Тёмный
No video :(

Tarihin Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban Najeriya #1 

Aminiya Trust
Подписаться 58 тыс.
Просмотров 145 тыс.
50% 1

Alhaji, Sir Abubakar Tafawa Balewa, dattijon nan da hotonsa ke jikin takardar Naira Biyar shi ne shugaban gwamnatin Najeriya na farko bayan samun ƴancin kai.
Shi ne ya karɓi ragamar mulkin Najeriya daga hannun Sarauniyar Ingila Elizabeth ta Biyu a ranar 1 ga Oktoban 1960.
Tsawon shekaru shida da ya yi a matsayin firaministan ƴantacciyar Najeriya ya dasa harsashin cigaban ƙasa da bunƙasa tattalin arziki.
Sai dai ya sha fama da rikice-rikicen siyasa da na ƙabilanci waɗanda daga ƙarshe suka jawo sojoji suka kashe shi a wani yunƙurin juyin mulki da bai nasara ba.

Опубликовано:

 

21 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 157   
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 3 месяца назад
Shuwagabanni mai tunani da hanyen nesa. Allaah ya gafartawa musulman cikin su, Allaah yayi musu rahamah. A'ameen!
@ibrahimyushaukuringa
@ibrahimyushaukuringa 5 дней назад
Allah Ya Gafarta shi yasa mutuwa ta zamesa hutu, Allah kajikan Tafawa balewa
@IsanDauya
@IsanDauya 5 часов назад
Allahu Akbar ALLAH yajikan maza
@user-oy8nj3kc4w
@user-oy8nj3kc4w 3 месяца назад
A leader by example ❤❤
@MurtalaAhmadDanga
@MurtalaAhmadDanga 9 дней назад
Allah Ya kyauta makwancinshi, amin.
@E-Karatu
@E-Karatu 5 месяцев назад
Allah ya saka da Alkheri, Tarihin Sheik Abubacar Mahmmud Gumi, c'est une bonne initiative
@alkasimgambo416
@alkasimgambo416 5 месяцев назад
Masha Allah ❤❤❤❤
@AbdulrazakAdamu-l4c
@AbdulrazakAdamu-l4c 13 дней назад
❤ ALLAH yagafar tawa mazan jiya
@HamisuAhmad-td6nk
@HamisuAhmad-td6nk 5 месяцев назад
Allh yajik maza jaya
@user-oy8nj3kc4w
@user-oy8nj3kc4w 3 месяца назад
Good leader with good example of leadership ❤❤❤
@aishatutalatugarba6582
@aishatutalatugarba6582 10 месяцев назад
Manyan kasa Allah ya Gafartamasa Amin ya Allah.
@kadriboureima7307
@kadriboureima7307 8 месяцев назад
😊
@NaziruHamza-s3m
@NaziruHamza-s3m Месяц назад
Allah ya jiqan magabatanmu
@aliyuismailabdallah3640
@aliyuismailabdallah3640 8 часов назад
Allah ya gafarta masa
@SallahShaibou
@SallahShaibou Месяц назад
❤❤❤
@mukhtarmahmudmuawuyya84
@mukhtarmahmudmuawuyya84 5 месяцев назад
Giskiya munajin dadi sosai, domin da yawayawanmu matasa, bamusan tarishin kasarmuba, muna godiya.
@user-pg5tp8gp1d
@user-pg5tp8gp1d 7 месяцев назад
MashaAllah, munji dadin kuma mundauki darasi, munason musamun tarihin mutane kamar haka. Alhaji Sule Katagum, Amb. Yusuf Maitama Sule, General Murtala Ramat Muhammad, Sheik Abubakar Gumi, Gen. Mamman Shuwa, Gen. Maimalari, da Dan Maraya Jos
@EMMANUELSAMSONUGO-en3rb
@EMMANUELSAMSONUGO-en3rb 6 дней назад
Muna gode muku da Karin ilimi,idan Kun Sami dama Muna bukatan kubamu wadansu cikin jawaban Mai girma sir Abubakar Tafawa Balewa don muji Golden voice
@MzzzAbdoulay
@MzzzAbdoulay 5 дней назад
5:32
@DAUDAMOHAMMAD-zi7xm
@DAUDAMOHAMMAD-zi7xm 6 месяцев назад
Allah ya taimaka Daily Trust
@user-nv3ir6ev3v
@user-nv3ir6ev3v 10 месяцев назад
مشاء الله جزاك الله خيرا
@IsmailUsman-yl3cr
@IsmailUsman-yl3cr 7 месяцев назад
Masha allah
@user-sw8qu3mw1i
@user-sw8qu3mw1i 5 месяцев назад
Malan Allah yakara basira
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Ameen ya Allah
@mubarakhassantv3528
@mubarakhassantv3528 15 дней назад
Dan Allah tarihin nmandi azkiwe
@user-ry5yl7hv7b
@user-ry5yl7hv7b 6 месяцев назад
Masha'Allah, wannan tarihi ya kayatar da Allah abamu tarihin Sir Kashim Ibrahim.
@SAFIYANUTANKOUSMAN-sd9lh
@SAFIYANUTANKOUSMAN-sd9lh 16 дней назад
Muna godiya
@mukhtaralkali2228
@mukhtaralkali2228 5 месяцев назад
Allah yataimaki mazan jiya
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Amin
@user-gr8wt4vp2v
@user-gr8wt4vp2v 6 месяцев назад
Allah yagafartama Mallam Abubakar Tabawa belewa Ameeeen 🤲🤲🤲
@shamsuddeenrabiu5947
@shamsuddeenrabiu5947 11 месяцев назад
Masha Allah Allah ya jikan Yan mazan jiya sir Abubakar tafawa balewa❤
@mahmudabdullahi8945
@mahmudabdullahi8945 7 месяцев назад
À
@mahmudabdullahi8945
@mahmudabdullahi8945 7 месяцев назад
À
@dogaraikano8991
@dogaraikano8991 8 месяцев назад
Allah ya jikan sa da rahama Sir. Abubakar Tafawa Balewa Amen
@ArsalamAbdullahi
@ArsalamAbdullahi 15 дней назад
Allah yajikan magabatanmu
@ibrahimabdulqadirlambu1100
@ibrahimabdulqadirlambu1100 8 месяцев назад
Tarihin malam abubakar gumi muke buqata don Allah
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 месяцев назад
To
@BilkeesZauju
@BilkeesZauju 6 месяцев назад
Ataimaka da tarihin mal. Isma'il idris
@saeeduhusaini835
@saeeduhusaini835 7 месяцев назад
Munajin dadin wannan shiri Allah yasakada alkhairi Don ALLAH bayan Wannan tarihin muna bukatar tarihin ALHAJI Sabo bakin Zowo mungode
@shamsuddeenadamu4561
@shamsuddeenadamu4561 2 месяца назад
Rahimahullah
@babangidagarba5233
@babangidagarba5233 8 месяцев назад
Mazan jiya ALLAH yasaka musu da aljanaah Firdausi.
@abdullahisarki
@abdullahisarki 5 месяцев назад
Sa'adu jungur dan Allah
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Ka duba. Mun yi
@salisua.sulaiman206
@salisua.sulaiman206 6 месяцев назад
Masha Allah 🙏
@bishirabdullahi4195
@bishirabdullahi4195 8 месяцев назад
Masha allah munajindadin kasancewa da yada akebamu tarihin magabatanmu nakasa dasuka gabata.
@usmanbellousman4224
@usmanbellousman4224 4 месяца назад
Munajin dadin Shirin ku, Allah ya kara daukaka. Akawo mana tarihin Usman Dan Fodio.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 4 месяца назад
Ameen. Mun gode. Zamu kawo in sha Allah
@alimuhammed2297
@alimuhammed2297 8 месяцев назад
Zamani lokacin ❤❤❤❤❤😮
@user-no3mg8qg8n
@user-no3mg8qg8n 8 месяцев назад
Allah sarki Allah ya jikan musullme
@MuhammadAdam-x5b
@MuhammadAdam-x5b 28 дней назад
Allah ya gikansa
@AhmadSuleiman-dr5rv
@AhmadSuleiman-dr5rv 11 месяцев назад
Muna gadiya ɗan allah ina bukatar sanin tarihin Ministan harkokin waje lokacin mulkin Sir Abubakar Tabawa Balewa wato Odoji
@GamboHaruna-bw6vf
@GamboHaruna-bw6vf 5 месяцев назад
Allah yaji kanshi darahama
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Amin
@abdullahiahmad589
@abdullahiahmad589 7 месяцев назад
Masha Allah
@MohammedpukumaBularafa
@MohammedpukumaBularafa 5 месяцев назад
Aminiya kune lamba days (1) Awajen bada tarihin shuwa. Gabannin Najerya. Yazama dole a jinjina muku !!!!!
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Mun gode.
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 Месяц назад
Allah ya jiƙan magabatan mu mu kuma ya kyauta ƙarshen mu. Dan Allah in da hali muna so ku bamu tarihin Mahmud Ribaɗu
@UmarIbrahim-fb8fd
@UmarIbrahim-fb8fd 4 месяца назад
Masha Allh
@user-gi1wi6ms5f
@user-gi1wi6ms5f 8 месяцев назад
Allah ya jikanshi tare da Sir Ahmadu Bello sardauna, da sauran shugabaninmu da suka gabata.
@user-oy8nj3kc4w
@user-oy8nj3kc4w 3 месяца назад
Manyan asali Allah ya biya ku dah alheri ❤❤
@user-ei8oc6rs8l
@user-ei8oc6rs8l 5 месяцев назад
Bilyaminu bawa
@user-pt4wr9lz8m
@user-pt4wr9lz8m 7 месяцев назад
Allah ya jikansa da rahama sannan GA shawara ta mi zai Hana Ku rika kawa mana tarihin garuruwan Nigeria domin mu kara sanin asalin mu tare da magaba tan mu
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
Madalla da wannan shawarar
@user-pt4wr9lz8m
@user-pt4wr9lz8m 7 месяцев назад
@@aminiyatrust703 yawwa MUNA kuma gby
@DajiGlobal
@DajiGlobal 9 месяцев назад
Gread
@ashafaibrahim6603
@ashafaibrahim6603 7 месяцев назад
Masha Allah arewa gida
@KafintaYusiftv
@KafintaYusiftv 6 месяцев назад
Allah yajitsan tafawa balewa
@user-nk9kk4pe2t
@user-nk9kk4pe2t 7 месяцев назад
Allahya samutuwa hutuche
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
Ameen
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 8 месяцев назад
An rasa maza 😢
@mazaremaabdulkadir512
@mazaremaabdulkadir512 6 месяцев назад
'Yan siyasar zamani ku ji yadda zababbun wakilai ke bauta ma al'uma.
@hamzayusuf2761
@hamzayusuf2761 8 месяцев назад
Allah yajikanka
@usmanadamubunja3486
@usmanadamubunja3486 7 месяцев назад
TARIHIN KABILAR JARAWA Dass Bauchi.
@AbdulazeezJibrin
@AbdulazeezJibrin 6 месяцев назад
Allah yasa ka da alkhairi
@sanialmustapha4630
@sanialmustapha4630 11 месяцев назад
Dan Allah inaso ayimin karin bayani akan N A
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 Год назад
Allah yajikan mazan jiya kai gaskiya munyi rashii Inagaisuwa maude Rabiu Gwadabe lallai kana matukar burgeni sosai kana warware mana zare da bawa
@user-hp5gj6cb8o
@user-hp5gj6cb8o 9 месяцев назад
Tarihin shehu musa yar'aduwa
@BilkeesZauju
@BilkeesZauju 6 месяцев назад
Allah ya jikansa
@user-ye8fs4xi4h
@user-ye8fs4xi4h 8 месяцев назад
Tarihon, ujuku. Dantawaye
@aalabbo9807
@aalabbo9807 11 месяцев назад
Slm aminiya don Allah ku kawo muna tarihin mal Abubakar imam.
@HaladuIbrahim-wu8nr
@HaladuIbrahim-wu8nr 8 месяцев назад
Allah yajikan mlm
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 месяцев назад
Ameen ya Allah
@UmarIbrahim-fb8fd
@UmarIbrahim-fb8fd 4 месяца назад
Manna munagodaya
@nasiruabdulhamid-yg5oi
@nasiruabdulhamid-yg5oi 10 месяцев назад
Allah Shi gafarta Masa
@muhammadbalaibrahim5627
@muhammadbalaibrahim5627 8 месяцев назад
Ma sha ALLAHU
@shamsuddeenabdullahi8252
@shamsuddeenabdullahi8252 5 месяцев назад
Tarihin abdulraman mora
@user-tt6lq9bf9i
@user-tt6lq9bf9i 7 месяцев назад
Allah yajikansa
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
Ameen ya Allah
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
Ameen ya Allah
@user-tb3db6tt7u
@user-tb3db6tt7u 7 месяцев назад
Allah ya biya
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
Ameen ya Allah
@SaniMuhammad-gb9qb
@SaniMuhammad-gb9qb 8 месяцев назад
Allah ubangiji yajikan sa da rahama ameen
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 месяцев назад
Ameen
@garbaannuri1319
@garbaannuri1319 7 месяцев назад
History of TY danjuma
@suluabdullahi101
@suluabdullahi101 7 месяцев назад
History of Obafemi Awolowo and MKO Abiola
@abdullahiadamu5990
@abdullahiadamu5990 8 месяцев назад
I which this video for Algeria 👍🙌👏🏻
@kareemsvlog5590
@kareemsvlog5590 9 месяцев назад
Don Allah ayi mana bayani akan juyin mulkin da suka faru a Nigeria gabadaya
@HamzaBello-s5e
@HamzaBello-s5e 4 дня назад
Tarihin mallam mana nagwamatsa sokoto mallamin barewa college zariya
@sufisadisu
@sufisadisu 8 месяцев назад
MashaAllah
@nurainiidrisabdullah2220
@nurainiidrisabdullah2220 5 месяцев назад
Tarihin Sardaunan Kano malam Ibrahim Shekarau
@aminudanmusa2265
@aminudanmusa2265 9 месяцев назад
Great
@IbrahimAhmadRibe-en1cp
@IbrahimAhmadRibe-en1cp 8 месяцев назад
Thank you 4:21
@isahmohammed7709
@isahmohammed7709 5 месяцев назад
Munagodiya sosai maude saurana abubakar rimi da shehu kangiwa
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 месяцев назад
Madalla
@user-ei8xi5qj7s
@user-ei8xi5qj7s 10 месяцев назад
Allaah yajikan maxa
@basiruabbakar6199
@basiruabbakar6199 10 месяцев назад
❤❤❤masha allah❤❤❤ alhamdulillah❤❤❤
@bashiraliyu1107
@bashiraliyu1107 6 месяцев назад
Owolowo
@IbirahimYusuf
@IbirahimYusuf 5 месяцев назад
Ibirahim Yusuf kkm
@ibnishaka9550
@ibnishaka9550 10 месяцев назад
Gud
@amirkabir5818
@amirkabir5818 7 месяцев назад
Abamu Tarihin Abubakar Rimi
@abdullahiibrahimalhassan4460
@abdullahiibrahimalhassan4460 11 месяцев назад
Allah ya saka da Alkhairi. Ni tarihin da nake so a kawa a nan gaba shine na tsofaffin Hafsoshin sojoji da basu shugaban ci ƙasa ba irinsu Brig. Zakari Maimalari, Shehu Musa Yar'adua, Mamman Vatsa, Nzeogu Kaduna, Godeon Oka, da dai sauransu
@huzaifanasiru2809
@huzaifanasiru2809 Год назад
Muna matukar Al fahari da mazanji
@aliyuabubaka1666
@aliyuabubaka1666 7 месяцев назад
Hassan Usman katsina
@luckyboydanladi4308
@luckyboydanladi4308 9 месяцев назад
Allah ya jikan Mazan jiya ❤❤❤
@user-on3cm8xb2i
@user-on3cm8xb2i 6 месяцев назад
TARIHINZANNABUKARDAFCHARIMA
@HuduShehuabdu
@HuduShehuabdu 7 месяцев назад
Tarihin sardauda please thanks for your response
@sanisadiq4166
@sanisadiq4166 9 месяцев назад
As salamu alaikum. Gaskiya muna jin dadin irin wannan kokarin da kuke Yi muna kuma amfana sosai. Babu abin da zamu ce sai godiya. Ubangiji Allah ya qara muku ƙarfin gwuiwa. Dan tarihin hasan Usman Katsina da Shehu Musa er'adduwa Mun gode
@BabangidaBalewa
@BabangidaBalewa 10 месяцев назад
RIP BALEWA
@ALI_THE_NIGERIAN_PELE
@ALI_THE_NIGERIAN_PELE 2 месяца назад
har yanzu baa kawo muna na kabawan kanta ba
@AhmedMusa-op4dx
@AhmedMusa-op4dx 9 месяцев назад
Mungode aminiya
@aliyushehu304
@aliyushehu304 3 месяца назад
Wai menene gaskiyar magana akan abinda yafaru tsakanin sardauna da wasu maunyan malaman tijaniyya awancan lkc na mulkin sardauna kamar su sheikh balarabe jega sheikh atiku sanka Kano dasau ransu cewa an daukosu daga gida jensu ankawosu agidan yari ana azabtar dasu Saboda ni agidammu akwai zawiyyar dariqar tijaniyya Danaji tarihin wannan gwagwar Maya sai naji Ina kishin su Amma kuma idanna tuna wancan labari sai naji idan fa hakane bana sonsu Zancen gaskiya kenan har azuciya ta.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 3 месяца назад
Ba mu san wannan labari ba amma zamu tambayi masana.
@nasirusabiu4784
@nasirusabiu4784 10 месяцев назад
The
Далее
Tarihin Janar  Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2
22:23
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Просмотров 113 тыс.
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Просмотров 245 тыс.
jamila labarina da jangudo complete
24:19
Просмотров 215 тыс.
DANDUNA: DIREBA MAFI SHAHARA DA KWAREWA A KASAR HAUSA
33:21
Tarihin Janar Ibrahim Babangida: Shugaban Najeriya #8
21:49