Тёмный

Sabuwar Hira da major hamza almustapaha kan tabarbarewar Nigeria, tsokaci kan lokacin dauri. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 163 тыс.
Просмотров 20 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 34   
@abubakarahmed2405
@abubakarahmed2405 16 дней назад
Allah sarki! In sha Allah sai ka yi shugaban kasa Nigeria
@ibnu-taimiyahtv3994
@ibnu-taimiyahtv3994 3 месяца назад
Saboda mantawa da Allaah SWT ya sa muke mantawa da irin su major Hamza Al-Mustapha wajen zabo su a matsayin shuwagabanni.
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 3 месяца назад
Allah sarki Major Hamza Almustapha for President AA party 2027 In Sha Allah.
@naserhafez9069
@naserhafez9069 3 месяца назад
😊❤😅❤😊
@BUHARIALIYU-u5r
@BUHARIALIYU-u5r 3 месяца назад
Allah ya karawa mae gida lpy da nisan kwana Major insha Allahhu rabbi 2027
@abdallahsuleiman8895
@abdallahsuleiman8895 3 месяца назад
Allah yaji kan abacha .kaikuma Allah yasa kazamo shugaban Nigeria
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 месяца назад
Amin Amin
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 3 месяца назад
Allah ya saka maki da Alkhairi Abu Aisha kuci gaba da kawo mana irin wa'annan jajirtaccun mutane don dayawa mutane sun fidda rai daga samun masu tausaya musu a kasarnan,na dade ina bibiyar major hamza Almustapha na fahimci akwai kishin kasa da tausayi atare dashi. Allah ya bashi shugabancin kasar nan yasa ya zaman mana Alkhairi 😢
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 месяца назад
Amin amin.
@jallabafaruk
@jallabafaruk 3 дня назад
Assalama a,alaikum warahmatulla,baba,allah yakaremanakai
@WEMEngineering506
@WEMEngineering506 3 месяца назад
Allah ya saka mana da zaluntar mu da akayi akan kashe shugaba na gari
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 3 месяца назад
TA'ALIM ALFURKA TV, Ubangiji Allahbya saka maku da Alheri, Kuchiga ba da bibiyar irin su hamza kuna zakalo gaskiya domin 'yan arewa sun fara Gafala da tunanin babu irin su major. Kuma wallahi lokachi yayi da yakkamata irin wadan nan sadaukai a zakalosu domin basu dama.
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 3 месяца назад
Allah sarki Allah ya jaddada masa rahama
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 3 месяца назад
masha allahu yayi kyau
@AmosEric-l5c
@AmosEric-l5c 3 месяца назад
Inchallah monjo hamza is coming
@LADARIMA
@LADARIMA 3 месяца назад
Allah yajikan sani abbacha
@kmuhd9473
@kmuhd9473 3 месяца назад
Abdul Aisha bawan Allah nan kamar yanada alkaori sabida yana yawan am baton Allah da yakeyi Allah yasa mudace
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 3 месяца назад
malan abou Aïcha da matasan Najeria dasouka san soufara siyasa zasousa wanna .bawaninan allh agabansou lalle da ikon allh da ansamou nasara gatawa chawarar ❤❤❤❤
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 месяца назад
sosai kuwa
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 месяца назад
Allah Akbar. Bawan Allah 😭😭
@JamilaAliyu-u9e
@JamilaAliyu-u9e 3 месяца назад
Tabbas wanna Gaskiyyane Allah ubangiji ya sa mudace amin amin
@adamumusa7813
@adamumusa7813 3 месяца назад
Allah SWT Ya taimakeka Majour.Muna fatar Allah SWT Yasa kazama Shugaban kasarnan,amin.
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 3 месяца назад
Allah zai saka maka 😢
@AbakarHasan-od3jb
@AbakarHasan-od3jb 3 месяца назад
Allah yakawo dobokamrka a nigeria
@idrisabdullahi9104
@idrisabdullahi9104 3 месяца назад
Allah yasa mudace
@IbrahimAbubakar-p3u
@IbrahimAbubakar-p3u 2 месяца назад
Irin wadan nan ya kamata malamai addini su nunawa al'umma don su zabe su a matsayin shuwagabanni
@ZayanouKb
@ZayanouKb 3 месяца назад
Kuzanmagana samawaga
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 3 месяца назад
Hmmm mutane har yanzu basu da tunani demokradiyya da ba abinda zaiymuku wallahi
@AzamNasara
@AzamNasara 3 месяца назад
Allah Ubangiji Ta'alah. Ya sakamaka
@ali_so7821
@ali_so7821 3 месяца назад
👍
@mohammedusmanzira697
@mohammedusmanzira697 2 месяца назад
Mudai zabema mundainashi, sai har shuwagabanni sun rantse da alqurani bazasu yiwa turawa aikiba Amma kullum kana zabe Amma kullum kamar su faransa, Amerika muke yiwa zabe ba dokoki da zai taimaki talaka sai wulakantashi.
@mouktarabdal8403
@mouktarabdal8403 3 месяца назад
Malam 😭 anha inci Hamas فتح Sun hada Kai da Israel Sun kwace mutum 4 da Hamas Suka kama acewar mai magana da yawun rundunar chaidan yace sun Yi hadin hannu da سلط فلسطين Amma haka ba nasarabane Sabida wota takwas SUNA fama basuyi nasarar qarbo Koh mutun dayaba sai hudu ayau Kenan akwai mutum 118 yasaura ba abune mai Sauqi akarbesu da bakin bindiga مستحيل هذا
@mariyayau5720
@mariyayau5720 3 месяца назад
Allah ya şaka maka majör ,wanan azaba haka
Далее
Распаковка iPhone 16 Pro Max
01:01
Просмотров 2,6 млн