Тёмный

APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 7 тыс.
50% 1

Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmed Lawan ya ƙalubalanci masu bayyana majalisar dokokin ƙasar a matsayin ƴan amshin shata.

Опубликовано:

 

7 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 19   
@MusaAhisa
@MusaAhisa 21 день назад
Allah yasa ayi juyin Mulki a nga
@user-sf7mi8pi5g
@user-sf7mi8pi5g Месяц назад
Mudai Allah shimuna sauki Nigeria
@veritasmedia515
@veritasmedia515 29 дней назад
APC bata ci zaben 2019 ba.
@nurayunusabbr428
@nurayunusabbr428 Месяц назад
A shekaru hudu na farko baku samu damar tafka barna ba sai daga 2019 ne kuka samu damar tafka ta.asa iya son ranku Muna so ku sani cewa akwai Allah kuma yana kallon ku
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 Месяц назад
Allah dan alfarmar manzanka Allah kasa sojoji sukifar da waanan azaliman dubi wuyansa kamara wuyan bijimin sa kuma duk haraminche Allah ya kawomana karshenku yan wuta mastiyata
@abban_zee
@abban_zee Месяц назад
Wace hujja gareka data tabbatar maka da haram yake ci? Kuma kai ba Allah ba amma har ka yanke masa hikunci kace Dan wuta. Yakamata ka kiyayi harshenka kar ya kaika ga halaka inji Manzon Allah SAW
@Coach_Ahmady
@Coach_Ahmady Месяц назад
Lemme be the 2nd person to cemment
@babararelimawatv805
@babararelimawatv805 29 дней назад
A wancan lokacin an hanaku yin wawaso da dukiyar yan kasa dai
@abbanfatima9659
@abbanfatima9659 Месяц назад
In sha Allah bazamu kara zaben kuba
@mohammedmohammedgaini5048
@mohammedmohammedgaini5048 Месяц назад
Zamu sake Baku taliya da indomie
@ummausmankunyauuk1179
@ummausmankunyauuk1179 Месяц назад
😂😂​@@mohammedmohammedgaini5048
@suleimangane8175
@suleimangane8175 Месяц назад
In Shaa Allah takusa kare muku.
@mohammedmohammedgaini5048
@mohammedmohammedgaini5048 Месяц назад
Zamu sake Baku taliya da indomie
@suleimangane8175
@suleimangane8175 Месяц назад
Ahe zamushi kwal-ubanku 😅😎
@hauwababatv9527
@hauwababatv9527 Месяц назад
Ai ba wani sake za6enta akayiba andai mana yar burumburum ne kuma bamu yafe ba
@user-rq2mu7yj2y
@user-rq2mu7yj2y Месяц назад
ASM CHIGABAH NAMAI SHIGA RIGIYAH
@user-rq2mu7yj2y
@user-rq2mu7yj2y Месяц назад
JUYIN MULKI KAWAI
@babararelimawatv805
@babararelimawatv805 29 дней назад
A wancan lokacin an hanaku yin wawaso da dukiyar yan kasa dai
Далее
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
Просмотров 241 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Naziru DanHajiya
7:57
Просмотров 3,7 тыс.
CHANJI LEKA GIDAN KOWA 30 JULY 2024 2
56:56
Просмотров 3 тыс.