Тёмный

Yadda mace za ta tafiyar da mjinta idan yana fushi 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Zamantakewa shiri ne da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi na 19, shirin ya yi duba ne kan yadda mace za ta tafiyar da mijinta idan yana cikin fushi.
A shirin da ya gabata mun yi duba ne kan fushin mata ne musamman wanda suke yi ba tare da wani dalili ba, sai don sauyin da sinadaran hormones ke ba su a jikinsu.
Shi ya sa a wannan makon muka tabo bangaren maza ma da irin nasu salon fushin, da yadda mace za ta shawo kansa.
Bakinmu na wannan makon sun yi bayani kan abubuwan da ke sa namiji fushi kamar zafin gari da na aljihu, da gajiyar wajen aiki ko ta kasuwa, da sauransu.
Ita kuwa Aisha Falke a ganinta a wasu lokutan rashin kula da cikin maigida ma na iya janyo bacin ransa, musamman idan yana jin yunwa ya dawo gida ya tarar ba a ajiye masa abinci ba kuma ba a tanadar masa da abin da zai warware gajiyar ranar ba.

Опубликовано:

 

11 ноя 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 28   
@sadiyatijjani7733
@sadiyatijjani7733 2 года назад
Agaishe da kanina Dr Ali Allah ya saka
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 11 месяцев назад
muna godiya da fatan alkhairi
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 11 месяцев назад
ok
@muhammadtukur6622
@muhammadtukur6622 2 года назад
Wannan Shirin Yabada Ma'ana Hajiya Haleema.
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 года назад
To Allah ya bamu sa a
@muhd_elmam
@muhd_elmam 2 года назад
Wannan batu Yana bukatar lokaci Mai tsawo gaskiya. All because wasu matan Basu iya tarairaiya b totally
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 2 года назад
Hakane kam wasu matan suna ban mamaki wasufa miskilanci ne
@Yahayaby2Tv
@Yahayaby2Tv 2 года назад
Ah toh. 😂😅
@Dollaers
@Dollaers 2 года назад
Dakyau
@aminahabib9431
@aminahabib9431 2 года назад
Allah ya sakawa mata da alkhairi
@maazouibrahima7786
@maazouibrahima7786 2 года назад
Masha allah toh banji ance wanda basa cikin kasar ba suma suna fushi ai
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 года назад
Dr Allah
@khadizajibirin6836
@khadizajibirin6836 2 года назад
Masha allah
@mohammadsayfullahi4494
@mohammadsayfullahi4494 2 года назад
Masha allah ❤️❤️💯
@gvdh5505
@gvdh5505 2 года назад
Masha Allah mun gd 😊🙏
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 года назад
Thanks 🇧🇴
@alimohammed2868
@alimohammed2868 2 года назад
👍🏻👍🏻
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 2 года назад
Muna godiya
@sainafadaonetv
@sainafadaonetv 2 года назад
SAINA FADA
@alimohammed2868
@alimohammed2868 2 года назад
❤️
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 года назад
Mashaa Allah Falke
@khadizajibirin6836
@khadizajibirin6836 2 года назад
Masha allah ykk
@harunambukarnew7659
@harunambukarnew7659 2 года назад
Gazillion
@RahmaASamad
@RahmaASamad 2 года назад
Toh 🤣
@makarantatv6760
@makarantatv6760 2 года назад
Batun ka Haka yake AIKINKU Yana kyau sosai
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 года назад
MATAR MAKAHO 2021 HAUSA NOVEL 🥰👇 ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-fumg3VcEip8.html
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 2 года назад
Masha allah
@sainafadaonetv
@sainafadaonetv 2 года назад
SAINA FADA
Далее
Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa
26:46
Mahangar Zamani kan rashin samun haihuwa da wuri
28:26
Что не так с воздухом в Корее?
00:45
ЭТОТ ПЕНЁК ИЗ PLANTS VS ZOMBIES - ИМБА!
00:48
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 763 тыс.
Abin da ya sa muka auri tagwaye - Tagwayen Asali
7:03
Просмотров 259 тыс.