Тёмный

Ya zama dole zama dole ƴan adawa su haɗe don canza gwamnati a Najeriya - Aminu Tambuwal 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata a Najeriya, Aminu Waziri Tambuwal ya tattauna da BBC kan cikar mulkin dimokradiyya shekaru 25 a Najeriya.

Опубликовано:

 

8 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 36   
@ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
@ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA Месяц назад
Dan Dan jarida Ka Tambayeshi dayayi gwavno A Sokoto miye yayi kunxo kunkashe kasa wlh ALLAH Tambuwal ba'abinda yayi lokachin da YAZAMA gwavno
@Zhunnurain_
@Zhunnurain_ 28 дней назад
Jagoran siyasar Arewa Matawallen Daular Usmaniyya Allah yayima shugaban Najeriya
@user-we9zg2nr9c
@user-we9zg2nr9c Месяц назад
اللهم أصلح أحوال المسلمين في كل مكان يارب العالمين
@ahmadshuwa
@ahmadshuwa 29 дней назад
ameen
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 29 дней назад
❤❤❤ wannan gaskiya ne dattijo Arziki
@tajuddeenyusuf8320
@tajuddeenyusuf8320 29 дней назад
Wallahi babu wata rana da mulkin domokradiyya yakawowa talaka a najeriya.muna fatan Allah yakawo sanadin da sojoji zasu kwace kasar nan
@mansurabubakar98
@mansurabubakar98 Месяц назад
Toh ai aminu kai ma kaji tsoron Allah Wallahi 😊
@mustaphaibrahimkofarmarusa4714
@mustaphaibrahimkofarmarusa4714 Месяц назад
Duk Abunda ya faru a Najeriya tsanin ku ne ku kuka haddasa shi Kuma bakin ku daya
@MuhsinMara
@MuhsinMara Месяц назад
Mtswwwwww Allah y kawo mana sauki
@RahmarAllahTv
@RahmarAllahTv Месяц назад
Aminu kuji tsoron Allah kudaina sana'antar da rayukanmu saboda amfanin kanku da iyalanku
@suleimanabdullahi5337
@suleimanabdullahi5337 Месяц назад
HMMM ZAKAYI BAYANI GOBE QIYAMA KUMA DUK DAN SIYASAR DA YAYI MULKI A NIGERIA YAYI ZALUNCE YA YAUDARI MUTANENSA SAI YAYI BAYANI GOBE QIYAMA.
@abdullkareemmuhammad9714
@abdullkareemmuhammad9714 Месяц назад
Allah yasa mu dace
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 Месяц назад
Makaryacin banza sakarai an gaya maka nigeria sokoto ce Ai insha Allah kun gama mulki kaima da kai governor bakai abin arziki ba Azzalumai kurum masu goyon bayan ta'addanci
@abubakarsalisugnm
@abubakarsalisugnm 28 дней назад
Hhmmm allah y kyauta
@suleimanabdullahi5337
@suleimanabdullahi5337 Месяц назад
ZAKAYI BAYANI GOBE QIYAMA, DUK DAN SIYASAR DA YA RIQE MULKI YAYI ZALUNCI KUMA YA YAUDARI MUTANENSA SAI YAYI BAYANI GOBE QIYAMA.
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 Месяц назад
Ahhh🤔 wai wannan bawan Allah yanada bakin magana, As a forma governor of sokoto what have you done?
@h.n1977
@h.n1977 29 дней назад
Kamar yadda kayi a Sakkwato
@AHLUBADRTV
@AHLUBADRTV Месяц назад
Dalla halonku daya😀
@aminudarma1641
@aminudarma1641 25 дней назад
MUTANEN DA BAKU DA ALKIBLA YANZU AMINU TAMBUWAL KANA DA BAKIN MAGANA. WALLAHI KUN RAINA TALAKA BARAYI AZZALUMIN .TAMBAYA YANZU KAI DANADAWANE KO APC? KU BAKU SAN ALLAH BA.
@ibrahimjinaidaliyu8785
@ibrahimjinaidaliyu8785 28 дней назад
Kai me kayi a sokoto shekara 8
@alhlawalnasiha9774
@alhlawalnasiha9774 28 дней назад
DON CHANZA GWAMNATI KAWAI BADON CIGABAN KASABA
@TukurAhmad-ed7wj
@TukurAhmad-ed7wj 28 дней назад
Idan kaji Yan siyasa na magana Kai kace dagaske suke Mufa yanxu Natasa kawaii mikeso su jagorancemu
@Isahspasara
@Isahspasara 29 дней назад
Uhmmm to munjiya dan iya, ae duk kanku daya
@MuhsinMara
@MuhsinMara Месяц назад
Mtswwwwwwww
@aishamuahammadalukuwa4395
@aishamuahammadalukuwa4395 Месяц назад
Wai yau ɗan waziri ne ko kunya babu, kai hara kana da bakin magana ana zancen adalci ko mulki na gari, sauƙin ta akwai ranar hisabi inda babu dama ayi karya ko yaudara
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 Месяц назад
Tambuwal ba ya yin irin Hausar Sakkwatawa... 🙄🙄
@YauOil
@YauOil Месяц назад
Walahi bazamukar sayasr fulani ba jikukin dan ta ada danfudiwu
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 Месяц назад
Ai jinin da fodio yayi wa Arewa komi, Alhamdulillah, ni nan kaina hausa fulani ne, Kuma zamu dai dai ta tsakin mu da iznin Allah. Munafukan bqnza.
@RahmarAllahTv
@RahmarAllahTv Месяц назад
Karka koma kanshi ba musulmi ba ne
@bnamallan6082
@bnamallan6082 28 дней назад
Ka daina kula irin wadannan da gangan suke tsokanar musulmi..ba musulmi bane​@@fodioyahaya7506
@mukhtarilimankuchi5588
@mukhtarilimankuchi5588 Месяц назад
Gara Shekara guda ta Tinubu Da shekararka takwas amatsayinka Na gwabna
@ahmadshuwa
@ahmadshuwa 29 дней назад
fulk u wawa kawai
@alyasirbakule2161
@alyasirbakule2161 Месяц назад
mudai yanzu muga mulkin PDP a najeriyya kuma munga na APC babu nagari ga icen kabari
Далее
IDON MIKIYA  8 JULY 2024
57:37
Просмотров 7 тыс.
Sénégal : le nouveau producteur de pétrole
7:18
Просмотров 301 тыс.
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Просмотров 33 тыс.