Тёмный

Mahangar Zamani tare da Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small 

BBC News Hausa
Подписаться 580 тыс.
Просмотров 47 тыс.
50% 1

A cikin shirin Mahangar Zamani na yau, fitattu a Kannywood Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small sun bayyana mana cewa "rashin kunyar wasu sabbin jarumai" na daga cikin dalilan da suka sa ake yawan samun saɓani tsakanin 'yan Kannywood.
Sun kuma bayyana mana yadda za a iya kauce wa yawan samun matsaloli tsakanin 'yan masana'antar.

Опубликовано:

 

27 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 58   
@sufisadisu
@sufisadisu 10 часов назад
Allah karawa Annabi daraja S.A.W. اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 День назад
Masha Allah yakama mai shaddada da Smol su zauna akujera daya da fatan za gyara
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 4 дня назад
That's my great director bishir maishadda❤❤❤
@hafsalamido2713
@hafsalamido2713 4 дня назад
Amal Umar ta iya magana cikin tsari da hankali kudos to u
@asiyasadiq5431
@asiyasadiq5431 2 дня назад
Maaa shaa Allah madina kinyi kyau
@yakakaalkali7891
@yakakaalkali7891 2 дня назад
Assalamu alaikum. Mahangar zamani is a wonderful programme. Muna enjoying sosai. Hajjiya Medina ko za'a kowa mana akan HORMONAL IN BALANCE, dan ya shafi maza da mata.
@yakubumaijariyatu9325
@yakubumaijariyatu9325 3 дня назад
Masha allah ❤❤❤
@gghh5594
@gghh5594 4 дня назад
Masha Allah ❤️✅😊🎉
@amiryusufjafar4186
@amiryusufjafar4186 3 дня назад
Hajiya Madina bamaso wasu fim
@ibrahimib880
@ibrahimib880 6 часов назад
Sai Amal inayinki❤❤❤❤
@mahamadoumansoura
@mahamadoumansoura 4 дня назад
Masha Allah ❤❤
@usezeenaira
@usezeenaira День назад
Jii wani zama dan Allah ita Amal baseta zauna kusa da madinaba😮
@yusufmuhammadaliyu5929
@yusufmuhammadaliyu5929 3 дня назад
My fav actress Amal Umar and producer maishadda❤
@SoullKing-rz1jl
@SoullKing-rz1jl 3 дня назад
Bb hausa wanan abin da kukayi bai tsari ba kamata yy kuhade mai shadda da wacan mutumin ita kuma amal kusada madina
@daoudatoure414
@daoudatoure414 4 дня назад
Thank you watching from Saudi Arabia
@sadiyaabduali8393
@sadiyaabduali8393 3 дня назад
Yaran gen Z ba respect wlhi gaskiyane
@user-kb2jh4ti8v
@user-kb2jh4ti8v 4 дня назад
Hummm ma sha ALLAH
@IllaHalilou
@IllaHalilou 4 дня назад
Masha ❤❤❤ Allah
@SadeYarima
@SadeYarima 3 дня назад
Ma Sha Allah
@user-in7lq5ek4n
@user-in7lq5ek4n 4 дня назад
Wallahi dan small yasani dariya
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 дня назад
Assalamu alaikum Mallama madina mai shanu yanzu dai shirin Naki ya koma mahangar Kannywood 😂 maimakon mahangar zamani da muke son ji da gani a wanne sati 😊 Akwai Labarai da yawa A Gari A Samu A nemo mana
@ShehuUmar-sokoto
@ShehuUmar-sokoto 3 часа назад
🎉🎉🎉🎉🎉
@ahidouahidou
@ahidouahidou 4 дня назад
Allah ya keuta su hada kansu
@kabirbawa3899
@kabirbawa3899 4 дня назад
Hmmm
@humairadubai-gh1ji
@humairadubai-gh1ji 3 часа назад
Wlh amal kin Iya kallon camera 😂😂😂😂
@SalehYones-uh3to
@SalehYones-uh3to 2 дня назад
😮😮
@humairadubai-gh1ji
@humairadubai-gh1ji 22 часа назад
🎉❤❤
@user-kb2jh4ti8v
@user-kb2jh4ti8v 4 дня назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-xj9pn1qu4x
@user-xj9pn1qu4x 3 дня назад
❤️🥰
@hamidmohammed3165
@hamidmohammed3165 2 дня назад
🥰🥰🥰🥰👌👌👌👌
@babayarotv967
@babayarotv967 4 дня назад
Gaskiya san'ar film sana'ar ce mai kyauwun gaske, Amma al'umar mu basu yin adalci. Sannan maganar maganar respect matsala ce ta kowane yaro na zamanin nan. Sannan malamai basu da adalci in suka duba a yan film dinnan fa duk musulmai ne wanda baza su yi abinda addini ya hana ba akwai bayin Allah masu imani sosai a cikin masana'antar.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 4 дня назад
Ji wani karya a nan.
@balaabdullahia.285
@balaabdullahia.285 Час назад
Abeg my question is that this presenter is she married the woman is very beautiful
@sadiasaeed4220
@sadiasaeed4220 3 дня назад
They should stop dating them to gain respect
@B.k.s.pulloss
@B.k.s.pulloss 2 часа назад
Yy
@abakardj4697
@abakardj4697 4 дня назад
❤ abakardj ❤
@gonijava7092
@gonijava7092 4 дня назад
@zayyanugidado3417
@zayyanugidado3417 4 дня назад
Slm yakamata duk yarinyar dakeda wannan halin ku tsaida su kuma kubar sasu a film
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 4 дня назад
Is like Dan small din nan shima Sai a hankali Wai ki bari mu fada ya cika azarbabi
@YahayaMuhammad-z4e
@YahayaMuhammad-z4e 4 дня назад
Kanku dai ake ji
@Hafsat238
@Hafsat238 4 дня назад
Hassada ce tayi yawa a harkar
@rhodaishaya9228
@rhodaishaya9228 4 дня назад
Murja😂😂itata fada
@SurprisedCat-mi3es
@SurprisedCat-mi3es 3 дня назад
Kai Dan somal kafadi gaskiya
@AbubakarZubairu-jv4tc
@AbubakarZubairu-jv4tc 3 дня назад
😂😂😂
@aminamande3675
@aminamande3675 3 дня назад
Kai shi wannan ina kuka samo shi 😂🤣😂🤣😂🤣
@Nuhuganau
@Nuhuganau 4 дня назад
Ae "yaro baya Rena manya ya Dade," maganar bahaushe
@Alili-ht9yo
@Alili-ht9yo 4 дня назад
Bonjour Madina, Aujourd'hui la salle de présentation n'est pas jolie, les fauteuils sur lesquels vous êtes assis ne sont pas uniformes.
@aminamande3675
@aminamande3675 3 дня назад
Wahala😂
@user-pu4wc9mx4h
@user-pu4wc9mx4h 2 дня назад
Walahi
@user-mi6pr6le9u
@user-mi6pr6le9u 2 дня назад
Hhh😂😂😂
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 4 дня назад
Ku ringa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 4 дня назад
Tunani me kyau yakama a gaiyatumanasu
@RokaiyaRahman-ru3zt
@RokaiyaRahman-ru3zt 4 дня назад
Zuwan rarane cikinku shine musabbabin wargaza ku
@zakariyaouIlliassou-fp1my
@zakariyaouIlliassou-fp1my 4 дня назад
😂😂😂😂😂
@amiryusufjafar4186
@amiryusufjafar4186 3 дня назад
Hajiya Madina bamaso wasu fim
Далее
Sirrin ma'auratan Kano da suka shekara 50 tare
5:12
Просмотров 13 тыс.
BABYMONSTER - ‘FOREVER’ M/V
03:54
Просмотров 28 млн
100 million nasib qilsin
00:18
Просмотров 514 тыс.
Фэйворит жвачка А? (2024)
01:00
Просмотров 389 тыс.
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
Просмотров 107 тыс.
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
Просмотров 62 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
Просмотров 241 тыс.
Mahangar Zamani kan rashin samun haihuwa da wuri
28:26
...Daga Bakin Mai Ita tare da Abdul D One
7:13
Просмотров 9 тыс.
JARUMTA PART 1 LATEST HAUSA MOVIE
49:01
Просмотров 84 тыс.