Ina matan da ke son zama masu dogaro da kansu ta hanyar sana'a? Shirin Mahangar Zamani na wannan makon na cike da darrusan da za su taimaka muku wajen cimma wannan burin.
As for me, This is the best episode of this program, as it will motivate, inspire and stimulate alot of people. We really appreciate your effort @madina maishanu n moreover we will like you to be inviting such guest that gives alot of significance to humanity. The program is more beneficial when it comes in form of discussion and not in an opposing form. We look forward to see ur struggles in making it a reality. 👍👍👍
Yeah it's highly inspiring conversations but it's unfair to d men's because we have not giving the opportunity to hear from us, why and what is reason husband not want their wives to engage to business and is there a reason
Farida you spoke rightly when you said the conversation is great and insightful. In Addendum, Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos. It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned. Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life. Remember, this life is not a competition but an avenue for all to strive positively. Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
The round up advice is great 👍 no going back thanks Hajia Badia and Lella. Take Home. 1. Learn before you earn 2. Patience 3. Persistent 4. Best quality and service 5.Stay out of Debt / No credit policy 6. Leadership And more...
gaskiya ina jindadin wannan shiri naku yana wayar wa mutane dadama kai tayanda zasu riqe kansu sukuma temakawa wayan suma allah ya kara basira bbc hausa
Allah Ya sa ka mu ku da alkhairi. Gaskiya maza bamu da matsala indai har mata za su bi mu akan tsarin shari'ar musulunci. Wallahi, ni mata ta, ba abinda ban bata ba na kudin jari gwargwadon iko da karfin guiwa don ta cigaba don ta na bina ta lalama kodako da farko na cije. Kuma Alhamdulillah na ga irin abubuwan arziki da ta kema kan ta ya'nuwan ta dama nawa. Lallai dole maza mu tashi mu sauke nauyin da Allah Ya daura muna akan iyalin mu. Ba inda addini ya ce mace ta dauki nauyin kanta don ta fi mijin ta samu. Idan ta yi, Allah Zai ba ta lada, idan kuma ta ki taimakama ka, ba ta da laifi har a gurin Allah. Amma gaskiya mafiya yawan mata suna aiki ne don su yi gogayya da mazanjen su kuma wadan su daga ciki sukan kaiga raina mazajen su. Toko shi namiji duk zaman shi wawa, ba ya son raini musamman ga macen da ya ke aure. Allah Ya sa dukkanmu mu gyara. Amma lallai dole maza su taimakama matan su don halin da mu kashiga na karancin zumunchi yanzu. Mutum zai mutu, amma ba wani danuwan shi da zai kula masa da iyali, sai a bar su a wulakance, ba abinchi ba ilimi. Kuma bawanda zai kulama da yaran ka kamar uwar su idan ba ka a raye. Don galibi, maza munfi rasuwa mubar matan mu. Sabodahaka dole mu taimaki mata, kuma su mata su yi kokari su kare mutunchin su da na addinin musulunci duk inda suke. Barin mace ta yi sana'a ko aiki, ba lasisi bane ta yi abinda ta ga dama kamar yadda baki su ka fada.
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-YkwggtCQxw8.html
This is an insightful discussion we strongly advice every man and woman should please listen to this episode with objectivity and I bet you, you will learn alot. In Addendum, Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos. It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned. Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life. Remember, this life is not a competition but an avenue for everyone to strive positively. Appreciation, Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
MashaAllah gsky munji dadin wnnn shiri Allah ya taimaka ya kara samana albarka yae mana Jagora a cikin rywr mu gaba daya amin ya Hayyu ya Qayyum. Jazakumullahu khayrah & wish you more in return 🙏
Gaskiya wadannan sunyi qoqary kuma gaskiya sunbfadaingaskiya inama mata masu sannah da kasuwa sunada fahimta iryn wnanan For this is the best episode for this program so far
Lallai mu maza ya kamata mu rika bawa matayen mu gwarin gwiwa da ataimakon don su zamanto masu dogaro da kansu. Wannan shine zai kawo mana zaman lapia tare da taimakon juna.
Wallahi i really trusted you laila its not easy for a woman to gain her own money bcos abinda yake faruwa dani kenan nayi investing almost about 15m na bude masana anta ta kaina wallahi tunda na fara nake ta samun challenges yanzu har kusan depression ne yakeso ya kamani😢😢Allah dai ya dafa mana ya kawo mana mafita
one of the most interesting conversations av come across... naji dadin karfafa gwiwa daga Laila sannan maganar mutunci daga Hajiya Badiyyah. Allah saka da alkhayry
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-YkwggtCQxw8.html
Sannunki madina da jagorancin wannan shiri. Ki rubuta ki ajiye nasan watarana nima sai kunyi hira dani matukar ina Raye. Kamar maganar Laila resilience da addu'ar iyaye tana sakawa mutum yaga cewa shi dan gatan Allah ne. Mutane mu bude hankulanmu, Allah yasa mudace 🤲
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-YkwggtCQxw8.html
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-YkwggtCQxw8.html
Abinda wannan matar auren ta faɗa yana da matuƙar amfani, inda take cewa; mace kada ta fara sana'ar da zata taɓa mata mutuncin ta. Duk sana'ar da zata taɓa mutuncin mace, to ba sana'a bace.
Idan zan bada shawara wadanda ake hira dasu su riqa yin Hausa zalla saboda tashar ta Hausa ce. Ba lalle wasu su fahinci gabobin da suke sirkawa da turanci ba.
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-YkwggtCQxw8.html