Тёмный

Abin da ya sa Safara'u take abubuwan jan hankalin jama'a - Mr 442 - BBC News Hausa 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 66 тыс.
50% 1

Mr 442 ya ce shi ne ya saka Safara'u waka bayan da aka datakar da ita daga yin fim, abin da ya nemi ya haifar mata da tsananin kunci da damuwa a rayuwarta.

Опубликовано:

 

23 сен 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 59   
@harissouissoufou4216
@harissouissoufou4216 Год назад
Tout ça c'est une question de temps bon courage mr442 inch'Allah tu vas les apprendre avec toute cette concurrence que les gens te montre dans l'air apparaît téléphone ils ont tés chansons plein dans ce cas continue ta route c'est de cette façon tu vas les surprendre on sait que tu es sur la bonne voie parce que tu as tu en n'as des concurrence et c'est l'épreuve qui montre que tu réussiras inch'Allah
@babasanijb8996
@babasanijb8996 11 месяцев назад
Allah 442 baka iya waka ba kai Wawane
@BONUWA_TV
@BONUWA_TV 10 месяцев назад
Allah yaqara shiryamu aka tafarkin gaskiya🙏🏽 #staystrong442 ❤
@babangidabnm8535
@babangidabnm8535 Год назад
Macha Allah 🇳🇪🇳🇪🙏🙏✌️
@rahamashafiu8474
@rahamashafiu8474 Год назад
Masha allah 👍👍
@muazuabbas3858
@muazuabbas3858 Год назад
Kaman dai uban wannan ya yi iya kokarin sa wajen yin masa tarbiyya kaman yadda ya ce yana hana shi buga ƙwallo. Babu ruwan uban shi da halin da yake ciki na lalacewa a yanzu. Allah Ya shiryar mana da ya'yan mu daga lalacewan zamani.
@victoriouswinnerislam
@victoriouswinnerislam Год назад
Inda ma baban nasa Ya barshi yayi kwallo da abin yayi dama. Toh gashi ynxu Ya zama imamud -dalala
@daoudaou5180
@daoudaou5180 Год назад
Amina merci
@asmausadiq369
@asmausadiq369 Год назад
Just pray for him. ALLAH ya shirya mana shi
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 Год назад
@@asmausadiq369 dan Allah dan'uwankine?
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
Allah yashirya
@muhammadsirajoaliyu6049
@muhammadsirajoaliyu6049 2 месяца назад
Da kunji tsoron Allah Kai da ita da Zai fimaku
@inganta-lafiya_healthpromotion
Allah Ya shirye ta da mu baki daya
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 Год назад
Tab to Allah yakyauta
@musamallum949
@musamallum949 Год назад
really
@amkatmas2532
@amkatmas2532 Год назад
Abin dariya bai karewa. Kace anayimai bakin ciki. To ina abin bakin cikin agareshi.Tafiyarku daya dashi shi yasa kake ganin anayimai bakin ciki.
@sheikahmad5351
@sheikahmad5351 Год назад
Thanks m&s 442
@samirahassan2147
@samirahassan2147 Год назад
Tab ashe musulmi ne kai, Allah ya kyauta,abun da kuke da safa,sam be daceba,dan shakka babu,bazaka taba barin yar uwar ka ringa irin abun da kake da safa ba.Allah ya shirye ku yaganar da ku
@tandjalalwo789
@tandjalalwo789 Год назад
Thanks my boss
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
Sai yau nasan sunan sa na Asali. kuma suna mai dadi
@abubakarzaki667
@abubakarzaki667 Год назад
Insha Allah Sai yarka tayi irin abinda safara,u yakeyi. Tunda kace ba abu bane marakyau.
@saminumamaka4557
@saminumamaka4557 Год назад
Masha Allah yayi
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Год назад
Allah ya shiryemu
@aminudikko1882
@aminudikko1882 Год назад
Kawatace wawa kawyi
@umariliyaamani2999
@umariliyaamani2999 Год назад
Wallahi Nadauka Arnene Marar Addini
@asmausadiq369
@asmausadiq369 Год назад
Musulmi ne,Dan uwa ka, so please pray for him
@umariliyaamani2999
@umariliyaamani2999 Год назад
@@asmausadiq369 Allah Yashiryemu Ga Baki daya
@Saadgully
@Saadgully 10 месяцев назад
Sa'ad
@mubarakgora8523
@mubarakgora8523 Год назад
Mubarak
@muhammadbashirumar8349
@muhammadbashirumar8349 Год назад
Keep rising @mr442 Inda beyi haka bah zaku sanshi neh harkuyi magana This is the way of his income i dey ur back bruh
@safinahmukhtar8118
@safinahmukhtar8118 Год назад
Zakuyi bayani wllhi
@usmanadame3705
@usmanadame3705 Год назад
Kayiwa kanka tarbiya kabun kayiwa wadansu
@mjbreakertv6401
@mjbreakertv6401 Год назад
Nima inason BBC suyi hira da ni ina da muryar Hamisu breaker yakamata ace sunemeni su yi hira da ni akan wanan baiwar. Da Allah yamib
@shariffbashir95
@shariffbashir95 Год назад
Babanka yahanaka ball amma bai hanaka wakar Lalata mutane Allah dai yashirya
@asmausadiq369
@asmausadiq369 Год назад
Ba ruwan Baban shi a Wana lamari, kowa akwai ta yanda Allah ke jarabta shi. So please pray for him
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 Год назад
@@asmausadiq369 amma dan Allah yayankine naga kina karesa da yawa
@hauwaumustapha9138
@hauwaumustapha9138 Год назад
🤣😂💔
@sulanseeygusau3491
@sulanseeygusau3491 Год назад
To dole kaine zaka zauna da ita kabarta ta tafi gurin yan uwanta mata mana kana zama da yarinya kullun a hotel
@faisalsani760
@faisalsani760 Год назад
Masha Allah 🇳🇪 ✨
@zaa__m_mike
@zaa__m_mike 10 месяцев назад
Ogah neh
@musakaka5022
@musakaka5022 Год назад
AA ha kadai
@xcellencytv397
@xcellencytv397 Год назад
BBC ku gayyace ni pls
@boubakanaabubacarabdullah3300
Wallahi nima nadau ka kafirine ashe wai musulmine
@Abdoul_Fulanii
@Abdoul_Fulanii Год назад
Dboss himself
@muhammadyakubu2834
@muhammadyakubu2834 Год назад
Shame on you. Wai ace haifaffen Zaria, Kuma bahaushe shine yake wannan shashancin.
@kannywoodtv5470
@kannywoodtv5470 Год назад
Mr 442
@asmauabubakarzauro736
@asmauabubakarzauro736 Год назад
Ai da ganinka baka da tarbiya
@mhhaafiz
@mhhaafiz Год назад
Allah ya kyauta! Amma dai Idan kuna son kuyi nasara kuyi karko, to ya kamata ku daina salon wakoki da bidiyoyin da suka kaucewa hanya sosai sosai.
@muhammadbashirumar8349
@muhammadbashirumar8349 Год назад
Toh Kuje Ku hanashi mana yan bakin ciki 😁 kawaii
@ibromusa3057
@ibromusa3057 Год назад
Ka cika mutane da surutu kawai
@arewanewztv765
@arewanewztv765 Год назад
Ya tafi cotonou yayi half degree 😂🤣🤣🤣🤣
@hussainihussain2472
@hussainihussain2472 Год назад
karya kk dan wawiya kai waye kuma da wannan rashin tarbiya ne zata jawo hankali mutane 😅😅🤣
@abdulfatahameerashehu2971
@abdulfatahameerashehu2971 Год назад
I hate dis guy Saboda rashin tarbiyyan shi jahili
@asmausadiq369
@asmausadiq369 Год назад
But do you think hating him will solve the problem? Rather pray for him,Allah SWT should bring him back to the right path.
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 Год назад
@@asmausadiq369 dan Allah yayankine?
@Icey16
@Icey16 Год назад
I don’t know why they get hate tbh
@EzoSd
@EzoSd Год назад
Wlh karya yake da wanna yarinya kanuwar shi ce da wlh ba zai bartaba tai irin wannan harka ta batsa you’re so stupid duk kabi ka bata yar mutane to kaima zaka ganin كما تدين تدان
@usamasanialhassan7870
@usamasanialhassan7870 Год назад
To wlh dai kowa yai nagari kansa wlh
Далее
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Mandawari
7:11
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 780 тыс.
Mr442 X Rumerh - BARIKI
3:21
Просмотров 49 тыс.