Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Barista Mukhtari Shehu Shagari, ya ce dole ce ta sa ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.
5 июл 2024