Тёмный

Mahangar Zamani Kan "Feminism" Tare Da Madina Dahiru Maishanu 

BBC News Hausa
Подписаться 610 тыс.
Просмотров 79 тыс.
50% 1

Wannan makon za mu mayar da hankali ne kan kalmar 'feminism' wacce ke yawan janyo ce-ce ku-ce a Arewacin Najeriya.

Опубликовано:

 

4 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 502   
@aishasaniyau.2287
@aishasaniyau.2287 3 года назад
Young ustaz u r right 💯, Allah ka dorar damu a tafarkin addinin musulunci🤲🤲
@tasiusulaimanadam9553
@tasiusulaimanadam9553 3 года назад
Yayi kokari amma kamar tafi shi karfin hujja fa
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Ba ta fi shi ba, sai dai ta fi wayo, tana attacking ne, shi kuma ya defensive
@ustaz_dantine
@ustaz_dantine 3 года назад
@@tasiusulaimanadam9553 ya zaka hada mutum me tarbiyya da yan bariki... shi maslaha yake nema daga ganin muhawarar kasan me nufin Alumma da Alkhairi
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 3 года назад
Allah yakyauta itama kanta hajiyar tana bukatar gyara
@asla640
@asla640 3 года назад
Nikam macece amma bana goyan bayan abinda kk fada domin naji daga bakin wani bature yankewa( nomatter how world it's changed there's things women can't do)dan haka dama kin hutar da kanki wallahi kekika jahilci musulunci amma ba abinda musulunci bai yiwa yamace ba ta bangaren yancintaba dan haka mungode da niimar musulunci
@lawanabdullahiyusuf2402
@lawanabdullahiyusuf2402 3 года назад
Do Allah a kara gudanar da wannan shiri akan "Yancin Mata (feminism)" a Karo na biyu. Sannan a gayyaci bn Uthman ko wani malamin addinin musulunci da daya daga cikin malamai Mata namu na arewa suyi bayanai akan shi wannan (feminism) din. Tunda yanxu mun saurari ma'anar (feminism) "Luggatan (ma'anar harshe)" yakamata Kuma muji ma'anarsa "Istilahaan (ma'anar a a addinin musulunci)" Allah ya taimakemu Amin.
@MubarakbalaSaad
@MubarakbalaSaad Месяц назад
I support you in this, they should invite some muslim scholars
@tsintsiyyamedia9918
@tsintsiyyamedia9918 3 года назад
Wata yar uwata da tayi karatu a Faransa tafara daawar "Feminism" a Nijar tun shekarar 2007, toh amma sai dai yau shekarar ta 41 bata taba aureba baiwar Allah saboda tana ƙIYamar "ideology" mazan Nijar. Tana nan sai ci zun yasa, ba namijin da ke kula ta🤧🤧. #MATA In'kunnai'yaji jiki yastira
@ashirakarichboy2843
@ashirakarichboy2843 3 года назад
Ai wlh duk matar da tadauki wannan feminisms din bazatayi aure ba maganar gaskiya kenan karki yaudari kanki wannan aqidane mai nunama mace tayi zaman kanta karta dogara da namiji kaga idankuwa mace zatayi aure dole saita girmama namiji suko wannan yan feminisms din wlh basa girmama maza ganisuke suma daidai suke da namiji kuma allah yariga ya banbanta mu bayin kanmu bane
@abdulhakimaliyu1563
@abdulhakimaliyu1563 3 года назад
😂😂🤣🤣 sai kubiyeman akidar turawaa
@assoumanamahamane1564
@assoumanamahamane1564 3 года назад
Yayimata daidai
@issoufouousmane3618
@issoufouousmane3618 3 года назад
Komawa Sunnah Manzan Allah ( SAW ) Chine Mafita .
@SlwaHarun
@SlwaHarun Год назад
GaskiyAne
@abdulmutallibsalis8086
@abdulmutallibsalis8086 3 года назад
Young ustaz I love you for the seek of Allah
@nasirkabir7789
@nasirkabir7789 3 года назад
Daga first few minutes ma bazan karasa kalla ba. Ita wacce tazo dubi jikinta ko mayafi bata dashi. Sannan definition na feminism dinma da ta bayar tun a farko da san rai. Introduction na young Ustaz is good. Shi yafi fahimtar ma'anar feminism din a wannan lokacin.
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 Месяц назад
Even the host ma is not properly covered though gumma na ta
@muhibbah6531
@muhibbah6531 3 года назад
Allah ya jikan Sheikh Abdullah gadon kaya, badan ya mutu ba. Na so a ce wannan tattaunawan da shi ake yi
@ayeYahzee.....
@ayeYahzee..... 3 года назад
Kai shk Abdallah gadon kaya fa yana Raye Bai mace ba
@abdulazeezibrahim1801
@abdulazeezibrahim1801 3 года назад
Please invite someone like Sheikh Pantami on this Topic
@Mubarak_Kusada
@Mubarak_Kusada 3 года назад
They will not cause the know how the program is going to end of
@khaleephalabiru4153
@khaleephalabiru4153 2 года назад
My take exactly. I feel they are not on the same par. She's far more expose and has better experience and communication skills than the guy (no offense to the guy).
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
You're right, but the guy has tried.
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 Год назад
@@khaleephalabiru4153 what is communication skills? Having a razor sharp mouth or talking over someone?
@saadeeque1
@saadeeque1 8 месяцев назад
​@@khaleephalabiru4153couldn't see where exactly that happened, being accommodative, and sticking to the rules of engagement isn't a sign of lack in exposure or better still overshouting your co-debator is NOT a confirmation of one's measure of exposure
@khaleephalabiru4153
@khaleephalabiru4153 2 года назад
This is an excellent discussion. Kudos to all parties. I think on an important issue as this, the two debaters should be on the same par in terms of knowledge and exposure, so that the audience would have a fair ground to make judgement. With all due respect to Mallan, it think Malama is more expose and has better communication skills than him. He didn't make enough research on the subject which makes it easier for her win the case. He really tried, but they are not on the same level.
@jafaraliyu8356
@jafaraliyu8356 2 года назад
Me I think since malan yanada fahimta ta addinin musulunci Akan hakkokin Mata a musulunci Bana ganin Har Sai malan ya tsaya yayi Wani bincike... And Kuma haka Duk musulmi yakamata yazama Sai Dai Wanda Suka bandare Wanda Kuma Abunda yakamata sune za'ayi yaki dasu ta hanyar wa'azantarwa DA sauransu....Amma Ko munki Ko Munso wllhi wannan campaign Na feminism Yana Saka mata su Doshi wata hanyar ta daban...Sbda a Arewacin Nigeria damuke DA addini Toh ta mahangar addini yakamata a yaki abun ba da wata Mangar kafirai ba Wanda Basu San Allah da manzonsa ba .
@mukhtarabawa8803
@mukhtarabawa8803 2 года назад
This is somewhat true!
@saadeeque1
@saadeeque1 8 месяцев назад
Young Ustaz stuck to the rules of the engagement and give her space to blabber, that doesn't mean he's less exposed, but he knew how to conduct himself as a man walking the tight rope between being accommodative and yet steadfast in the conviction that women are out doing what they know how to do well, ingratitude
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
Young Ustaz
@maryambadamasi3512
@maryambadamasi3512 3 года назад
Gaskeya ne malam Muhammad yafi hajiya rahama gaskeya dan musulcin yabaiwa mace duk yanci ta dan haka bata bukatar wani saban yanci
@arewamagazinetv5135
@arewamagazinetv5135 3 года назад
Gaskiya nafi gamsuwa da malama Rahama
@usmanibrahimkazir4285
@usmanibrahimkazir4285 3 года назад
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu. Gaskiya BBCHAUSA wannan shiri bayyi ba domin Rahama da kuka gayyato ita ma ba ta san haqqin kanta ba domin tana ikirarin ta san addinin musulunci amma ko hijab bata da shi sannan dan karamin Ustaz da kuka gayyato shi bai fahimci topic of the discussion din ba ma.
@hadizaaminu2635
@hadizaaminu2635 3 года назад
Tell me what is Hijab in islam?
@usmanibrahimkazir4285
@usmanibrahimkazir4285 3 года назад
@@hadizaaminu2635 hijab simply refers to a veil. Something that can be use to cover the entire human body starting from the head to the toes.
@usmanibrahimkazir4285
@usmanibrahimkazir4285 3 года назад
@@hadizaaminu2635 the only things that is excluded to be covered was face and yad
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
@usman waɗannan ka bar su, kananan alhaki ne. Ka san wacce ba'a bata tarbiyyar Muslunci ba, na da wuyar sha'ani. Jahilai murakkabai na da wuyar sha'ani. Ba su sani ba, ba su kuma san ba su sani ba!
@DanielJoseph-ww1im
@DanielJoseph-ww1im 9 месяцев назад
Uztaz a bawa mata hakokinsu kawai a zauna lafia👌
@sanussiabdou1289
@sanussiabdou1289 3 года назад
Magnar gaskiya Ku kuma ga fadin allah da Manzon shi doumin duk wani inci da mata souke bukata moslinci ya basou Allah yasa mugane amine
@audubaba4297
@audubaba4297 3 года назад
Mal Mohammed is true bcoz the words feminism is an ideology of european countries, I want Hajiya to tells us the exactly meaning of in Hauwa language as it's so called feminism in English, I know it's not the name given in Hausa land, they can only say #HAKKIN MATA which we know it's called Women's Right, and if you want to know the best religious that describe the women's rights is Islam go to suratul Ni'sa, bcoz in the past century, women's are just nothing but toys in Europe, that's why you see that there is no any woman's scholar in Europe, but in Islam we have many women's scholars, deprived of rights are things people intend to do intentionally because already the religious is there with the women's rights. I wonder why women came out to the street asking for there right. Everywhere you go they talk about GBV, e.t.c.
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 2 года назад
Gaskiya Mahmoud hakane zancanka kafadi gaskiya kam wannan baiwar Allah ba addini take karewa tana kare Yahudawa ne kuma ta jira ukobar Allah subbahanawu wata ala kina kare masu kashi a gindi danhaka kitsaya kiyi tinani susai
@Ahmad_Mahmood
@Ahmad_Mahmood 3 года назад
Before I go further I have to Express what I perceived from both party din. MY PERCEPTION ON THIS TOPIC shine; shifa young ustaz da gaskiyar sa because Feminist din da yake gani wallahi irin abunda yake fada shi suke koyarwa din it perhaps suma basu fahimci what "feminism" is all about ba kokuma son zuciya ne kawai suka shigo dashi alamarin, ayanda ita take qoqarin fada.wanda shine fadan da young ustaz din yakeyi, kuma fa ayanda yake adalchi a bayanan da ita Rahama take zararowa it seems they are bird of the same feathers kawai flocking suka failed suyi atare😆Idan har da gaske takeyi iya zancen kenan.don gaskia it seemed there is a hidden opinion daga irin respond din ita Rahama din.Anyway I like their confidence♥️ ai shi musilinci adalchi ne,... I wish voice clip akeyi akwai biyanai fa Allah wallahi 😆
@khaleephalabiru4153
@khaleephalabiru4153 2 года назад
But she admitted cewa akwai extremist a feminism just like we have yan ta'adda a musulunci. But the whole concept is; what is feminism and me yasa matan mu suke subscribing to ideology in? Is it true ana danne ma mata haqqi? What is the consequences for that. These are the questions we need to start addressing because it is what gives the room to the radical feminism inda muke tsoro
@aminuibrahimyau5593
@aminuibrahimyau5593 3 года назад
Shi fa uztaz ƙokarinsa shine ya nuna kamar yaƙi ta ke yi da addini amma Allah yasa ta gano shi, ta kuma wanke kanta, yaƙi ta ke yi da zalunci da rashin adalci.
@WilliamHana-b8m
@WilliamHana-b8m 11 месяцев назад
Uztas I'm very sorry 😂 this women had really played on your intelligence, seriously. She spoke so wide and intelligently touching both the religious and cultural side of life.
@muhammaddunoma7717
@muhammaddunoma7717 3 года назад
Wannan matan surutu gareta kuma yawancin maganar ta karyane wala Allah shi young Ustax din baya mata martanine saboda tafishi shekaru wallahu ta’ala ahlam but duk yawanci maganganun ta yana nunine a bujirewa iyaye kuma a bujirewa miji !! Banida lokacin da zan saya nayi dogon bayani a comment section akwai maganganin ya da inada gyara akansu
@muhammadrabiu196
@muhammadrabiu196 3 года назад
Girmamawa ne da kuma yanayin tarbiyya ta ilimi ba baki ta fishi ba kuma daga yadda BBC suma sukayi editing duk sunfi nuna lokacin ta nashi suka nuna kadan
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Ai ta faɗi ko wace ce ita, daga irin iyalin da ta fito ( her family background). Ta gama komai
@HAMISUYUNUSA-g5y
@HAMISUYUNUSA-g5y 8 месяцев назад
❤ young ustaz thanks for your contributions
@khadejahidrisadam6677
@khadejahidrisadam6677 3 года назад
I think the main problem with young ustaz and a lot of other men is a severe lack of empathy…they can’t see these problems that women face or severity of the problem…may Allah help us be at the right side of justice always Amin
@faridaumar6275
@faridaumar6275 3 года назад
This is your opinion my sister, but, if you follow Ustaz on his social media pages, you will agree with me that he is an advocate of women's right. "My opinion too"
@Idreez2
@Idreez2 2 года назад
That's your own insight, this feminism brought alot of bad influence to society than it's good, ladies dayawa sun daina zaman aure suna zaman kansu, still a haka Suna da wasu mazan da suke biya musu buqata ba.
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
So don't relate the problem with feminism saboda akwai justice a kasar Nigeria. It's not about Ustazanci o what ever. Wanda duk suke iskancin cutan matan addini ne dasu..? Ko kin taba ji malamin addini mai ilimi yayi..? Da wuya gaskia. Pantami yana da mata I think 2, suma duk yan kungiyarku ne na Feminist? So find another way of dealing with the issue ba tallar hajar yahudu ba. Faqat
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
@@faridaumar6275 Thank you sister. May Allah bless you. Ina son mutane masu fadan gaskia. Murinka adalci a zantukanmu.
@GreatestLuv
@GreatestLuv 2 года назад
Amin. There is need for balancing and empathy. My opinion is to fight for women and girls rights but not gender equality. Women are passing through oppression in our society today and people are shying away from talking about it. I believe information is power, Let's us not shy away from discussing societal issues/problems that could bring a change even now and in the future.
@firdausihussaini6055
@firdausihussaini6055 3 года назад
Hot, hot, hot! I love this! They are all feminist in my opinion, since there are different strains of feminism. They are only talking about it from different perspectives. However, it seems like though young ustaz has issue with the term "feminism " not the practice of advocacy.
@sumayyahassan8042
@sumayyahassan8042 3 года назад
You can't be more accurate. This is JUST what went on there!👌
@YHUNICH_MENTORS_A
@YHUNICH_MENTORS_A 3 года назад
Common Stop that! Young Ustaz is not a feminist. Feminism is against the Sunnah and Islam in its entirety. May Allah guide and protect our Iman
@firdausihussaini6055
@firdausihussaini6055 3 года назад
@@YHUNICH_MENTORS_A subhanallah! Says who? Go and listen to Dr Bilal Phillips' lecture, "Islam and feminism " and you would discover how much of a feminist religion Islam is. What Islam is against is radicalism. In fact, to say Islam is against feminism is to say Islam is against the rights of women. See?
@faridaumar6275
@faridaumar6275 3 года назад
Exactly my sister
@samailatankomahuta2491
@samailatankomahuta2491 3 года назад
I doubt if you really understand what young ustaz is trying to point out. To me he's not in any way a feminist, Islam has already giving women all the right they deserve, so the call or advocacy for women to get there right is just waste of time, instead all this feminist should have advocate for men to be more pious and follow the Sunnah of our holy prophet.
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 года назад
Nice one, yanzu ne na fahimci feminism Masha Allah Rahma Abdulmajid
@alimuhammed8159
@alimuhammed8159 3 года назад
zaki mutu bakiyi aureba kenan
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Yarinya ki je makaranta!
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 3 года назад
Gaskiya inde mace zatace saita karbi abunda Allah bai batabah toh tana cikin wahala
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
wato dai wannan program debate ne . kowa zai kare matsayar shi kan abunda ya fahimta 🤔🤔🤔
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 3 года назад
Geng geng geng.... The stage is too hot♨️
@hamzaabdullahi5148
@hamzaabdullahi5148 2 года назад
Gaskiya wannan bayahudiyace tagaske wlh, Allah yamana tsaridake, sannan wlh a arewacin nigeria yanzu ba'ayin auren dole
@hassanabdurrahman1664
@hassanabdurrahman1664 3 года назад
from her dressing, she didn't even respect the Islam hijab as Muslim woman
@sadiyausman9564
@sadiyausman9564 3 года назад
That’s not what they are discussing though
@abdulyakubu9555
@abdulyakubu9555 3 года назад
@@sadiyausman9564 hijib is not a Sunnah is compulsory in Islam
@sadiyausman9564
@sadiyausman9564 3 года назад
@@abdulyakubu9555 I know, I said that’s not the topic of discussion, and it isn’t.
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 3 года назад
@@abdulyakubu9555 tabbas.
@mejiddasufyan9719
@mejiddasufyan9719 2 года назад
@@abdulyakubu9555 yes
@Itz_z33mb
@Itz_z33mb 3 года назад
Astagfirullah… May Allah grants us deep understanding to differentiate between right and wrong. Allahumma ya muqallabul qulub thabbit qalbi ala deenik 🤲🏾
@nasirouabounasirou2129
@nasirouabounasirou2129 3 года назад
ASL alk da kyau allha yakara basira muna godiya daganen Libya fatan alkairi zuwagareku 🥰🇱🇾🇳🇪
@issakaidriss3458
@issakaidriss3458 2 года назад
Slm mata kuzauna inda Allah yaajeku Allah yabaku martaba kadakudamu darayouwarturawa
@ملاكالحزينة-ث5ظ
@ملاكالحزينة-ث5ظ 3 года назад
Masha allah tabarakan la jazakhan lahu bikhayri
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 года назад
Hajiya rahama a very intelligent woman tasan mi takeyi very interesting dole a cigaba da kwatawa mata yanci 🙌🙌🙌 weldone madina👏
@issanuhu
@issanuhu Год назад
aslm allah ya keita
@umarauwal9640
@umarauwal9640 2 года назад
ALLAH ya kyauta mude muna tare da M Muhammad
@fatimakolomi1414
@fatimakolomi1414 2 года назад
Gaskia naji dadin discussion dinnan...kudus young uztaaz wallahi u hit d nail right on d spot wen u mentioned d origin of feminism..wallahi kaburgeni
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 2 года назад
The meaning of feminism is the belief that men and women should have equal rights and opportunities. Idan zamu iya tunawa shekarun baya feminists ne suka ce bai kamata ake rabon gado ana baiwa namiji kaso biyu mace kuma kaso daya ba. Cewa sukayi ya kamata ake basu rabon gado dai-dai wa-dai-da. Subhanallah!
@suleimanyunusa4871
@suleimanyunusa4871 Год назад
Haha 😂😂😂 ba komai su karba gado daidai da na miji edan na miji zai Daina kula da mata da Yara 😂🤣😂🤣 ba su da lisafi !!!
@abdoulmoumine527
@abdoulmoumine527 3 года назад
hajiya tafi ustaz karfin hujja gaskiya. ko aya daya bai jawo ba balantana hadisi
@mahmudbashir9932
@mahmudbashir9932 3 года назад
Aslm, Gaskia kuna yawan chanja harshe a shirye shiryen ku, especially mahangar zamani. This is BBC Hausa
@AAmo-bs1rk
@AAmo-bs1rk 2 года назад
Ya Barack kallaho fieki Masha allah
@zakariyaou8543
@zakariyaou8543 3 года назад
Gaskiya bawani ike da yafi kiyi biyayya wa mijiki gaskiya
@muhammadmusa7286
@muhammadmusa7286 Год назад
Jakallahu Khairan Dan Uwa na Muhammad gaskiya u did had a point babu yanda mace xata fi na Migi ,saboda Duk wani Abu maxan Allah ya fada sai dai Tana so Tayi ja da maganan Allah, duk wani right da mace take so Allah ya bata , idan xamu duba baya ba haka suke ba bt yanxu Allah ya basu kuma wani feminist na so su raba kan mutane, Mu gi tsoran ranan da xamu tsaya Gaban Allah muyi sheda, Allah baya son Mai raba kan alummah,Allah ya Sa Mu dace ameen
@muhammadisyaku2517
@muhammadisyaku2517 2 года назад
Madina Dahiru Maishanu ❤
@drawithemedic
@drawithemedic 3 года назад
Tace "yauwa toh da baudaddun muke fada"🤣🤣
@muslimhinna89
@muslimhinna89 2 года назад
Irrin ta kashekin nan 😅
@Footseet
@Footseet 2 года назад
Kash!!!!!!Zanso dani ake wannan hiran wallahi...
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 3 года назад
Ustaz bazata ganebah
@hammad8586
@hammad8586 2 года назад
The lady is amazing & a great speaker!
@aminuyauabubakar4069
@aminuyauabubakar4069 2 года назад
Maganar gaskiya inagoyan bayan wnn malamin musamman maganar dayayi takarshe, cewa wnn alamarin baasan iyaina zaitsayabafa. Kuma wlh wadanda sukakirkiro wnn abun sunada manufarda sukeso sucimma kuma sundauki hanyarhakan tayanda yanzu Maza masuhankali da Mutunci sunfara tsiran wasu jinsi na Mata Hakan kuma yasa gasunan birjik akoina. Subasuyi Aurenba kuma basayin wani Aiki kuma basawata sanaa sannan gashekaru suntara Tayadda indai bawanda zaiyikariba dawahala ya Auresu Sbd neman zaman lfy da kwanciyar Hankali Allah yakyauta yayimana maganin abinda yafikarfinmu.
@ashirakarichboy2843
@ashirakarichboy2843 3 года назад
Duk bahaushiyar da tabiyema wanan shirmen banzan wlh saita mutu batayi aure ba kuma bata karbi hakkin nata ba tinda wannan feminisms din baiyi kama da addinin mu ba kuma baiyi kama da al adunmu ba waishin su mata wane yanci suke nema bayan na addinin musulunci kina zaune agida komai yimiki za ayi kuma ace bakida yanci sannan akan maganar tiraka da tayi ai yazama dole namiji yayi tiraka indai yanada halin yi tinda bazai yiwu ba kayi bako kokuma wani Dan uwanka ya kawoma ziyara kasakashi cikin gidanka ba inda matanka suke hakan bai daceba a addinan ce kuma inaso mata su tina da wannan maganar wlh mace tundaga haihuwar ta har tsufanta karkashin namiji take koda batayi aureba to tabbas saita kasance karkashin inuwar wani na mijin amma babu inda mace zata iya defending da kanta batare da wani namiji ba kuma turawan da suka kawo wannan feminisms din yanzu akasashen su akwai matan da sune suke ciyarda kansu da yaransu harma da mijin amma ku komai yimuku akeyi kuma kuna cewa bakuda yanci
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 3 года назад
Wallahi hakane
@abbaibrahimabdullahi2332
@abbaibrahimabdullahi2332 2 года назад
Young Ustaz ta fi ka baki
@hafsaaminuabubakar9125
@hafsaaminuabubakar9125 2 года назад
Nagode ma malam Muhammad Allah ya biya, duk wacce ta dauki wannan turbar wlh ba ita ba zaman Aure,
@AhmedHadiza-bf3mt
@AhmedHadiza-bf3mt 2 месяца назад
Allah ya kyawta
@harounamahamedachirou9374
@harounamahamedachirou9374 3 года назад
Ku dinga Adalci kowa yayi Adalci kanshi yayiwa Allah ya kara Shirya kumma ya kara taimakemu Amine summa Amin
@moustaphaissoufou5495
@moustaphaissoufou5495 2 года назад
Masha Allah ya shakna Allah yabiya
@muslimhinna89
@muslimhinna89 2 года назад
Young Ustax Bai shirya ba yazo wannan tattaunawan
@hakeemsani6978
@hakeemsani6978 3 года назад
Masha Allah rahama tanada gaskiya agurare dayawa amm muhammada kamar bai fahimci wasu abubuwa ba Amma tabbas al,ummar hausa tana hana mace abunda Allah bai hana ba tawata fuskar muna daukar al,ada muzamar da ita addini Allah yasa mudace
@hadimahaman7818
@hadimahaman7818 2 года назад
Gaskiya bahakabane arie ava mattaes intu mou boumoussan Sawannan va 🚶☝️💃
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 2 года назад
Kyakyawar yarinya ce ke madina
@abdullahishehu4576
@abdullahishehu4576 3 года назад
Gaskiya hajiya inada tarun tambayoyi dan gane da feminism amma ina BBC su gayyotani don na gabatar da da nawa
@therightdirection7745
@therightdirection7745 2 года назад
I really enjoy these 👌
@ukashaabdulusman6285
@ukashaabdulusman6285 2 года назад
Feminism is a western culture and to manifestation all over the world 🌎, Our Prophet have already done with this issue He is the first Man that gives women their rights since at the inception of Islam and protect them
@jafaraliyu8356
@jafaraliyu8356 2 года назад
Allah yasaka da alkhairi🙏
@khalidmusaalikhalidmusa3979
@khalidmusaalikhalidmusa3979 2 года назад
Koh a wurin Allah mace da Namiji duk dayane, a hallitta ne kawai suka bambanta, shi wannan young ustaz nafahimci Bai fahimci ma akan me ake tattaunawa baa. yana yin gardama ne a jahilce
@zainabsuleiman-c7r
@zainabsuleiman-c7r Месяц назад
Dan Allah munaso A gayyatan mana Auta wazeeri
@khadiejerhd9286
@khadiejerhd9286 2 года назад
This is 'the return of the repressed' as I like to call it. Young Ustaz ended up defending the very thing he was trying to discard. The bottom line is that a feminist is a man or a woman who believes that women are oppressed in some way and feels that it should be rectified.
@khaleephalabiru4153
@khaleephalabiru4153 2 года назад
I think every sane human would agree and advocate for your definition of feminism, but is it really what feminist are advocating ?
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
Hajia kar a sauka shoulder dai.
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 Год назад
Feminism is nothing but a man hating club. There is a massive difference between fighting for the oppressed women and feminazi.
@ismailadankassa436
@ismailadankassa436 2 года назад
Hajiya rahma mahauka ciyace
@rahmaibrahim3141
@rahmaibrahim3141 3 года назад
ماشاءالله❤️👍
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 3 года назад
Ustaz yafita gaskiya
@goodllife9395
@goodllife9395 3 года назад
Duk sunyi kokari amma baza a hada ilimin hajiya da uztaz a harkan ba saboda tafishi dadewa acikin harkan
@maryamaamuhammad968
@maryamaamuhammad968 3 года назад
Shi ai akan addini yaginu itakuma batawan,makantaba bare tasanarwa wata
@issagousmane6960
@issagousmane6960 3 года назад
Masha allah Alhamdulillah allah Nagade barka video Converter Zakbndam Aslmalkm
@abdullahimaidubjee7669
@abdullahimaidubjee7669 3 года назад
Young ustaz yakamata kafin kafara program kaje kayi research akan mau du,i
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 3 года назад
To ai yafita kawo hujjoji
@kulthumgaidam2528
@kulthumgaidam2528 2 года назад
This episode is madddd 🔥🔥
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 3 года назад
Kafita gaskiya malam muhammad ko ina namiji shine agaba kuma har karshen duniya bazai je kasa shine a. Sama
@haskearewatv1054
@haskearewatv1054 3 года назад
Masha Allah 🙏
@muslimahumar9634
@muslimahumar9634 3 года назад
Masha Allah
@fatimamustaphausman6326
@fatimamustaphausman6326 2 года назад
Both the parties are saying the fact
@faridaauwalu6299
@faridaauwalu6299 3 года назад
Yau kam ustaz ya hadu da wandda tafi shi baki 😃
@muhammad-ev9tr
@muhammad-ev9tr 3 года назад
😂😂😂😂
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Baki amma ba hujja ba
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 3 года назад
Badan ina namijiba nafi gamsuwa da zancen ustaz dari bisa dari
@saifullahiidris9388
@saifullahiidris9388 3 года назад
Wallahi young uztax bai ma fahimchi abun ba funny 😆 😂 😑 🤣
@muhammadrabiu196
@muhammadrabiu196 3 года назад
Toh ka fito kayi mana bayani ka nema mana hukunci a Addini mu yanzu me feminist sun mana bayani? Bayan muna ganin halayen su
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Ko kuma kai ba ka fahimce shi ba! Ni dai na fahimce shi
@salehibrahimsaleh1232
@salehibrahimsaleh1232 2 года назад
Hajiya akwai son rai a cikin lamarinki., Allah yasa ki gane. Me yasa abu kadan sai tayi dariya tana wawantar da hujjojinsa ne kuma hakan ba dai dai bane....
@abdullahiisa1143
@abdullahiisa1143 2 года назад
Gaskiya wannan femaleminisim karyane yahudancine allah yakaremana kasarmu nigeria kuma wannan matar hajiya wayema tana Jan aya batareda iyafassaraba malamai kutashikutsaya saboda masiface tatunkaromu allah ya batamusu al,amuransu amin
@__emsu
@__emsu 3 года назад
This is interesting
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
Gaskia Madina Mai-Shanu ki kara gayyato ma guest din nan naki domin discussion din bai kare ba. Please find a time for thiss. Thanks
@mahaman.saidou.5706
@mahaman.saidou.5706 2 года назад
Mude abin da muke roko wajen Ubangiji Allah yakare mu daga sherin wannan qungiya ta kominizi da sau ran su 🤲🤲🤲🤲🤲
@asmaubello5436
@asmaubello5436 2 года назад
I really enjoyed this .
@moona1246
@moona1246 3 года назад
Gaskiyane ya ustas
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 года назад
Good young ustaz,inataredakai
@HassanMadu-s2g
@HassanMadu-s2g 9 месяцев назад
This woman is very intelligent to the extent that is a too shame for her to even exchange word with this guy😢😢😢
@nizamahmadbabajo2546
@nizamahmadbabajo2546 3 года назад
Do a part 2 of this same topic and invite sheikh muhammad Bn Uthman kano … please
@nishadinarewa3514
@nishadinarewa3514 3 года назад
I respect your comment
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Ai ba za su yi ba, saboda dama ba Allah aka nufa ba. Shiri ne wanda mun saurare shi a sashin su na Turanci. Su kuma waɗanda ke da alhakin haɗawa a harshen Hausa, ba su da zaɓi! Ina dai za'a biya su albashi, to an gama ma su komai.
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Ba da jimawa ba, na saurari ɗaya daga cikin ma'aikatan BBC HAUSA na danganta Haddi na bulala, yanke hannu da na zina a matsayin hukuncin na RASHIN IMANI a cikin labaru. Saboda a haka aka bata, ba ta da wani ƴanci. Wannan shine halin da ake ciki. Mutanen nan sun yi nisa, ba sa jin kira
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 3 года назад
Wannan ƙazãmar harka! Allah ka tsare mu da dukkan Musulmi
@hammamaibarca8365
@hammamaibarca8365 3 года назад
Macha Allah Allah yaas Mugane amin
@zainabgogori4124
@zainabgogori4124 2 года назад
dama duk wanda yabar Allah wlh saiyaga badaidai ba
@الغداني-ب3م
@الغداني-ب3م 3 года назад
Duk wanan rashin tarbiyane wallahi
@muhammadsuleimanderiv5552
@muhammadsuleimanderiv5552 3 года назад
They all did justice to the topic. Amma a gani na, shi feminism dinnan idan har kwato ma mata yancin suke so suyi Sai a dauko ta ya yanda musulunci ya shar’anta da kuma al’ada saboda ita ce jigon Duk wani alumma. Idan kuma yanda Hajiya tace shine feminism, to a gaskiya sun danfara dawo wa kan hanya Amma Sai su bi yanda musulunci ta ce a kwatan na mata haqqi.
@masaudulawal
@masaudulawal 2 года назад
i don't think its about who is better... both have positions to play that are different but equally important... its like asking who's more important in a football match, the keeper or the striker? both are important in their own way
@lubabatuauta4509
@lubabatuauta4509 3 года назад
Tattaunawa tayi Dadi💃🏽💃🏽💃🏽
@bintamohammed2491
@bintamohammed2491 3 года назад
Allah ya maka albarka@dantani.
@harisumuhammad6623
@harisumuhammad6623 2 года назад
A sake wannan discussion
@fateesmart1605
@fateesmart1605 2 года назад
Ustaz Allah ya maka Albarka
@plies6735
@plies6735 3 года назад
مدينة إنت جميلة جدا احبك
Далее
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
Просмотров 110 тыс.
Mahangar Zamani kan sirrin zaman aure
34:49
Просмотров 45 тыс.
Учёные из Тринидад и Тобаго
00:23
LABARINA SEASON 10 EPISODE 10
1:11:46
Просмотров 337 тыс.
Auren masu lalura ta musamman
28:22
Просмотров 232 тыс.
Mahangar Zamani kan soyayya da samari ko dattijai
24:30
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
Просмотров 72 тыс.