Ban sanshi a fiska ba, yawanci audio nakeji. Na jijjishi a tareda Sheikh Haifan. A yawanci inajin ana cewa Alramamma Abdurrahman Jos, sai wata rana kuma naji wani yace a'a Alaramma Abdurrahman Yola ne. WALLAHU A'ALAM. Idan ka duba links guda biyu da na tura maka, kamar mutum biyu ne daban-daban amma muryar iri daya...
Salam malam, bayanai masu tabbaci sun nuna cewa moon landing karya ne. Shugaban Russia a TV duniya kowa na kallo scientist masana kimiyya suna tare dashe video apolo moon landing karya ne.