Тёмный

Mahangar Zamani Kan Manyan 'Yan Takarar Shugabancin Najeriya 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Wane ne gwaninku a cikin masu son maye gurbin Shugaba Buhari a Aso Rock?
Mahangar Zamani ya kawo muku shiri na musamman kan manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya hudu.

Опубликовано:

 

20 фев 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 86   
@isahauwalmanyo356
@isahauwalmanyo356 Год назад
Allah yaymana zabina Alkairi Ameen Kabamu Wanda Zai mana Adalchi Ameen
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@fiddausiyahaya2845
@fiddausiyahaya2845 Год назад
Atiku in shaa Allah
@mukhtarmuhammad7010
@mukhtarmuhammad7010 Год назад
Atiku abubaka is the best
@factorgreen70
@factorgreen70 Год назад
Atikus speaker so determined and composed
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 Год назад
He likes interrupting that's the reason...But he isn't the factual presenter...to me🔴
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 Год назад
Atiku kawai insha-Allah
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 Год назад
Sai Atiku
@abutalatu7877
@abutalatu7877 Год назад
Gaskiya audion Ku yana bada matsala. Yakamata ace an Lura sosai yayin da ake post production.
@ibrahimisah2656
@ibrahimisah2656 Год назад
atiku presenter is d best bcos he is specialize person in politics
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 Год назад
Nigeria sai atiku inshallah
@adamousaidou4323
@adamousaidou4323 Год назад
Allah ya bada sa’a
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@drabbasusman4030
@drabbasusman4030 Год назад
Sai atiku
@arewa9548
@arewa9548 Год назад
Atiku and Peter ovi presenters are the best speakers in this occasion
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 Год назад
Atiku our best option
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 Год назад
Assalamualaikum Malama Madina Mai shanu muna godiya da irin wannan kokari, Allah ya bamu zaman lfy da cigaba a kasar mu nigeria, Allah ya bamu Shaugabanin Nagari A Kasar Mu. Daga Egypt 🇪🇬
@yussifsabiou8059
@yussifsabiou8059 Год назад
Wly idan Yan arewa Wani Bai janye ma wani bai janye ma wani ba cikin Yan takarar mu Na arewa Idan kukayi Wasa wly yawanku Zai iyazama nabanza Allah kasa mudace
@muhammadsanialhassan911
@muhammadsanialhassan911 Год назад
Allah ya mana zabin shuwagabanni na gari
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 Год назад
Atiku is the best
@aishatijjanialiyu
@aishatijjanialiyu Год назад
Allah yayimana zabe na alkaire Wanda za
@yahayamuhammad5170
@yahayamuhammad5170 Год назад
Gaskiya baiyi tsari ba wannan program din yakamata a hana wasu magana in anba wani damar magana
@saadatujamil1516
@saadatujamil1516 Год назад
Allah ya zaba mana Alkhairi amma a gaskiya in dace za’a bi kwankwaso ko peter obi da abawa tinibu nigeria gwara an bani dan na fishi hankali Atiku kuwa duk siyar damu zai yi lamarin kasar nan ubangiji Allah gamu gareka amma babba jarabawa ce zama dan nigeria wlhy
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Год назад
Mafi yawan abubuwan da kake fada baya cikin kudurorin Peter Obi, kai ne kawai kake fada, saboda ka nuna cewa shine ya cancanta.
@muhammadmaigari309
@muhammadmaigari309 Год назад
Azhirin gsky na gamsu da konkoso da kuma pita obi jarumaine aunsan abinda sukeye
@aliyusanusi3942
@aliyusanusi3942 Год назад
Madina kin Yi balain kyau wlh Allah yay wa rayuwarki albarka
@zahraddeenmagaji1523
@zahraddeenmagaji1523 Год назад
Kwankwaso ya fisu Cancanta amma Atiku zan zaba.
@aishabalaomar6199
@aishabalaomar6199 Год назад
Sbd me zaka zabi atiku
@umaribrahim5089
@umaribrahim5089 Год назад
gaskiyane nima atiku. shi kwankwaso yana da kishin alummansa sosai saidai yanxu is too earlier for him don baasan shiba sosai
@zaharaddeensani602
@zaharaddeensani602 Год назад
Miyasa zaka zabi Atiku?
@zaharaddeensani602
@zaharaddeensani602 Год назад
Shiyasa kullum muke cikin wahala, Ko kasan cewa idan za'a samu masu irin tunanin ka su daure su zabi kwankwaso zai iya cin zaben nan
@zaharaddeensani602
@zaharaddeensani602 Год назад
Koda kwankwaso baici zabe ba ubangiji yaga niyyar ka ta zaben nagartaccen mutum
@user-cu6ko2jl7e
@user-cu6ko2jl7e Год назад
‏أنا معاكم ‏ونكسو
@ismaelfoullo2066
@ismaelfoullo2066 Год назад
Atiku Abubakar
@mustaphaahmed2547
@mustaphaahmed2547 Год назад
Assalamualaikum inagodiya da samunwannandar da zanzabishugaba nagari kuma mai adalci sannan kuma inamaitabbatarwaen nigeria da sugugi karbakudi daga hannunen siyasa suyi zabe nagari wato zabin atiku abubakar Allah yabamu saa ameen
@ahmadabubakar198
@ahmadabubakar198 Год назад
Sir Jalal falal muna godiya👏🏽👏🏽👏🏽
@hauwashuaibu8311
@hauwashuaibu8311 Год назад
Mudai Allah ubangiji yazaba mana nagari mafi alheri dankudai maganan kudinku kukeyi mayaudara mudai mukoma ga Allah kawai
@musaalitatta8617
@musaalitatta8617 Год назад
A A Almustapha
@badamasiilaallahyasamudace3062
Kai mai kariyar ibo tunanin ka yagusa
@abdulkareemabdulsalamabash9131
Ahh lallai yau sai munkara natsawa zamu kalleta kuwa
@abbaadam5851
@abbaadam5851 Год назад
Atiku waziri adamawa
@aishabalaomar6199
@aishabalaomar6199 Год назад
#RMK2023
@suleimankabir4589
@suleimankabir4589 Год назад
😂😂😂
@yushaumuhammad4542
@yushaumuhammad4542 Год назад
Hamza Almustapha ni zabina
@ustaz_dantine
@ustaz_dantine Год назад
Kwankwaso shine zabin mu shine yayi muka gani kuma a bisa kyautata zato babu ruwan mu da wani ke tunani. Insha Allah kwankwaso shine zabin mu
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
Slm barka da wannan lokaci bbc hausa gaisuwa mai yawa da fatan alheri
@suyudiabubakar2boys710
@suyudiabubakar2boys710 Год назад
Wannan mutanen su zasu bada gudummuwa gurin rugujewar arewa INA DA DALILI! Dalilin anan shine muna da 6angarori guda uku sune majority 6angaren inyamurai1 6angaren yarbawa2 6angaren hausa fulani Kowanne 6angare sunhada kansu tayanda zasu tsaya su za6i dan takararsu Amma banda 6angaren hausa fulani kaji harwani group muke dashi wai wake da shinkafa
@muhammadabdulaziz8819
@muhammadabdulaziz8819 Год назад
Nigeria sai kwankwasiyya
@ahmedebrahim9787
@ahmedebrahim9787 Год назад
Kwankwaso insha allah
@musamuhammad8847
@musamuhammad8847 Год назад
Allah ya taima kemu
@musamuhammad8847
@musamuhammad8847 Год назад
Kwankwaso
@ahmedebrahim9787
@ahmedebrahim9787 Год назад
@@musamuhammad8847 Allah qarama Lfy ameem
@mahmudsunusidarma4805
@mahmudsunusidarma4805 Год назад
Asalam alaikum aimaganar da wakilin atiku yakeyi na bayan karatu akoyama Sana'a toshi yanzu yake kokarinyi amma wannan tsarin tuni maigirma kwankwaso yawuceshi yayi tachanical school 44 LGA a Kano
@aishabalaomar6199
@aishabalaomar6199 Год назад
Kwankwaso
@usmanfateemah8899
@usmanfateemah8899 Год назад
Please, next time, everyone should be giving time to speak. 1 at a time. Abu kamar fada.
@Hyelhara
@Hyelhara Год назад
Peter Obi👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽
@maryamyahya6457
@maryamyahya6457 Год назад
Ai kuwa aiki ya ganmu 😂
@solomoniliya9584
@solomoniliya9584 Год назад
LP ObiDatti ne mafita domin al'umman Najeriya.
@drabbasusman4030
@drabbasusman4030 Год назад
Atiku is the best
@najjashimahammadu1556
@najjashimahammadu1556 Год назад
Nnpp Allah ya yarda
@ukashatumahmudahmad3372
@ukashatumahmudahmad3372 Год назад
Kwankwaso in sha Allahu
@lawanbukar934
@lawanbukar934 Год назад
I am in for Tinubu... Amma Allah ya bamu wanda yafi alkhairi🤲🤲🤲
@gamefreak5151
@gamefreak5151 Год назад
al mustapha A A A .....🕺🏽👤
@abbannabeelahabbannabeelah7422
Kwankwaso insha Allah
@solomoniliya9584
@solomoniliya9584 Год назад
ObiDatti ne mafita yar uwatamai gabatar da Shirin mahangar zamani. ObiDatti sun bamu karfin guiwa . PD---APC jirgi Daya ne ya kawosu. Masu sabbin jini muke bukata.
@yahayamuhammad5170
@yahayamuhammad5170 Год назад
Wannan mallam ibrahim Basakkwace ne shiyasa yafisu baki amma dai tinubu yafisu duka
@ibrahimharuna6610
@ibrahimharuna6610 Год назад
Engr. Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso NNPP
@allebash7029
@allebash7029 Год назад
Dan musa da izinin allah
@hadizadabo3352
@hadizadabo3352 Год назад
Between these 2 ko de Musa kwankwaso ko peter obi Wlh su kadai nake da hope akansu
@abdullahirilwanu8982
@abdullahirilwanu8982 Год назад
ALH AHAMAD BOLA TINUBU
@officialabz5397
@officialabz5397 Год назад
Allah ya ya mutu kafin zaɓe Wanda yaji baice ameen ba shima Allah ka hada dashi
@maryambadamasi3512
@maryambadamasi3512 Год назад
@@officialabz5397 wllh Ameen ya Allah 🤣🤣🤣🤣
@shamsuddeenshehu9610
@shamsuddeenshehu9610 Год назад
Ya HAKA yau mukaganki too dark? Kode KUDIN Mai y qare ne 🤣🤣🤣???
@tomagoni3427
@tomagoni3427 Год назад
What kind of nonsense is this and what is your business with her
@shamsuddeenshehu9610
@shamsuddeenshehu9610 Год назад
@@tomagoni3427 my business with her is BBC station🤏 Decoders and Encoders must have relation. that's my consine with her. NEXT QUESTIONS PLS
@lawanbukar934
@lawanbukar934 Год назад
Mr. Man focus on the message...
@shamsuddeenshehu9610
@shamsuddeenshehu9610 Год назад
@@lawanbukar934 TOH SIR
@lawanbukar934
@lawanbukar934 Год назад
@@shamsuddeenshehu9610 Thanks for understanding 👏
Далее
Abin da ke jawo tsananin damuwa
30:30
Просмотров 20 тыс.
Каха и суп
00:39
Просмотров 2,4 млн
tagesthemen 22:05 Uhr, 08.07.2024
35:18
Просмотров 39 тыс.
tagesschau 20:00 Uhr, 08.07.2024
15:48
Просмотров 138 тыс.
Abubuwan mamaki huɗu a tarihin zaɓen Birtaniya
1:27
Просмотров 2,6 тыс.