Alhaji Abubakar wanda aka fi sani da Jikan Malam yana daya daga cikin malaman kasuwa a jihar Kano. Jikan Malaman ya bayyana mana tarihin rayuwarsa da kuma yadda ya samo wannan sunan.
Hkne wnn hanya da yadauka ta fadakarwa tana da kyau itace hanyar da akeso mutum yazama mae barkwanci tah hk ne mutum idan yana aekata ba daedae bah zaegyara tah hanyar bankwanco yana dakyau allah yaqara daukaka