Тёмный

Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure 

BBC News Hausa
Подписаться 581 тыс.
Просмотров 108 тыс.
50% 1

A cikin Mahangar Zamani na wannan makon mun duba yadda mata ke fuskantar tsangwama bayan mutuwar aure, da kuma abubuwan da za su iya yi da zai ba su damar ci gaba da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali.

Опубликовано:

 

11 май 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 251   
@yahayaaliyu8975
@yahayaaliyu8975 Год назад
Shawarata ga Layla kiyi adduar Allah Ya kawo maki wadda zaku dace kiyi aure, kada ki yi taqama da samun duniya tabbas zaman aure hanya che mafi sauqi na kisamu tsira duniya da lahira. Banji dadin fadin da kanki ki ka nemi mazaje biyu da aura su sake ki, gaskiya wannan ba abin alfahari bane sam kuma zai iya sa na baya su koya ko su dauka daidai ne hakan duba da yadda kike da kima a idanun mutane da yawa. Ki kiyaye yadda kike shiga kuma domin kauchewa tsinuwar Ubangiji da Malaikunsa Allah Ya shirye mu baki daya ameen
@falalubabangida4571
@falalubabangida4571 Год назад
Madina please,ki gayyato mata wadanda suke from poor family so that alumma dasu Kara fahimtan lamarin sosai. Sabida akwai wadanda basuda jari kona #1000.
@fatmazmurrud6369
@fatmazmurrud6369 Год назад
Wannan Gaskiyane,
@leemarhdesign1764
@leemarhdesign1764 Год назад
Wannan maganan hakane, Allah ya shiga lamuran
@yusrasanimagaji7274
@yusrasanimagaji7274 Год назад
yawwa pls ki duba maganar nan.... ya bada shawara Mai kyau
@aeshaibraheem6793
@aeshaibraheem6793 Год назад
Gaskiya these 2 women killed this episode. Very impressive👏🏾. The advice Ziya’atul haqq gave on Waliyyanci should be over emphasized now more than ever. Allah ya iya mana duka,Ameen
@mustapharingim3337
@mustapharingim3337 Год назад
One of the best advise so far. Very scientific reason as it relates to marriage in our society.
@yusufmussa5588
@yusufmussa5588 Год назад
Gaskiya ziya ta burgeni sosai, yadda take bayani akwai tarbiya sosai
@aliyuahmed6330
@aliyuahmed6330 Год назад
To be honest Ziyatulhaqq is the role model for women
@hajaraadam6637
@hajaraadam6637 Год назад
Gaskiya maganar da ziya tayi na karshe akan waliyi is very important, Allah ya sakawa Abban mu da alkhairi kullun Ina ji Ina gani yadda yake gwadawa sister mahimmamcin waliyi.
@zainafshariff454
@zainafshariff454 Год назад
Gaskiya d ciwo qarya a aure kuma maza d mata duka bama ganewa yanzu ai d kunya shi bamai Shan shayi bane kuma yayi qarya d shayi
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 Год назад
Allah ka bamu mazaje nagari ya Rabb kashiga cikin lamarinmu zawarawa ka bamu mazaje nagari ya Rabb
@sadikahsaddiqahsabiuisah5635
Amen ya hayyu yakayyum
@ahmadaishatunafada8053
@ahmadaishatunafada8053 Год назад
Ameen Ameen....
@aishaalhajiyakubu8314
@aishaalhajiyakubu8314 Год назад
Amin ya Allah
@aboubacarmahamadouhabibou4304
Amin
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
Muna godiya Allah sarki duk ababen dake faruwa kenan cikin alummah kenan baa duba ta bangaren namiji duk laifin Yana karewa Kan Mata Koh meyasa Wanda hakan Bai Dace ba ko kadan
@falaluibrahimlawan4222
@falaluibrahimlawan4222 Год назад
An kama mata a Kano bisa zargin satar yara don karɓar fansar miliyoyi Kano 'Yan sanda sun ce sun kama wasu mata biyu, bisa zargin shirya maƙarƙashiyar sace ƙananan yara a Kano, ciki har da mahaifiyar ɗaya, don neman miliyoyin kuɗi a matsayin fansa. Matan biyu na cikin gomman mutanen da rundunar 'yan sandan Kano ta ce ta kama a baya-bayan nan. Tana dai zargin su ne da aikata miyagun laifuka iri daban-daban a Kano, kamar satar mutane don neman kuɗin fansa da aikata fashi da yin garkuwa da mutane da kuma dillancin ƙwaya. Rundunar 'yan sandan ta ce ta kama matar wadda bazawara ce 'yar shekara 25, da zargin sace Hafsat Kabiru, 'yar da ta haifa da tsohon mijinta, inda ta nemi ya biya kuɗin fansa naira miliyan uku. Sanarwar da Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar ranar Alhamis, ta ce wani Kabiru Shehu Sharaɗa a tsakiyar birnin Kano ya kai rahoto ga 'yan sanda a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, cewa tsohuwar matarsa ta sanar da shi 'yarsu ta ɓata. Kuma, wasu mutane sun kira mahaifiyar yarinyar ta wayar salula, inda suka nemi sai an biya naira miliyan uku kafin a saki 'yar tasu, cewar sanarwar. Mai magana da yawun 'yan sandan na Kano, ya ce bayan gudanar da bincike ne aka kuɓutar da yarinyar a ƙaramar hukumar Madobi, tare da kama da mahaifiyar. Ya kuma yi iƙirarin cewa mahaifiyar yarinyar, ta amsa da bakinta cewa ita ce ta ɗauke 'yar tata, kuma ta kai ta maɓoya, sannan ta nemi tsohon mijinta ya biya kuɗin fansa. Sanarwar Abdullahi Haruna Kiyawa ta ce 'yan sanda suna ci gaba da bincike. Ɗaya matar, mai shekara 45, ana zargin tana cikin gungun mutum huɗu da suka sace wani yaro a birnin Kano, tare da neman kuɗin fansa fiye da naira miliyan biyar. Sanarwa Abdullahi Haruna Kiyawa ta zargi matar wadda gwaggon yaron ce, da shirya maƙarƙashiyar sace Almustapha Bashir a farkon watan jiya. Ta kuma ce tun da farko, mutanen da suka saci yaron, ɗan shekara shida ranar 4 ga watan Afrilu sun nemi mahaifinsa da ke unguwar Ƙofar Ruwa a tsakiyar birnin Kano, ya biya naira miliyan ashirin kafin su sake shi. Daga bisani in ji sanarwar Abdullahi Kiyawa, mahaifin da masu garkuwar suka daidaita a kan naira miliyan biyar da dubu ɗari da hamsin. "Bayan gudanar da bincike, an kuɓutar da yaron ba tare da wani rauni ba, sannan an kama babbar wadda ake zargi da shiryawa, da kuma tsara yadda za a sace Almustapha" sanarwar ta ce. Haka kuma 'yan sanda sun kama duk waɗanda ake zargi da hannu a satar yaron, waɗanda matasa ne 'yan tsakanin shekara 24 zuwa 27 daga unguwar Sheka. Sanarwar Abdullahi Kiyawa ta ce za a kai mutanen gaban kotu da zarar sun kammala bincike. Duba bbchausa
@D-Analysis
@D-Analysis Год назад
Ai mafi akasarin problems din ta wajen matan yake.
@aliyuhaidar1029
@aliyuhaidar1029 Год назад
Masha Allah Ziya Allah Ubangiji kawomiki mafita lallai kin birgeni kinyi shiga ta kamala .
@asmaumuhammadyushau6467
@asmaumuhammadyushau6467 Год назад
@zainabibrahimjungudo4808
@zainabibrahimjungudo4808 Год назад
Wallahi inaso inyi hira a tashannan, especially akan rayuwan marasa aure da iyaye masu tauye hakkin yaransu, cos Ina 1 daga cikin nayi facing challenges sosai akan duka wadannan abubuwan da b4 ka damu abunyi da kuma yanda akayi ka samu abunyi har ka fita daga wannan kuncin.
@BAGANAGANAAMODU
@BAGANAGANAAMODU Год назад
Allah sarki gaskiya kun burgeni Allah yatai mekeku Amma FAA Ina tausayin ku maana labarin naku yasanya guiwata tayi sanyi Kuma kunfadi gaskiya
@thevoiceofarewatva1851
@thevoiceofarewatva1851 Год назад
Da yawan mata suna kasa zaman aure saboda matsalar shedanu. Yawan fitar da tsaraici Yana jawo shedanu. Yana da kyau Maza su daina saurin sakin aure se ba yadda za ayi. Allah ya kiyaye mu
@aishamairiga4338
@aishamairiga4338 5 месяцев назад
Excellent! Good talk about Waliyyi
@fatimaadamu1349
@fatimaadamu1349 Год назад
Gaskiya ne wlh mata suna shiga wani hali bayan mutuwar aure mu samma yaran talakawa abun sai godiya Allah ya kawo mana mafita
@ahmadaishatunafada8053
@ahmadaishatunafada8053 Год назад
Hmmm....Ace gidanku kyece Babba kuma zuri'ar Fulani... Alhamdulillah when U blv Allah zai iya chanza lamuran tabbas zaka samu chanji.
@Themusty003
@Themusty003 Год назад
Laila is too proud, but on point. Ziya is a complete role model.
@fannezarabukar6556
@fannezarabukar6556 Год назад
Wallah, Madina hirar taimin dadi kwarai, duk da cewa nidin uwa CE babba, na dai gane cewa wato su biyun mutane ne wacce sunsan yancin su, so idañ sun samu mijin da zai zage dantse yarike su a masayin su to zasu zauna daram, amma faaaa! Akwai. No nonsense, basaju hhhhhh😅😅, inayi musu fatan Allah ya basu.miji mai himma da zasu raya sunnar manzo!
@Abdulazeezu
@Abdulazeezu Год назад
Beautiful! The host killed it as usual and gaskiya both guests said so much impactful things. However, the kind of encouragement that Layla is giving out and the way she views marriage is quite misleading-she's neglecting so many things. 1) On business as a woman (a divorcee, at that) it wouldn't be as easy as she had it, she disregarded the fact that her physical looks that makes her instantly likable added so much to her business success is not likely for other women. 2) When you put yourself first in marriage (I.e your happiness, your peace of mind, you, you, you) that shows a narcissistic tendency. And with narcissm on the scale, marriage stops being 'zaman mutual hakuri' 3) Lastly, one of the reason that parents/people emphasize 'zaman hakuri ne akeyi' is because, when you become old, when the looks, attention and your relatives are no more, you'll have your partner who can still relate to your stories and children that can keep your company Allah ya sa mu dace
@nasbrown6416
@nasbrown6416 Год назад
God bless you brother
@alyasauzakari8343
@alyasauzakari8343 Год назад
Ameen
@ibrahimashiru9904
@ibrahimashiru9904 Год назад
well spoken
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 Год назад
Beautiful comment
@sarayaspeaks
@sarayaspeaks Год назад
Thank you Ziya and Lailah. This is quite educating. Your strength is admirable. May the Almighty make it easy for us all, amen!
@djamilaadamou5655
@djamilaadamou5655 Год назад
Allah y’a kara mana hakuri
@IbrahimSabosani-ou6bv
@IbrahimSabosani-ou6bv Год назад
Alhmdllh gsky naji dadin maganar yar' uwa tayi, akan waliyi.
@safinatusodangi621
@safinatusodangi621 Год назад
The best mahangar zamani so far..
@ubaidullahibashir2692
@ubaidullahibashir2692 Год назад
Gaskiya Hjy Ziya ta yi magana ta hankali da kuma sosa zuciya. Allah ya kawo mana zaman lafiya a cikin zamantakewar mu.
@sadiqabdullahi875
@sadiqabdullahi875 Год назад
A cikinsu daya tafi daya alamun discipline,Amma gaba dayansu suna da problem na rashin lura da mahangar addini.
@maryammukhtar3607
@maryammukhtar3607 Год назад
Tabbas
@habibaibrahimusman7348
@habibaibrahimusman7348 Год назад
Masha Allah Allah mana jagora 🙏 ya dubi maraicinmu aunty ziya Allah sa sakamakon hakurinki gidan aljanna ne 🤲 gaskiya naji dadin kakamanki sosai Allah kara basira. kema aunty Laila Allah sa hakan shi yafi alkhairi!
@LawaliBelloLambo
@LawaliBelloLambo 3 месяца назад
Laialakam akwai alfahari gaskiya ziya maccece gaskiya Allah yasaka
@maryamaliyu6353
@maryamaliyu6353 Год назад
Ma sha Allah best episode with fav ppl ❤
@aminaaminu2459
@aminaaminu2459 Год назад
Na so ace an gayyace ni a shrin nan. I have a lot going on in my life.
@yusrasanimagaji7274
@yusrasanimagaji7274 Год назад
Allah sarki sister..... Allah ya bamu ikon cin jarabawa
@ummulkhairbashir9625
@ummulkhairbashir9625 Год назад
MashaAllah , of recent i love listening to lailah and have more respect for her directness and honesty
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
Me too
@tasiuibrahim9403
@tasiuibrahim9403 Год назад
Allah ya kiyaye Allah ya Baku muji nagari ya ba kowa Zaman lfy ga eyalinsa
@souleymane-xn3qq
@souleymane-xn3qq Год назад
Dan Allah kuduka yakamata kuje kuyi aure ke lailah kinzama zakaran gwadin dafin wajan zawaru nazaman kansu
@maryammukhtar3607
@maryammukhtar3607 Год назад
😂
@zainabsiraj604
@zainabsiraj604 Год назад
Masha Allah. I really enjoyed this program.
@Fatmahnnja
@Fatmahnnja Год назад
Amincin allah ya tabata agareku ma aikatan BBC allah ya kara basira da lfy alfarman manzan allah
@user-ld3kg3xz3t
@user-ld3kg3xz3t Год назад
Masha Allah gaskiya kun burgeni sosai layla and ziya, Allah ida nifin Alkairi
@saadatuibrahimmuazzam7826
@saadatuibrahimmuazzam7826 Год назад
Masha Allah ilahu ya bmu saar rayuwa da ta mutuwa
@auwaladammahmud115
@auwaladammahmud115 Год назад
Ziyah&Laila thank you.. Allah ya qara saita al'amurah.
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
I really felt for ziya because it's really hurts alot a friend of mine was a victim also her first marriage last for just nine months after all the trauma heartbreak's and insults from family she later got married again very wonderful and sweet home but all of a sudden the father in-law came from no where that he must divorce her just a day before her four months in her home it's very terrible and bad time for her, but alhamdulillah she's getting better and just finished her school
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
This friend of mine can invest in even #1000 she always say even though it's#100 I can invest in it
@auwaladammahmud115
@auwaladammahmud115 Год назад
It's painful indeed.. Allah ya bata dangana
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
@@auwaladammahmud115 Amin ya rabbi
@spider8760
@spider8760 Год назад
Nice conversation 👏🏾👏🏾 Hajiya Laila strong woman.
@zakiyalawal04
@zakiyalawal04 Год назад
lovely episode! ziya is so inspiring. Laila as well. mental health is real!
@bilkisuisawasagu8521
@bilkisuisawasagu8521 Год назад
Ma sha Allah! Hira tayi kyau sosai🙂
@ZainabSuleiman-wu1ej
@ZainabSuleiman-wu1ej Год назад
Allah SWA yazaunardamu lpy agidan mazajenmu amin
@user-tg7dx2yk9f
@user-tg7dx2yk9f Год назад
Allah yayimana zabin mazaje nagari
@almubarakabubakar5450
@almubarakabubakar5450 Год назад
Masha Allah, naji dadin wannan program, Allah ya zaunar da wadanda ke gidan auren su lafiya, su kuma wadanda aurensu ya mutu Allah ya zaba masu abun da yafi zama Alkhairi ya kuma basu mazaje na gari.
@maatopup
@maatopup Год назад
Amin Amin
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
Amin ya rabbi
@nuhumakama8263
@nuhumakama8263 Год назад
Gaskiya ba irin duniya daya kuke da yaran talakawa ba. Duk yaran talakawan suka biye muku zasu samu matsala gagaruma.
@nasmatenaija
@nasmatenaija Год назад
Ita dai laila taga ba zata iya da wahala ba ta fito ku da kuka daura wa kanku sai ku zuna kuyi ta fighting broken marriages
@leemarhdesign1764
@leemarhdesign1764 Год назад
Wallahi kam, Allah ya datar damu ameen ya Allah
@ahmedalhajihassan1706
@ahmedalhajihassan1706 Год назад
Allah ya kyauta Allah Ubangiji ya xamana mafi alheri rayuwa
@educatormaryam9623
@educatormaryam9623 Год назад
Thanks Safeeya for sharing. I got value!! BBC Hausa this is a very important topic dat should be discussed frequently, alot of arewa/Muslim women are going tru alot of stigmatization and unjust compensation after divorce. Unfortunately the shari'a system in Nigeria is sooo unjust.
@issoufoudadesanoussi8400
@issoufoudadesanoussi8400 Год назад
Allah sarki gaskiya abun akwai ban tausayi
@yahayasalihu9736
@yahayasalihu9736 Год назад
Ziya'u I really appreciate your stands and I pray may ALLAH guide you all.
@arabiimam9446
@arabiimam9446 Год назад
Very nice tare da madina i Really love this name wlh
@suhailaabdullahi5358
@suhailaabdullahi5358 Год назад
Allah yakawomuna mafita inacikin haka sosai nawa yanada damuwa 😭😭😭
@fatmazmurrud6369
@fatmazmurrud6369 Год назад
La hawla Wala Quwwata Illah Billah 💔
@RahamaAbdullahi382
@RahamaAbdullahi382 Год назад
Exactly labarina ubangiji yakawo Mana mafita
@habebty_37
@habebty_37 Год назад
😭😭😭😭ubangiji ka yaye mana dukkan jarabawa
@jafargarba4069
@jafargarba4069 Год назад
masha Allah Allah ubangiji ya taimaka ❤️
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Год назад
Masha allah wlh wani auren wuta ze kai ka fitan y fi alkairi
@hauwamohammedsallau2323
@hauwamohammedsallau2323 Год назад
Gaskiya ne shamsiya
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Год назад
@@hauwamohammedsallau2323 hmm kede bari yar uwa Allah de y sa mudace
@prince1suleiman725
@prince1suleiman725 Год назад
Laila you have a big heart, I like your style.
@yushaumuhammed1491
@yushaumuhammed1491 Год назад
Allah sarki nidai yaro ne Amma gaskiya INA ciki
@Ruksbeautyng
@Ruksbeautyng Год назад
Allah ya xaba mna rayuwa me inganci
@khaleefa55663
@khaleefa55663 Год назад
Laila "Ashe baya Shan shayi at all"
@YaubayusufYusufYola-mn6cy
@YaubayusufYusufYola-mn6cy Год назад
Yauba Yusuf adamawa ganye new market barkan ku masha allah
@fatimaumarabubakar5813
@fatimaumarabubakar5813 Год назад
Allah ya saka muku da alkairi
@bibifatyy
@bibifatyy Год назад
I enjoyed this soooo much 💯 Glad to see Laila on the seat 🧡
@tasiuabdulkadir7011
@tasiuabdulkadir7011 Год назад
Allah ya shiga lamarinki ziyada
@umaryunusaaliyu9023
@umaryunusaaliyu9023 Год назад
Well but Layla look it in other side because she mislead that people won't be the same so no matter what marriege is beyond our expectations, we have to give even a little respect to it because it's our source and here we are now peacefully and happy. Glad to have our parents that there need and wishes is all against our success ❤❤❤
@bn_isahtv
@bn_isahtv Год назад
Ziya may Allah SWA Blessed you
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 Год назад
Aure kam abu ne mai mahimmanci arayuwar al umma domin badan ana zamansa ba da ba a samemuba
@educatormaryam9623
@educatormaryam9623 Год назад
Layla💯👏👏👏👏, ziya👏👏👏, u gals did justice to d topic 😘
@alheriyusuf2693
@alheriyusuf2693 Год назад
Nice one for both of them.
@Deezarh1
@Deezarh1 Год назад
Masha Allah… lovely conversation… Allah ya tsare mana imanin mu🙏
@nigeraniger2915
@nigeraniger2915 Год назад
har da maza ma zaya anfanar damu
@faizamuhammadumarumar5655
@faizamuhammadumarumar5655 Год назад
Wayyo Allah rayuwa😭😭
@aishaabubakar1138
@aishaabubakar1138 Год назад
Mashaallah 👏
@NaimaAbdullahi-wj9uy
@NaimaAbdullahi-wj9uy Год назад
Allah sarki ziya,I feel your pain
@SuleimanBala-vf1rs
@SuleimanBala-vf1rs Год назад
This is the best 🔥❤🔥
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Год назад
Excellent Aunty Laila..
@alyasauzakari8343
@alyasauzakari8343 Год назад
Ziya Allah ya miki Albarka, Ameen
@SalmaaTsadu
@SalmaaTsadu Год назад
The respect i have for laylah🥺 Kai Masha Allah! ❤❤
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Год назад
She is strong woman
@suhailaabdullahi5358
@suhailaabdullahi5358 Год назад
😭😭😭 nima inacikin wannan damuwar sosai 😭😭
@ismailbabaaliyu5890
@ismailbabaaliyu5890 Год назад
😂😂😂😂
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 Год назад
Wallahi She is not strong, She is not interested in marriage cus it's giving her boundaries which she is not interested in. And She is not tolerating Marriage and it's matters as Ibada.
@shamsuddeenshehu9610
@shamsuddeenshehu9610 Год назад
​@@shamseyaoman1882 Hajiya shamseya kinaso kiga kina Sanya Baki a mafiya yawan ire_iren wadan nan firarrakin, ko meyasa haka??
@haruna_umar
@haruna_umar Год назад
Gaskiya Wannan Shiri na Mahangar Zamani Babu komi na daga daukar darasi face rushe tarbiya da ɗabi'a ar bahaushe ta hanyar rushe aure zuwa ga koyan sana 'ar mace wanda darajarta shine aure. In kuma babu auran to sunanta a Hausa kawai ƙaruwa.
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 Год назад
Masha Allah Allah san barka ziy
@user-ml8ck8jp2u
@user-ml8ck8jp2u 8 месяцев назад
Very impressive
@faisalmuhammad2174
@faisalmuhammad2174 Год назад
Wai Laila ta dauka kudi shine successful rayuwa ne.
@BilkisuAhmad-xm9qc
@BilkisuAhmad-xm9qc Год назад
Hmm su layla manyan mata
@maryammukhtar3607
@maryammukhtar3607 Год назад
😂
@jalilamustaphalamido2236
@jalilamustaphalamido2236 Год назад
Gaskiya yaɗa videon masu tunani irin nasu Laila zai lalata tarbiyya da al'ada da koyarwar addini cikin al'umma
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Год назад
Wannan gaskiya ce. Irin su ba su da mahangar addini da kyawawan aladunn mu. Yada raayoyin su kara kangara mata zaiyi su ki zaman aure.
@rukayyaharuna7788
@rukayyaharuna7788 Год назад
Layla & ziyya god bless you
@khadeejatusmanabubakar
@khadeejatusmanabubakar Год назад
MashaAllah laila and ziya Allah yabiya
@faizamuhammadumarumar5655
@faizamuhammadumarumar5655 Год назад
Aidazakukirani hmmm dakunji tarihi 😭
@alameenhamisu7180
@alameenhamisu7180 Год назад
I liked this episode!😂
@user-rg7fk5sy8n
@user-rg7fk5sy8n 5 месяцев назад
Slm Dan Allah ina naiman taimakon hajjia Laila plss
@umarsamaila7840
@umarsamaila7840 Год назад
Waike Madina miye amfanin yafa gyale ne Baki rufe kirjinki Kullin a Bude
@nasmatenaija
@nasmatenaija Год назад
Bawan Allah maganar Madina akace ka ji ba kallon madina akace kayi ba
@nasmatenaija
@nasmatenaija Год назад
Bawan Allah maganar Madina akace ka ji ba kallon madina akace kayi ba
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 Год назад
Ziya may Allah heal you
@hajjajuraliyaraliya5418
@hajjajuraliyaraliya5418 Год назад
Wander full 😊
@sadiyamuhammadadam3473
@sadiyamuhammadadam3473 Год назад
Masha Allah❤
@user-np8se1oj2m
@user-np8se1oj2m Год назад
حلو ماشاء الله ❤
@fatimasuleiman7
@fatimasuleiman7 Год назад
Madina pls kindly look for teemash food and catering she is an upcoming vendor kuma masha Allah she is doing well, pls ki dauko irin su suna inspiring mutane saboda they start from nothing
@MaryamUmar-jm7jr
@MaryamUmar-jm7jr Год назад
Subhannallah
@zainabumaraamshi777
@zainabumaraamshi777 Год назад
Laila and zia masha Allah, strong women
@IbrahimSabosani-ou6bv
@IbrahimSabosani-ou6bv Год назад
Slm ina miki fatan alkhairi, wannan shiri ne mekyau, allah yakara miki basira da daukaka.
@usmanabubakar424
@usmanabubakar424 Год назад
Masha Allah
@maryamzayyana5666
@maryamzayyana5666 8 месяцев назад
Laila gaskiya tafahimci rayuwa sosai
@mustykhab
@mustykhab Год назад
Ziya Allah yahada ki Dana gari
Далее
Mahangar Zamani kan sirrin zaman aure
34:49
Просмотров 42 тыс.
ПРОЖАРКА ХАРЛАМОВА
00:15
Просмотров 52 тыс.
Куда Анджилиша снова летит???
00:16
Envy recreating this new trend ✨ #shorts
00:14
Просмотров 1,9 млн
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39
ПРОЖАРКА ХАРЛАМОВА
00:15
Просмотров 52 тыс.