Тёмный

Yadda aka yi bidiyon tsiraicina ya karade duniya - Safara’u - BBC News Hausa 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 376 тыс.
50% 1

Mawakiyar ta ce ta kwashe wata uku ba ta fito daga gida ba saboda kyamar da ake nuna mata kan fitar bidiyon tsiraicinta.

Опубликовано:

 

28 авг 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 330   
@user-fk7kp9mz9u
@user-fk7kp9mz9u Год назад
Masha Allah Award 🥇 din karatun Al-Qur’ani ake bamu tundaga Africa Har Saudiyya Dan Nigeria dan Arewa yaje yaci gasar duniya ta Al-Qur’ani maigirma! So all we have to say is Masha Allah!!!
@aishatkabiru1582
@aishatkabiru1582 Год назад
Ya Allah ya ga wannan baiwar taka safiyya,Allah ka shirya ta,Allah shi qara kare mu daga rudin shaidan,Allah ka shirya al'ummar musulmai Baki dayaa
@wasilaabubakar4897
@wasilaabubakar4897 Год назад
Ameen ya allah
@Shafiuabubakarsaddik
@Shafiuabubakarsaddik Год назад
Allah ya shirya amma kinyi karya da cewa mata suna hakka karya kike wallahi
@wasilaabubakar4897
@wasilaabubakar4897 Год назад
katuwar karyama
@gimbiyasempire632
@gimbiyasempire632 Год назад
Allah ka shiryemu ka shirya mana zuriya, Allah ka tausaya mana! Wai mutane suke ganin sa wani abuzama cikin maza! Haba ba dole musha wahala ba , mutane sun zama fajirai kawai
@danjumausman8848
@danjumausman8848 Год назад
Kina yaudarar kanki, kina musulma ki yi tsarara ki dauki hoton kanki zindir ki ajiye a wayarki! Da fatan hakan zan zai zama maki darasi. Amma ki ji tsoron Allah ki tuba ki koma ga Allah ki sami miji ki yi aure. Ko ba komai, kina tunanin yaranki nan gaba yayanki su ga irin wannan shirmen. Wata tarbiyya gare ki yanzu? Allah shirya mana zuri'a.
@maryammuhmmadsango836
@maryammuhmmadsango836 Год назад
Agidan ubanwa Mata suke daukar hoton tsiraici saidai Mara kamun Kai kamarki🙄😏😏🤔🤔🤨
@mohamedroufai
@mohamedroufai Год назад
🤣🤣🤸🤸
@idrisusman677
@idrisusman677 Год назад
Lallai Kam kinsamu tarbiya Amman Allah ya Kara nesantamu da irin wanga tarbiya for ever
@user-fk7kp9mz9u
@user-fk7kp9mz9u Год назад
Assalamu Alaikum. Yan uwa irin wadannan yaran Addu’a akeyi musu Akuma nuna musu cewa sunada mahimmiyar Rawar da zasu iya takawa a societyn Su domin ya mace bata lalacewa ita kadai so muna Rokon Allah daya kara shirya mu baki daya.
@wakilinarewatv9524
@wakilinarewatv9524 Год назад
Mala'iku babu ruwansu da wai kin taso agidan soldiers, wlh jibga zakisha
@najeebskinaj2533
@najeebskinaj2533 Год назад
Nagode😂😂
@fatimaumar1813
@fatimaumar1813 Год назад
Allah kashiryamu bakidaya daman gaskiya tarbiyarki batayi kama da cikakkiyar yar jahar kano ba uwa da uba ba sabida tarbiyar mai kau daga iyayensu ida nice lokacin da aka nuna tsiraiciki sai nadena komi nayi shuru shine duniya zatasan bada San ranki hakatafaruba Amman kullum kina cikin maza kinnunama duniya kowaceceke kemacece yar uwa kiyiwa kanki fada iyayenki sunsanma mekefaru dake to meyasa bazasuyi mikifadaba talaucine yasa bazasu iya yimiki magana ba kuma kinada karanci shekuru haryanzu lokaci baikure mikiba duniya idan ba mutuwa a kwai tsufa duk abinda kikeji dashi wasusunfiki amman ko lbr su ba aji kitsaya kiyi tunani kikoma makaranta duk masu zugaki wlh basa kaunarki duniya Wanda bezobama jiranshitake allah yasamudace yabamu ikon aikata dai dai yaman kaykkyawan karshe ameen
@belloahmad5347
@belloahmad5347 Год назад
An samu matsala gaskiya sai dai fatan Allah swt ya shirya
@yahyaahmadibrahim144
@yahyaahmadibrahim144 Год назад
Ameen
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
amma gaskiya tayi kokarin tsayawa ayi irn wannan hira da ita.
@shuaibuadam5159
@shuaibuadam5159 Год назад
Gskya baki da hujja 😂 wai kin taso cikin maza ai wadannan muharramanki ne 😂 ba kattan banza ba 😂
@wasilaabubakar4897
@wasilaabubakar4897 Год назад
gaskiyane
@shariffbashir95
@shariffbashir95 Год назад
BBC hausa bai kamata kuna fira da wadanda basu San darajar yaran hausa. Dan Allah kalli wan nan sai kache ba bahaushiyaba. ALLAH YA SHIRYA
@asmaubarau6033
@asmaubarau6033 Год назад
Subhanallah, tace tana shawa'awar yaranta su kalla Subhanallah, Allah ya shirye mu baki daya ,Amman akwai gyara
@ibrahimmuhammad530
@ibrahimmuhammad530 Год назад
Her smile is making me angry, mu 'yan arewa katun Alkurani aka sanmu da shi ba duniyanci bah 😊
@gimbiyasempire632
@gimbiyasempire632 Год назад
Wallahi ba abinda ya dameta fa
@petithamza7329
@petithamza7329 Год назад
Merci 🥰
@muibrahimglobalenterprises474
Allah ya kawta, yasa duk abun data fada gaskiyane. Allah ya jarrabemu da abunda zamu iya cin jarabawarsa
@khalifaidris3354
@khalifaidris3354 Год назад
May god bless you and protec you from people
@user-yc2zb1yz5y
@user-yc2zb1yz5y 11 месяцев назад
Allah ya qara shirya damu baki daya please safa ki dinga saka dan kwali...
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 Год назад
Bbc babu kunya allah yah shirya
@user-wn9dr4xp5n
@user-wn9dr4xp5n 3 месяца назад
Allah sarki😢
@yasinunasirufarutv
@yasinunasirufarutv Год назад
Allah ya shirya 🙏
@ibrahimalimamialimami1165
@ibrahimalimamialimami1165 Год назад
Allah yasa suga videon saraichinma sai shima kibasu hujja
@maddisonenockzy2116
@maddisonenockzy2116 Год назад
More grace my hero
@user-xs6nr2hi6e
@user-xs6nr2hi6e Год назад
نسأل الله السلامة والعافية في الدنيا والآخرة يارب 🚶🏽‍♂️
@resaasda3532
@resaasda3532 Год назад
امين ياارب العالمين
@user-ge9od9kr8n
@user-ge9od9kr8n Год назад
امين يارب العالمين
@emal-mustapha5878
@emal-mustapha5878 Год назад
ءامين
@rashidaadam9422
@rashidaadam9422 Год назад
آمين
@sheikhgoniyamanitv
@sheikhgoniyamanitv Год назад
MASHAALLA
@sidiabubakar8278
@sidiabubakar8278 Год назад
May Allah have mercy on us all
@abdurahamantanko5609
@abdurahamantanko5609 Год назад
To ya ubangiji Allah kashiyemu damu da zuriyanmu
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Год назад
Wallahi duk wani alamomi na jahilci darashin tarbiyya sun tabbata ga yarinya nan. Mafarko kai ba dankwali take yawo wando tsinuwan Allah ne ke Binta duk inda ta shiga domin gashinnata nacikin tsaraicin Da Allah Yai umurnin surufe, nabiyu tanuna cewa duk waqoqin banza da fitsara datakeyi iyayenta suka dauremata gindi takeyinsu babu kunya batsoron Allah batayi la'akari da hukuncin Allah cikin abinda takeyiba wajen sabamasa kawai don iyayenta sunbata go ahead saikace sune Allahn ta. Sannan na uku tanuna birinta kawai shine takasance tasazo kamar su devido burnaboy dadai sauransu wanda kowa yasan ba waazi ko tarbiyya kokuma musulumci sukeba tsantsan kafirci da fitsara dakuma gurbata tarbiyya suke wato itama dai sotake duniya tasanta fannin waqoqi musanman na raye rayen batsa dakalaman batsa irin namarasa tarbiyya. Gaba daya zamcenta babu inda takawo addini ciki tundaga karatunta harzuwa muamalanta. Tambayana anan wannan shin musulmace kokuma bamagujiya?. Komadai menene masu zugata ( maqiya ta kenan) tana qara hankada kanta wuta dakuma iyayenta dakuma duk wani nakusa daita kunsan abinda takeyi kwata kwata bashida alaqa da musulumci ko musulmai to dan Allah kuji tsoron Allah kujawota kudorata bisa tafarkin gaskiya ma'ana tafarkin tsira tafarkin Alqur'ani dakuma hadisan Manzon Allah S A.W domin tasamu dacewa a lahiranta. Inbahakaba to wallahi sai Allah Ya tuhumeku domin rashin nunamata gaskiya da woqarin dorata akai. Masu goyamata baya dakuma zugata wallahi kusani duk barnan datakeyi tokuma kunada kamasho da Mala'iku ke rubutamuku. Inba fitsaraba darashin tarbiyya wai BBC tagayyace iyar musulma amma tabayyana cikin shiga irin wanda musulimcin Yaharamta mata yinsu wal'iyazubillahi. Daga qarshe fatana Allah Yasa tagyara muma mugyara musani cewa akoda yaushe mutuwa naiya qwanqwasamana qofa mutanaji amsoshin dazamuba Allah game da abubuwan damukeyi mai kyau ko mara kyau musani cewa azabobin Allah tundaga qabari take somawa idan munmutu lokacin dazaa tambayi mutum manrabbuka wama dinika waman nabiyyuka wama qiblatuka dadai sauransu musani duk wanda bai iya amsa duk tambayoyin daakeba tofa makomarsa wuta kuma tun cikin qabari zaifara dandanawa sannan dole mukiyaye dokokin Allah musan meYakeso meye Bayaso. Muyi qoqarin gayawa juna gaskiya mucire girman kai bawai muga ana laifiba muje muna wow wow muna qara hankada mutun yana zunubi. Natausayama gama kowani la'anannene ko la'ananniyar ce sukayi releasing vediyon ta wanda haryanzu maganar nan danake akwai ta acikin wasu boyayyun website sannan wannan qasar danake ciki akwai mutane daya wa iyan wannan qasar dasuka san safarau tadalilin vediyon tsaraicin nata dasuka gani sannan sunadashi awayoyinsu. Kusanicewa zunubi nanan ana cigaba darubitawa ga duk wanda yai uploading ko sharing wadannan vedios nata na iskanci guda biyu. Nasan qila batasaniba both intana tunanin vediyon zaibacene nankusa totama daina wannan tunanin domin vedios din sunkai inda bakuyi tsanmaniba dabazasu goguma kamar yanda vedios na Maryam hiyana na sex suke haryanzu a cikin wadannan boyayyun website din wanda ba mamaki wani har iyaiyanta sugani wal'iyazubillahi Allah Yaimana tsari mata Yasa sugane sudaina vedion tsaraicinsu suna turama maza komata iyan uwansu domin neman duniya ko fasiqanci susani cewa komujima komudade vedios din nan zasu fita inhar basu gogeba. Allah Yagafartawa iyayenmu daiyan uwanmu daduk musulmin duniya gaba daya Yabamu ikon yin daidai Yanemu zuwa ga sabamasa. Wassalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh
@salahutahir6311
@salahutahir6311 Год назад
Allah ya saka
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Год назад
@@salahutahir6311 ameen
@MondayJoseph-js7dy
@MondayJoseph-js7dy 9 месяцев назад
looking good safara
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 Год назад
Allah ka shirya mana zuriya, ya hayyu ya Qayyum
@amadoukoulsoumi3013
@amadoukoulsoumi3013 Год назад
Allah sarki
@suwaibamuhammad260
@suwaibamuhammad260 Год назад
Allah ya shirye mu baki daya yazaki ce zama acikin maza ba komai bane kuma karya kike Barack Ana shiga ta mutunci sai wanda yaso ne bayaye
@ibrahimabubakar6716
@ibrahimabubakar6716 Год назад
Masha Allah
@ZaharaddeenAbdul
@ZaharaddeenAbdul Год назад
Allah gafururrahim
@aliyalwa4702
@aliyalwa4702 Год назад
Gaskiya hakan ya nuna cewa yar YARA ce ke. Domin duk wani Uba ko Uwa na kirki bazasu bar yarsu a dunga wannan shaidancin ba.
@assaadiyyachannel4263
@assaadiyyachannel4263 Год назад
Allah yasa mu dace🥺🤲
@musayahayausman6654
@musayahayausman6654 Год назад
Gaskiya neh inah sonki Safa 💕💕💕
@gimbiyasempire632
@gimbiyasempire632 Год назад
Wallahi ƙarya kikeyi ba wani kashi 70 na mata da suke wanan iskancin a waya
@abdoulwatamasheq2347
@abdoulwatamasheq2347 Год назад
Safara💗🥰🔥
@sheikzubair8580
@sheikzubair8580 Год назад
Gaskiya BBC bai kamata kuyi hira da wannnan Mara tarbiyar ba wannan aii cin mutuncin ne yakamata Ku gyara
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 Год назад
Allah yah shiyar ya, yarmusulmakenan
@nuraauta2651
@nuraauta2651 Год назад
ALLAH ya shiryeki
@aminaumarusman6666
@aminaumarusman6666 Год назад
Allah sarki my safaa Allah zai saka miki
@Mhfxhausa
@Mhfxhausa Год назад
Ya Allah ya shirya mana ke safiya
@wasilaabubakar4897
@wasilaabubakar4897 Год назад
allah ya shiryata damu gabadaya ko daga yanayin amsoshin da take badawa kusan ilimi bewadacetaba allah ya shiryamu gabadaya
@halimaumar1372
@halimaumar1372 Год назад
Allah ya shiryiki
@hakiluabdulkarim929
@hakiluabdulkarim929 Год назад
Well done
@mamanibrahimmahamadoukhada3148
Safa Safa 💗💗💗
@abdulrashedibrahim2236
@abdulrashedibrahim2236 Год назад
Allah yasa ki tuba
@haulataminuanas5286
@haulataminuanas5286 Год назад
Allah ya sa mu gama da duniya lfy
@lafanisolar
@lafanisolar Год назад
Subhanallahi
@sadisuusmanyau512
@sadisuusmanyau512 Год назад
Na kalli full video Safarau' kawai dai sai fatan Allah ya shiryar damu baki daya. Amman duk mace da take fatan ganin ta zama kamar Davido ko Burnaboy ai bata da wani tunani mai kyau, ko arna yan uwansu sun Davido da Burnaboy sun kai yan Duniya
@usmanmuhammad644
@usmanmuhammad644 Год назад
Allah ya shirya
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Год назад
To Ameen dai domin Yarinyan naneman adduan iyan uwa musulmai daita dasauran masu irin ra'ayinta
@irismutor2362
@irismutor2362 Год назад
I wish you the best sis
@Ammoonhashim
@Ammoonhashim Год назад
😭 na tausaya miki Allah yaganar da ke
@aishaali531
@aishaali531 Год назад
Ameen
@MsJakada
@MsJakada Год назад
Allah ya kyauta
@nasbrown6416
@nasbrown6416 Год назад
ashe da izinin iyayen ki kike duk wannan abubuwan. dole ki bawa yaran ki irin tarbiyyar da aka baki
@basiruhaliru4268
@basiruhaliru4268 Год назад
Allah ya Kyauta.
@user-ld3kg3xz3t
@user-ld3kg3xz3t Год назад
Allah ya shiryeki AMMA da ganinki gidan ku babu tarbiyya kalleki ko dan kwali babu kuma kina alfahari da sabon ki baki danasani akwai ranar da dukiya da yaya ba zasuyi amfani ba akwai kuma yaumu tubulassara ir AMMA Allah ya shirye ki kafin lokacin
@aboubacarhabib11
@aboubacarhabib11 Год назад
ALLAH YA SHIRYE MU YA ALLAH KA KULAMMUNA DA ADDININMU
@user-hp2oz3ru7b
@user-hp2oz3ru7b 11 месяцев назад
Allah sarki😂ina kwaunarki
@hassanhusaini3090
@hassanhusaini3090 Год назад
Gaskiya inhar irin wanan tarbiyar akai maki agiada to wlh iyayan ki sun cucira yuwar ki allah ya shir yamu
@usmanadame3705
@usmanadame3705 Год назад
Allh wadaran naka ahaka iyayanki suce baki tarbiya
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
7:22 ........... " Yara za'a basu tarbiya kamar yadda anka bata a gida " KALUBALLI GARE KU MAZA. Neman aure bah a kyau ko kyakyallin make-up bane kawai
@mhhaafiz
@mhhaafiz Год назад
Abunda nake shirin yin comment kenan!
@user-rw6sb9zj4k
@user-rw6sb9zj4k Год назад
@@mhhaafiz muna dayawa kenan
@salmaidrees4078
@salmaidrees4078 Год назад
Tace xata bar yaranta suyi abinda suke so
@auwaluyahayaidrissabir7098
@auwaluyahayaidrissabir7098 Год назад
Wlh abunda yafi batamin rai kenan Babu tarbiyar muslinci alafazinta sedai Allah ya shirya
@jemilaokoth8641
@jemilaokoth8641 Год назад
Good Good Good 👍
@saminumuhammadilah9949
@saminumuhammadilah9949 Год назад
Wallah hi wan nan basa na a bace iscan cine
@dabotv2023
@dabotv2023 Год назад
Allah ya shiryeki
@AbdoulhadiMuhammedsani
@AbdoulhadiMuhammedsani Месяц назад
🎉🎉🎉🎉
@bachirouahmed-dn3we
@bachirouahmed-dn3we Год назад
Salam SAFA or B B C my advice to you is to let it go no one is perfect we all made mistakes like you know whatever you done or happened to you in your life will happen no matter what so please leave SAFRA alone let her focus her life in the positive way because if you keep bringing this matter up is not good enough is enough thanks.
@aminudanmusa2265
@aminudanmusa2265 Год назад
👍
@zainabmannirahmad401
@zainabmannirahmad401 Год назад
Allah ya shiryaki Amman Qarya kikeyi Sai Yan Tasha irinku ke wannan
@Zainabamiko
@Zainabamiko Год назад
Gaskiya wannan yarinyar bata da hankalin......
@rukkayaahmad1213
@rukkayaahmad1213 Год назад
Safa Safa Safara u. Inayinki Allah ya tsare manake
@maazoumaazou4537
@maazoumaazou4537 Год назад
Masha alla Nagode sosai
@issabalki2200
@issabalki2200 Год назад
Lina da kaiw machallah Allah ya Sare ki Amine
@baffaalhassangundutse2735
@baffaalhassangundutse2735 Год назад
ALLAH Sarki, Quruciya kenan. Ya ALLAH ya shiryeki, yasa kigane gaskiya gaskiyace ki bita. Mu kuma iyaye muji tsoron ALLAH, Saboda ALLAH zai tambayemu akan kiwon daya bamu. Tabbas wannan yarinyar tana buqatar mutanen kirki akusa da ita.
@surayyarhmuhammadrabiu460
@surayyarhmuhammadrabiu460 Год назад
Allah sarki😥Allah ya sakamiki, everyone has his on bad side
@abubakarmuhammad0
@abubakarmuhammad0 Год назад
To allah ya kyau ta allah ya sa muyi kekkewan karshi gabaki dayan mu ameen summa ameen
@tas708
@tas708 Год назад
Ya salam 🙆 Allah shikyauta
@makiyakabirmoyi2819
@makiyakabirmoyi2819 Год назад
🤣ameen
@user-ei7rb9ey4e
@user-ei7rb9ey4e Год назад
Very nice
@Mibnuu
@Mibnuu Год назад
ALLAHU ya shiye ki
@mohamedroufai
@mohamedroufai Год назад
Ikon Allah 🤭wai dama wannan shine dalilin dayasa aka koreki daga film kenan 🤔najima ina neman miye dalilin dayasa aka koreki daga film,tab amma gaskia yarinyar nan kinada koqari yanzu kinada wannan tabon ne har kike iyayin waqa😳to Allah de ya kyauta
@happyfamily5488
@happyfamily5488 Год назад
Gaskiya kam anbaki tarbiyya agida
@hameedhmusa6827
@hameedhmusa6827 Год назад
Allah sarki natausayamiki
@hassanabdou2039
@hassanabdou2039 Год назад
Allah ya shirya
@salmaidrees4078
@salmaidrees4078 Год назад
Hm Allah ya shirya
@ummiali4126
@ummiali4126 Год назад
Safa safa ❤❤❤❤❤❤❤❤
@zainababdulazeez4130
@zainababdulazeez4130 Год назад
Before kin fito kina kuka kince bake bace🙄
@ibrahimashiru9904
@ibrahimashiru9904 Год назад
Allah Ya shirya
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA Год назад
Matsiyaciya wallahi da wannan tunanin ba Inda zakije ,mu Al Ada da addini ne agabanmu ,nakuma Koyi da arna mukeba ,kuma kisani famanya amalmis Kala zarratin khairin yara
@moumouniabdoule9403
@moumouniabdoule9403 Год назад
Makrayatchiya karouwa Banza kawaye Allah ya chirye ky
@harounaaymne8334
@harounaaymne8334 Год назад
🥰🥰🥰
@MaryamSa-ct4jp
@MaryamSa-ct4jp Год назад
To Allah ya shiryemu bakidaya. Allah ya ganardaku
@samirsaidou885
@samirsaidou885 Год назад
Sapa Sapa kenan
@ummiali4126
@ummiali4126 Год назад
Allah yadaukakaki sis
@maryamnaseer707
@maryamnaseer707 Год назад
To Allah ya kyauta Allah ya shirya mana zuri'a
@djsp8084
@djsp8084 Год назад
Allah Sarki rayuwa
@mustaphaaliyujibia8198
@mustaphaaliyujibia8198 Год назад
Allah ya kyauta.badai ma'ana dukka magananta
@lawanashiru336
@lawanashiru336 Год назад
Kin taso cikin 'yan uwanki so muharramankine ba ƙartin banza.amma banyi mamaki ba na rashin sanin ban bancin saboda barikin kika taso akwai ƙarancin ilimin addini a wajen.allah ya shirya ameen
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Год назад
Ameen dai
@muhdspeedou
@muhdspeedou Год назад
Allah ya shiryaki yadoraki a hanya madaidaiciya ya shiryemu baki daya
Далее
EVOLUTION OF ICE CREAM 😱 #shorts
00:11
Просмотров 2,9 млн
DON SEASON 1 EPISODE 6
35:18
Просмотров 150 тыс.