Тёмный

ya fashe da kuka tare da fatan ya mutu.. An zargi jingir da bala lau kan masifun nigeria. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 157 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

24 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 151   
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 Месяц назад
Nidai na hakura da komai na Nigeria, saboda babu wanda zai maka watarana a Rauwar ka gara Muci gaba da addu'a Allah ya mana Rahama ya Rufa mana Asiri danuya da Lahira,
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Месяц назад
amin summa amin 🤲
@MaryamZubairAbdullahi
@MaryamZubairAbdullahi Месяц назад
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SAW❤
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee Месяц назад
Gaskiya ne wallaha ku mu'goda sosai Allah yakaira iliman Ameen ya rabbi
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
@Mardiyaabubakar1-zs6vp Месяц назад
Allah yakau mana karshi wanna balahi Ameeen Yahayyu Yaqayyumu 🤲🙏😭 😭😭
@Mohammadibrahim-lg5lj
@Mohammadibrahim-lg5lj Месяц назад
Wanna gaskyane Allah ya shiryemu gabadaya
@nashbash5573
@nashbash5573 Месяц назад
Gaskia ne sheik Adam Ashaka .Allah yasaka da alheri ❤❤❤❤❤
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
@Mardiyaabubakar1-zs6vp Месяц назад
Ameeen Yahayyu Yaqayyumu
@idrisabdullahi9104
@idrisabdullahi9104 Месяц назад
Allah yasa mudace mucika imani mutashi dashi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
Amin
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b Месяц назад
A shekara daya kenan da hawansu kai kai Allah kasa mucika da imani mutunen da suka mutu Shekara 20 baya yanzu inda zasu dawo suji farashin kayan abinci to wlh cewa zasu Yi gara suyi zamansu akabari
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee Месяц назад
In'sha Allah
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Sheikh Adam Ashaka Allah ya saka maka da alkhairi. Allah ya isar mana 😭😭😭
@abdulgafaraliyu928
@abdulgafaraliyu928 Месяц назад
Kai mai magana ka gyara halinka nima na gyara kaima mai kahu irin wannan ka gyara muyi addu, a kamanta karshen duniya yazu saima gaba
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 10 дней назад
Yaro kayi Gaskiya. Ubangiji Allah ya sa mu Dace Amin.
@maryamahmad3335
@maryamahmad3335 Месяц назад
Hasbiyallahu wani,imal Wakil ya Allah ka kawomana sauƙi ya Allah kashiryi shuwaga baninmu
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n Месяц назад
Se kun gyara Matassan ku na arewa basusan ciwon kansuba saboda yanzu duniya tawaye sekatashi kayi aiki sannan kasamu abinda kakeso ;kudiba mu Niger daakayi juyin milki mutane sunkai kwana 15 suna fitowa zanga zanga kudiba benin kudiba Sénégal anma ku da kunfita zanga zanga da ankira wasu akabakudi se sujanye komi zaifaru yafaru tinda su sunsamu dan Abun da zasu kashe cikin kwana 10
@user-pz4zc3er5r
@user-pz4zc3er5r Месяц назад
Wlh gaskiyarka 👍
@fatoumatafatim
@fatoumatafatim Месяц назад
Allah ya saka maka malan adm da alheri Amin Allah ya sa maluman eizala sudu bi Allah suga ya wa shiga ban kasa gaskiya Allah ya sa ahmin ❤
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Месяц назад
😭😭😭 gaskia y'an Nigeria Allah ya saka da alhairi
@shamsuddeeensuraj8482
@shamsuddeeensuraj8482 Месяц назад
allah yakaremana ashaka kai kuma akwai sauran likkafani in maqabarta tachika zamunada sabuwa
@AhmoudoMohamed
@AhmoudoMohamed Месяц назад
كلام صحيح بارك الله فيك
@habibullahabdulkarim2494
@habibullahabdulkarim2494 Месяц назад
Allah ya maka albarka ashaka soja mai zuciyar mazan jiya
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju Месяц назад
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un wai dan Allah wa ana iri shuwaga banine muke dasu aciki diuniyar nan 😭😭 ya Ubangiji Allah kamumu magani wa'ana azaliman shuwaga bani Allah ka saka muna dan alfarma Mazan Allah s.a.w.🤲🤲
@adamumusa7813
@adamumusa7813 28 дней назад
Gaskiyane Malam.Wadannan malamai sunci amanar mutane.Allah Ya isa.
@user-rr9pg8ji5y
@user-rr9pg8ji5y 16 дней назад
Kaji tsoron Allah
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Месяц назад
Wannan gaskiya ne sheikh Allah ya saka da alkhairi
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Месяц назад
Innalillahi wainna ilaihir rajiun. AlhamdulilLahilazi afani minmabtalaka bih wafaddalani ala kasirin min man khalaqa tafdila.
@soulpacook17
@soulpacook17 Месяц назад
Wlh dok malamin da ya karbi kudi da hannun wanin shugaban balalebane idan shugaba yayi wani kuskure yafito yagayamasa gaskiya Idan kanaso kayayawa mutum gaskiya karyabawa wani Abo kakarba
@sulemanmusa9554
@sulemanmusa9554 Месяц назад
Wannan gaskiya me mallam
@yahayagidado7679
@yahayagidado7679 21 день назад
Allah ya karawa Rayuwa Albarka
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 Месяц назад
Malam mungode, Allah saka da alkhairi
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou Месяц назад
جزاكم الله خير
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Месяц назад
To dan Allah Mallamai ku fito ku yi mgn amma kar ka manta mawaqa e.g su Rarara da sauran mutane sun tayasu zabe. To Allah ya shirye Mallaman da suka kauce Mlm Adam ka hada da yiwa mutane nasiha/waazi su bar sa6on Allah dan gsky muma da namu lefi kowa yasan lefin da yake yiwa Allah, ana 6arna a doren qasa Allah yana haquri da wannan al'umma ta Annabi SAW muna cin albarkacinsa
@mamanaliyu2273
@mamanaliyu2273 Месяц назад
Wannan gaskiyane Allah yasaka maka da alhairi gara agaya musu sune yan kwangilan siyasa ai baza suyi maganaba tunda bai shafe suba akwai Allah.
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q Месяц назад
Subahanalihi Allah yakawo mafita na alkairi amin
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Месяц назад
😭😭😭😭😭 allah yakarawa annabi daraja ❤
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
saw
@user-pz4zc3er5r
@user-pz4zc3er5r Месяц назад
Sallallahu alaihi wa sallam 🥰🥰🥰
@user-mc9iq3zt9z
@user-mc9iq3zt9z Месяц назад
Allah yasa kamana
@khadijayunusa919
@khadijayunusa919 Месяц назад
Nimadai nayi wannan tunanin mallm mammu fasuza ma ansiyasa kansu kawai sukegyarawa munyadda dasu ammasunci amanarmu gaskiya
@mubasshirabubakar
@mubasshirabubakar Месяц назад
Wannan bawan Allah ko malamai nada kuskurensu ,amma yanada mugun nufi da takaicin malamman addini
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Месяц назад
Eh gaskia tunda Bai kamata ya dinga Kiran suna Karara ba sai yace wadanda sukace mu zabi wannan gommatin saboda addini me sukeyi wa addini Amma ya zafafa da yawa that means akwai Wani kulli a ransa gameda su.
@SakeenatKaber-tm8vb
@SakeenatKaber-tm8vb Месяц назад
Bawani kulli segaskiya itakuma gaskiya daga kinta sebata
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Месяц назад
@@SakeenatKaber-tm8vb ai baa ce Kar a fadi gaskia ba Amma meyasa su kadai yake kira aiba su kadai bane sukace ayi Muslim Muslim ticket Amma meyasa su yake emphasizing shiyasa nace haushin su yake ji.
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n Месяц назад
Allah saka da Alkairi Anma wannan gaskiya ne se dai yarago wani Abu
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy Месяц назад
Wlh wannan maganar gaskiyace daga kinta sai fata Allah yasa mudace😢😢
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Месяц назад
ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MUSIDUNNAN INSHAALLAH MAJOR HAMZA EL-MUSTAPHA IS OUR UPCOMING PRESIDENT
@UmaruDanazumi72
@UmaruDanazumi72 Месяц назад
Allah yayi wa wannan Malami albarka.
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Месяц назад
Allah shi karawa rayuwa albarka
@AbdullahiMusa-cm4kq
@AbdullahiMusa-cm4kq Месяц назад
Ikon Allah dama wai dama wannan tsinche tsinchen ba asan ana Hakaba to mu wallahi baima zama wani abun mamakiba saboda harmunsaba yazama Jikima mukam Allah ya sauwake Allah ya kawomana mujaddadin Shari a kitabu wassunnah 😭😭😭
@adamsalisu533
@adamsalisu533 Месяц назад
Allah yakaisakon nan inda yakamata😢
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b Месяц назад
To wai nigeria ba ance kunfi kowa kudi a Africa ba gashi kulum kukan yunwa kukeyi aman saikaji wani dan nigeria yana cewa wata kasa ana yunwa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
da kenan
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b Месяц назад
@@abuaishaalfurqan hhhhh Allah kawo muku mifita
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Месяц назад
Gaskiya sai munfuto mununama gamnati bacinrai a Nigeria idan munaso mukofi yanwa a Nigeria
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 Месяц назад
AI MU GAMA DA MUSLIM MUSLIM TICKET IN SHA ALLAHU BAZAMU SAKE BA😢😢
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Muslim - Muslim Ticket Allah ya isa. Duk malamin da ya taimaka wurin kawo wannan gwamnati wallahi nidai ban yafe ba
@WakilAbatcha
@WakilAbatcha Месяц назад
😂😂
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
Shi wannan dayake magana kar ya manta da irin laifuffuka da irin mugayen zunuban da mű talakawa mukeyi kő kashekashen rayuwaka Da akeyi shi kadai ya ishemu mushiga masifar damuke ciki ba irin sabon Allah Da bamuyi Allah yana bamu shuwagabanni ne daidai Da yanda muke Dan haka ba zama zamuyi Muna zargin wasu ba kowa ya ji tsoron Allah ya gyára halayen shi shikanshi Mai magana inda za'a tona irin laifuffuka dayakeyi Allah kadai tasani sabida haka Muji tsoron Allah kowa ya gyára halayen shi Kuma nasihata gareka Abu Aisha ká guji Saka irin wadannan jahilan sabida kaima Allah zai tsaidakai ágában Allah akan sharrin dayiyi ma malamai indai za'a yi Adalci kowa yasan daidai gwargwado suna bakin kokarin su wurin fadima shuwagabanni gsky ko danka da ká Haifa ne ke mulki baka isa ká tirsasamishi yin Abu dole iyaka ká fadimashi gsky kawai aikatawa baka da ikon tirsasashi kowa aka zaba indai bamu koma ga Allah ba wlh bazamu fita acikin halinda mukeciki ba
@musaabdullahi6110
@musaabdullahi6110 Месяц назад
Gaji tsoron Allah kudunka faɗin gaskiya
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
​@@musaabdullahi6110ai ita na fadi indai zamucire shiyasa Da son zuciya kowa yasan halayen mu suka jefa mu acikin wannan musifar damu ke ciki in dai zamu ringa zargin wasu to bamu shirya fita cikin halin damuke ciki ba koda atikun dashi Mai magana yake goyon bayane Babu abinda zasu tsinana mana duk halinsu Daya Kuma komai lalacewar musulmi garashi da kafiri da Jonathan Gara tinibu mukama Allah mű talakawa shine kawai mafitarmu
@user-vl8tw4gg8y
@user-vl8tw4gg8y Месяц назад
kedai nabila dagaji kema abar zargi ce wlh ammn abinda wannan bawan Allah ya fada gaskiya ne kawai dai Allah ya shiga cikin lamarin mu kawai malama
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
@@user-vl8tw4gg8y wannan maganar daka Fadi akaina abin zargi to kasata a ranka zamu tsaya agaban Allah nidakai in sha Allah koda hakkin na ne akan zargin da kamin mummuna a zuciyarka ya rage ka shiga Aljannah wlh bazan taba yafemaka ba.
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Месяц назад
Kowa yanada laifi da malaman da talakawa da shuwagabanni.
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Месяц назад
Allah ya kawo mana sauke 😢
@Frdoes
@Frdoes Месяц назад
Why Allah yasaka maka da alkairi wan nan bawan Allah wllh yafadi gaskiya
@user-ed1in6cz8i
@user-ed1in6cz8i Месяц назад
Wallahi jiya annan cikigarin kaduna yara mata suntaso daga makaranta waniyaro yasiyo fura tafadi tafashe akasa matanan suka dawka sunasha
@AlhajiSaminuNigerMarahdi
@AlhajiSaminuNigerMarahdi Месяц назад
Gaskiyane Mallam
@AbdullahiIsah-y8y
@AbdullahiIsah-y8y 29 дней назад
Ya Salam
@shahiduabdudogo11
@shahiduabdudogo11 Месяц назад
Gaskiya Na Yarda Da Bawan Allan Nan Ya Fadi Gaskiya Yahaya Jingir Sun Yaudari Dabbobi Su Bala Da KB Gombe Ya Cutar Da Mahaukata Tabbas Allah Gaka Gasu Nan Allah Ya Isa Tsakinmu Dasu
@zakkariyamuhammad7833
@zakkariyamuhammad7833 Месяц назад
Wannan gaskiane❤❤❤❤
@ramadankarim3401
@ramadankarim3401 Месяц назад
Tabbas malaman izalah sun zama yan siyasa
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 Месяц назад
Nima izala nake Amma na yarda
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 Месяц назад
Matsalar fa harda mu talakawa wlh ko ansamu tinubu banan gizo ke sakar ba
@RukayyaAwf
@RukayyaAwf Месяц назад
Amfanin shugaba Kamar amfanin uwa ne awurin yayanta, Duk uwar Dake Bama yayanta umarni Akan suyi daidai bazasu cutar da junansu ba Shugabanci ba Neman kudi bane, nauyine Wanda mutum zeyi bayaninsa agaba mahaliccin sammai da kassai
@AbdussamadShafiu-sn7dm
@AbdussamadShafiu-sn7dm Месяц назад
Tabbas ni ahalis sunnah ne gaba da baya amma wllh malaman nan azzalumai ne mugayene balalau jingir kabir Gombe
@nafisasalam1399
@nafisasalam1399 Месяц назад
Masha Allah yaye 👌👍
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o Месяц назад
Allah yakiyaye
@muhammadsani129
@muhammadsani129 26 дней назад
Dukdacewar tabbas abinda kafadi haka yake amman bama tareda masu fito na fito da Malamai KO Shuwagabanni.
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk Месяц назад
insha Allahu
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y 29 дней назад
Labarin afuricar
@abdulkadirabubakar6768
@abdulkadirabubakar6768 Месяц назад
Malamai dasu ake wannan gwamnatin kuma suna moriyarta shiyasa basu iya magana
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Месяц назад
Anan qasar danake wato Uganda ina tare damutane daban daban aqalla from 8different countries most of which east African countries and they were all complaining the same things happening in Nigeria kamarsu Rashin aikin yi tsadar rayuwa ninkawar kudin kayan masrufi sauwajen biyar ko takwas, karbar kudin haraji da gwamnati keyi, rashin cikakken tsaro dadai sauransu. Kuma ada 20k ina iya cin abinci dashi a qasar Uganda har na tsawon wata guda amma ahalin yanzu 20k naira baiwuce kaci abincin kwana ukuba that is idan girki kakeyi idankuwa siya zakayi baiwuce kwana biyuba. To tambayana anan suma sauran qasashen mu na Afrika Muslim Muslim ticket ne yajefasu ahalin qunci ko mene.? Yakamata mutane muna adalci gakowa domin wallahi matsalar dake faruwa a Nigeria idan mutum yana bincikan labaran wasu qasashen zai tabbatar cewa matsalace datashafi duniya saidai kawai maybe ace wasu sun dan dara wasu amma wallahi tallahi yanda mutane ke kallon wasu abin bahaka takeba kwata kwata. Allah Yasa mudace Yakuma tausayamana Yasamar mana da mafita ameen
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
amma mu a nigeria akwai mugunta domin kasar bata rada komai. na. tattalin arziki ba yanzu magaanar siyawa tinibu jirgi na biliyoyin kudi ake, sannan Cire tallafin man. fetur ba shid a wata manufa da talaka zai ji sauki.
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Месяц назад
@@abuaishaalfurqan wannan qaskiyane domin as compare to other countries leaders tabbas namu shuwaqabannin wasunsu zaluncinsu yawuce tunanin mai tunani sannan kusan duk taaddancin dake damunmu akwai sahannun wasunsu sannan sunada qarancin masu fadamusu gaskiya na kusa. Kusan duk wanda yakeda hakkin fadamasu gaskiya ba abari suna kusantarsu kuma majoritin maysalolin talaka shuwagannin baabari susan haqiqanin gaskiya domin akwai masu kula da social media nasu dakuma duk inda zasu. Abindai is complicated saidai ince kada mu yi sanyi wajen maida al'amari zuwa ga Allah dakuma yawita sasu cikin addu'ar mu.
@Tikau-mk4of
@Tikau-mk4of 11 дней назад
Wlh nima naga kamar haka ajihar yobe
@sabiouammanislymn1159
@sabiouammanislymn1159 Месяц назад
😭😭😭 soubhanalla ya Allah kaji kanmou😢
@bassiroualassanhassan6917
@bassiroualassanhassan6917 Месяц назад
Subhanallah
@asalmangh
@asalmangh Месяц назад
Allah Ya kawo mafita
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Месяц назад
Agaskia qungiyar izala ta cutarda Yan Nigeria Sun yawdari mutanè da sunan musulunci
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Месяц назад
Ba izala ba wasu masu son rai dai a cikin su da maso son rai.
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Месяц назад
@@zynarbmustapher6588 hakane dan uwa nagode da tunatarwa.
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Месяц назад
And again game da alaqanta rayuwa lokacin Goodluck da Buhari dakuma tinubu yanzu anan ma ba'ayiadalciba wallahi. Saboda idan kaduba lokacin Goodluck babbar matsalar Nigeria shine rashin tsawo musanman yaqin boko haram daya gada daga iyar adua but lokacin buhari akwai boko haram kuma covid tazo kuma gayaqe yaqen qashen turai gakuma qarin taaddanci irin na bandit masu hana noma da kiwo kuma duk wadannan matsalolin Tinubu Yagajesu gakuma qarin yawaitar yaqe yaqe wadanda duk sun shafi harkar tattalin arziqin duniya. So matsalar Nigeria bazaace kaitsaye shugabanninmune suke samardasuba illa madai a alaqantasu da shirka da sabon Allah da zinace zinace da kisan bayin Allah dasuka yawaita wanda majoritin masu aikatasu mune talakawa hakan Yafusata Allah tayanda mukatsinci kanmu ahalin damuke ciki. Kuma idan kaduba da a Nigeria bamuda mushrikai masu kiran komi Allah ne bamuda masu zagin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama dasauran Annabawa, bamuda masu kiran shehinnai Allah suna jingina sanin gaibu agaresu, sannan zinace zinace da luwadi da madigo dacin amanar aure da rashin fidda zakka, darashin cin kayan haram duk bamudasu ada saidai abinda ba a rasaba. Amma wallahi yanzu a Nigeria duk wani aikin sabo da kafirci da munafurci da qarya da hassada da cin amana da zinace zinacen ma aurata aure da budurwai da luwadi da madigo kusan daidaikun gidane daya cikin abinda na zayyana basa faruwa. To tayaya mukeso Allah Yatausayama harmuji dadin rayuwa? Wallahi sauqi bazai taba zuwaba har sai muntiba munkoma ga Allah amma babu wani shugaba daya isa yabaku abinda kukeso dole sai da izinin Allah. Abubuwan danakeson fada sunada yawa amma dai na taqaita. Innayi kuskure Allah Yayafemin Yakuma bamu ikon aiki da gaskiya dayima shuwagabanni addu'a dakuma yawaita tuba da sadaqa Yakuma jiqan iyayen mu da magabatanmu na qwarai. Ameen
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
Ai bazasu Gane ba son zuciya ya rufemusu idanu kana musulmi yana Kiran kanshi malami Amma yana cewa Gara kafiri akan musulmi sabida bawanda yakeso bane yake mulki
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
Ai bazasu Gane ba son zuciya ya rufemusu idanu kana musulmi yana Kiran kanshi malami Amma yana cewa Gara kafiri akan musulmi sabida bawanda yakeso bane yake mulki
@allassaneide2763
@allassaneide2763 Месяц назад
Walahawla😢😢
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 Месяц назад
Idan sun fada musu sun ki ji fa ? Wannan surutun naka babu hujja aciki. Muna qalaubalantar wannan Sojan yafito yayi maganan akan badakalar da manyan sojoji sukeyi akan tsaro , musamman a Arewacin Nigeria idan ya isa shi jarumine.
@YUSUFMUSTAPHA-ho8ok
@YUSUFMUSTAPHA-ho8ok Месяц назад
nima na tuhumi malamai akan matsalar Nigeria
@user-rg2ct1pe6h
@user-rg2ct1pe6h Месяц назад
Wannan gskyn wlh innalillahi wanna ilaihi rajiun
@asalmangh
@asalmangh Месяц назад
Allah Ya kiyaye
@YahuzaAly
@YahuzaAly 21 день назад
Ba abinda kuka gani indai bazaku girmama na gaba daku ba. Ku kira sunan malamai da shugabanni ku zage su. don ace me kenan?
@umarmuazu570
@umarmuazu570 Месяц назад
Allah ya maka albarka
@rabiumisa1930
@rabiumisa1930 Месяц назад
Wlh gaskiyane kam
@GoniAbisso
@GoniAbisso Месяц назад
Allah yakareka
@abdulbakiibrahim2556
@abdulbakiibrahim2556 Месяц назад
Allah yasaka da Alkhairi
@suleimanhasheem8106
@suleimanhasheem8106 Месяц назад
Wannan gaskiyane mlm 😢😢
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Subahanahu wa ta'ala
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Kasa da Bin Usman
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Allah ya isa
@user-db3mx3sn5o
@user-db3mx3sn5o Месяц назад
Ya Ubangiji Allah ya taimaka 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@Abdu-m9
@Abdu-m9 Месяц назад
koda ma haka ne malluman izala ne kawai suka yi kanfin musulum musulum tikek Yakamata mutane daidai suke da duk ƴan ƙasa kamo daga mawaƙa da ƴan Film da dama sunyi wannan kunce gonda kafiri da Musulmi saima ɗayan ya hau yanzu Duk wasa ne Allah kasa mu dace 🤲
@LatifatSuleiman
@LatifatSuleiman Месяц назад
Gaskiya na😅😅
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk Месяц назад
S.A.W.
@uthmanabdullahi3063
@uthmanabdullahi3063 Месяц назад
Hasbunallahu wani imal wakil
@AdamYakubu-qp1zj
@AdamYakubu-qp1zj Месяц назад
Wannan shime kakeyi ba waaziba
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Wa'alaikum salam
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Way zai yiwu ai gangami kawai a taru a gidan shugaban kasa ayi duk abinda zaayi
@user-kh5lm5zr2t
@user-kh5lm5zr2t Месяц назад
🇳🇪👍❤️❤️👋🤲🤲🤲🤲🤝
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Inna lillahi wa inna ilahi raji'un
@youtubechannel64
@youtubechannel64 Месяц назад
Aslm amma su kadai ne suka tallata yan siyasa ne
@jamiluabdul4567
@jamiluabdul4567 Месяц назад
Assalamualaikum, malam Abubakar don Allah ka saka wa'azin malam Bashir Lawal Zaria, wanda ya yi a ITN ranar asabar da ta gabata, akan ladubban sabani tsakanin Musulmai, don Allah.
@user-om3ly8ri9d
@user-om3ly8ri9d Месяц назад
Baisan meyakeyiba
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan 29 дней назад
gaskiya malamai musamman na Izala sun cuce mu,, an yaudare mu ne kawai da sunan Muslim Muslim ticket
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Месяц назад
Sbd ban yayan su ba yan uwansu kaga bbu ruwwnsu Da kowa iya kansu suka sani
@sulemanmusa9554
@sulemanmusa9554 Месяц назад
❤❤❤❤❤
@cherifawilie8457
@cherifawilie8457 Месяц назад
👏👏👏
Далее
QVZ PREMYER LIGA
00:18
Просмотров 1,9 млн
EVOLUTION OF ICE CREAM 😱 #shorts
00:11
Просмотров 3,1 млн
QVZ PREMYER LIGA
00:18
Просмотров 1,9 млн