Da fatan kowa da kowanku yana lafiya Mai gida Aliyu Abdullahi Tanko kyautatuwan wannan hira ace an samo Mai jin harshen faranshi, saboda wasu kalamai fa shugaba Bazoum ya fadi Allah ya taimaki BBC
Lallai indai aka samu kudi daya a yankunan Afirka ko kuma a Afirka baki daya ,ba shakka za'a samu cigaban ta fanin tattalin arziki,Allah ya sa ba siyasa bace .
❤❤masha allah🎉🎉 mon 🎉beau❤prédindent 🎉bazou mahamed🎉 nigerinne ❤nourrisi lez nigerinné❤ viva bazou allah yakare ka shugaban kasar niger allah ya kara lfy😊
Masha Allah 💞 Allah ya sa yanda ka furia à bakin ka ko à zuciyar ka hka ne . Allah ya sa ynda muka kalli wannan vidéo ya farnta mana rai, Allah ka sa muyi farin cikin ganin an kammalar da al_amarin 🙏💞 ☝️🙏💞Sai mai gaskiya muke goyon baya 227 💪🇳🇪💞💞💞💞💞
Bazum allah yatemaka kasani bazum masuhana gasa tacigaba da en kasuwa damatasa masu gana nan jari wallahi babu kama duwan da birgil kasa idu akansu bazum
Wlh banta6a sanin hakan wannan shugaban kasar yake ba, Yah Allah kai masa jagora yakarashi daga sharrin faransa,wannan kudirin nasauya kundin Franco CFA abune mai kyau.
This is what he said in English summarily. "It is time for African countries to assert independence and he is planning to sever ties with France, work closely with Ecowas and opt out of the CFA which is essentially controlled by France. Time frame to achieve this, within the next 1 to 2 years Insha Allah".
He should've known, cutting tides with France has to be done radically and with the speed of light,he should've inform Nigeria to get protect, but I don't think the guy can liberate Niger from France control because of the military base.