini
@yargatanmama7047
@yargatanmama7047 Год назад
Ameen ya Allah muma Allah Ubangiji yahadamuda mazaje nagari
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 Год назад
Inna miki fatan alkairi
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 Год назад
Yar gatan mama
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 Год назад
Kuna tare habibullah sarki insha Allah
@yargatanmama7047
@yargatanmama7047 Год назад
@@habiboualakos4937 godeya nake
@musapetermohammed9769
@musapetermohammed9769 Год назад
Amma dai mai hadawa mutane kayan lefen nan bata kyauta mana ba, ya za'a tace wai lefe on average 4 million, ai auren 4 million gaba daya ma sai mai hali.
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
MASHA ALLAH AKWTI 50 KUMA🤔
@user-iy9vb1ow3m
@user-iy9vb1ow3m Год назад
Eh wai😂🤣😂
@youtubeuniversevideos8095
@youtubeuniversevideos8095 Год назад
The way they are attacking him is funny
@khadeejanayayasani
@khadeejanayayasani Год назад
Gsky macen batada baki da ace mai baki ya samu kafafun shi basu iya daukar shi Wlhy
@ahmedsanusisadauki7557
@ahmedsanusisadauki7557 Год назад
Hhhhh
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 Год назад
Kamar yakenan
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
Kwarai kuwa
@abubakarabdullahi9618
@abubakarabdullahi9618 Год назад
Hhhhhhhhhhhh😂😂😂😂😂 kai gaskiya Usman tunda ganan kagama da wnn program din nan wllh dama dai kai ansa bangaren matanne sbd kada suce ba’ayi dai dai ba amma wllh duk abinda kafada gaskiya kafada
@DUNIYARKAUYAWA1733
@DUNIYARKAUYAWA1733 Год назад
Anma ni.koina.da.kudi.bazzyiba.saboda.ni.in.da.wanibayada
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
TO INA LAIFIN 12 LEFEN
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 Год назад
Akwai lefi babba
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@@munzaliharunaabubakar9278 AO 12 MA AKWAI LAIFI 😄😄
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 Год назад
Yes
@auwaladammahmud115
@auwaladammahmud115 Год назад
Haba Hajiya mai laife.. 5M is matsakaici, kai jama'a 😭
@aminumuhdala5125
@aminumuhdala5125 Год назад
Hhhhhhhhhhhhhhhh
@hussainelhussain2568
@hussainelhussain2568 Год назад
Gaskiya duk mazan da aki gaiyata a wana program di nae gaskiya ba suda thoughts .. 😅
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 Год назад
Wanna zawarawan sune zasuyi bayani akan aure 🙄
@ahmedsanusisadauki7557
@ahmedsanusisadauki7557 Год назад
Ina ganin koda kafirai ne suka fadi gaskiya za'ayi amfani da ita bare jawarawa, ya kamata muriqa gyara kalaman mu
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 Год назад
@@ahmedsanusisadauki7557 duk Wanda yace zai bakariga Kali ta wuyasa
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 Год назад
Wanda yasan wayan yasa sukarakansu bayani auren sunasu
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
Zawarci ai ba kafirci ba ne
@user-pu8mz9dl9r
@user-pu8mz9dl9r 4 месяца назад
Kai sweet heart dina ❤️
@user-pu8mz9dl9r
@user-pu8mz9dl9r 4 месяца назад
Kai sweet heart dina ❤️
Далее
Я обещал подарить ему самокат!
01:00
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10
...Daga Bakin Mai Ita tare da Moofy Algaita
7:57
Просмотров 26 тыс.
Я обещал подарить ему самокат!
01:00