Тёмный

Wadda rashin samun haihuwa ya sa ta dauko riƙon ƴa mace, yanzu kuma Allah Ya ba ta ƴan uku. 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 31 тыс.
50% 1

Hafsatu Muhammad Sani ta ce da ma ita da mijinta suna da burin bude gidan marayu domin taimaka masu, rashin haihuwa ya sa ta dauko rikon ya mace kuma yanzu Allah Ya ba ta yan uku

Опубликовано:

 

21 мар 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 63   
@sadiyaarama9816
@sadiyaarama9816 3 года назад
Masha Allah. Allah yaraya yaran bisan sunna Annabi Muhammad S.A.W❤❤❤
@rashmouniass2331
@rashmouniass2331 5 месяцев назад
Masha Allah
@aminaauwal5931
@aminaauwal5931 3 года назад
Ma Sha Allah alhamdulillah Allah ya Raya aameen
@diouranke
@diouranke 3 года назад
da bayan haihu ƴan uku.. Allah Mai girma.
@a.i.atsafe3085
@a.i.atsafe3085 3 года назад
الله أكبر Haka Allah ke lamarinsa Allah ya raya
@maryamisah4238
@maryamisah4238 3 года назад
Masha Allah Allah yarayamiki yayanki yasa masu albarkane
@mussahaske9371
@mussahaske9371 3 года назад
Ameen
@prince__lamin9619
@prince__lamin9619 3 года назад
Allah ya raya
@muhammedbello8715
@muhammedbello8715 3 года назад
Allah sarki
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 3 года назад
Allahu akubar masha allah
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 года назад
Allah sarki Allah rayazu 🤲🤲
@mussahaske9371
@mussahaske9371 3 года назад
Allah sarki 🥺💔💔💔
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 3 года назад
Masha Allah ' Allah ya raya miki su
@mubaraksalehchiroma4283
@mubaraksalehchiroma4283 3 года назад
MASHA ALLAH Congratulations
@maryamabubakar4028
@maryamabubakar4028 3 года назад
Allahu Akbar Allah ya raya Mata su,
@tsahiroudanmalan7185
@tsahiroudanmalan7185 3 года назад
Masha allahu Allayaraya
@danlaray8219
@danlaray8219 3 года назад
Masha allah allah ya rayasu
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 года назад
Masha Allah alhamdulillah
@issoufhousseini5540
@issoufhousseini5540 2 года назад
Masha Allah 🤲
@maryamsani3160
@maryamsani3160 3 года назад
Masha Allah, what an inspiring story, Allah Ya raya su bisa Sunna, Ya Dayyaba, Allah Ya Sa adopting yarinyar da ku ka yi y zame mu hanyar shiga aljannar, Allah Ya qara mu ku budin alkhairi.
@boubacaraliabdourahamane6790
@boubacaraliabdourahamane6790 3 года назад
Allah Akbar naji dadin chirin nan sosai amma ni lissafina chine wannan yaran da Allah yabata yanada alaka da wannan niya ta temakawa marayu da kuma wannan riko da sukayi da yarinyar allah yafara biyansu tun anan in uwa mu temaka wa marayu ko Allah zay temakemu
@masterolive9165
@masterolive9165 3 года назад
Mashaa Allah
@danmameajamagana9537
@danmameajamagana9537 3 года назад
Masha allah
@ouzairoulaouzouzairoulaouz1598
@ouzairoulaouzouzairoulaouz1598 3 года назад
Ma sha allah
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 года назад
MASHA ALLAH
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 года назад
Allah Mai iko, hakuri maganin zaman duniya
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 3 года назад
Allah sarki Allah ya sakani da alkhari
@zakariyaou8543
@zakariyaou8543 3 года назад
Macha Allah
@machiaboubacar6970
@machiaboubacar6970 3 года назад
Ma cha allah
@rashidaabdullahi4901
@rashidaabdullahi4901 3 года назад
Gsky am vary happy for you Kinyi tawakkali ga Allah kinbarmai komai gashi yayi ikon shi Allah yaraya Miki akan sunnah gsky naji dadi sosai
@hadizabouba7449
@hadizabouba7449 3 года назад
Macha allah
@adammuhammadlotomuhammad3675
@adammuhammadlotomuhammad3675 3 года назад
Masha Allah very interested
@hananzakks5055
@hananzakks5055 3 года назад
Mashallah,congrat
@user-pg2pe8cg3s
@user-pg2pe8cg3s 3 года назад
Ikon allah kenan
@monsurksa3819
@monsurksa3819 3 года назад
Masha Allah wannan gaskiya ne
@bashirrashidu9098
@bashirrashidu9098 2 года назад
Allah ya biyaku
@sffds4184
@sffds4184 3 года назад
ماشا الله
@zulaiwaziri4190
@zulaiwaziri4190 3 года назад
Allah ya musu Albarka
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад
Kai Alhmdll masha Allahu, Allah ya raya mikisu yasa musu albarka muma Allah yabamu nima yanxu haka shekarata 5 kenan da aure ban haihuba
@bashirbala6404
@bashirbala6404 3 года назад
Allah ya zaba miki mafi Alkairi. Allah ya saka muku da Alkairi
@daudanasir5194
@daudanasir5194 3 года назад
Allah ya sa wasu matan suyi koyi da ke kuma ya albarkaci ƴaƴan ki
@balamusa205
@balamusa205 3 года назад
Allah SWT Ya saka maKu da mafificin alkhairi sister.
@amelkhan5094
@amelkhan5094 3 года назад
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 Ameen 🤲🤲🤲🤲🤲
@nakowa7611
@nakowa7611 3 года назад
Assalamu alaikum Barka dawarhaka
@safiyyahahmad8863
@safiyyahahmad8863 3 года назад
Nima ina fatan Allah ya bani haihuwa . Amma rayuwata dai kam Alhamdulillah ba haihuwa kadai bane baiwar da Allah keyima mutum , ni kam dai inashan gori har yen wana ma gori sukeyi min balle kuma kishiya ita kam ta mayar da abun karatu kullum saitayimin gori
@ummulkhairisani493
@ummulkhairisani493 3 года назад
Allah ya baki masu albarka
@yusufzainab226
@yusufzainab226 4 месяца назад
Ameeeen ya hayyu ya qayyum
@bahariyusuf6583
@bahariyusuf6583 3 года назад
Saita rikemaki daya
@gagarasalifou1456
@gagarasalifou1456 3 года назад
Gaskuya unssonki idan bakiyi ahoreba
@musathewarrior9771
@musathewarrior9771 3 года назад
Kaji wata magana
@jamilaabdullahi3256
@jamilaabdullahi3256 3 года назад
Masha allah
@aseeadrshsb4052
@aseeadrshsb4052 3 года назад
Masha Allah
@salehfatima1806
@salehfatima1806 3 года назад
Allah sarki
@salisuusman9643
@salisuusman9643 3 года назад
Masha allah
@fatimaabdullqadir3752
@fatimaabdullqadir3752 3 года назад
Masha Allah
@AbdullahAbdullah-hk2bq
@AbdullahAbdullah-hk2bq 3 года назад
Masha Allah
@mamanyoussouf4596
@mamanyoussouf4596 3 года назад
Masha Allah
@muslimahumar9634
@muslimahumar9634 3 года назад
Masha Allah
@mamanahmadmaryamm8573
@mamanahmadmaryamm8573 3 года назад
Masha Allah
@moduwakil2243
@moduwakil2243 3 года назад
Masha Allah
@musathewarrior9771
@musathewarrior9771 3 года назад
Masha Allah
@rabiudahiru6299
@rabiudahiru6299 3 года назад
Masha Allah
@zakarikolo5514
@zakarikolo5514 3 года назад
Masha Allah
Далее
Mahangar Zamani kan rayuwar ɗalibai a jami'a
30:54
Просмотров 10 тыс.
Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
26:50
Zan iya auren talaka - ‘Maryam Labarina’
10:38
Просмотров 186 тыс.