Тёмный

Mahangar Zamani tare da Malamar Aji kan 'blogging' a arewacin Najeriya 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 25 тыс.
50% 1

Aisha Falke, mai shafin Northern Hibiscus ta bayyana mana duk abin da kuke son sani dangane da 'blogging' a arewacin Najeriya.

Опубликовано:

 

28 сен 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 50   
@ameerahmuhammad9136
@ameerahmuhammad9136 9 месяцев назад
I love Aisha for Allah's sake inason aisha falke from the bottom of my heart 💗
@ibrahimabbas48
@ibrahimabbas48 9 месяцев назад
Masha Allah madina munagodiya da wannan shiri amma munabukatar da abawa al'umma dama da futowa dazauren tanbaya da amsa acikinshirin munagodiya
@user-jn1dm9np9o
@user-jn1dm9np9o 9 месяцев назад
Masha Allah Good job da sister Madeenah and malam Aysher ❤
@tsokacinMako
@tsokacinMako 9 месяцев назад
Mashaa Allah.
@johndeo2394
@johndeo2394 9 месяцев назад
Sense of humor want injure malama! Once she open her mouth and talk you must like her that one is Guaranteed!
@s.m.musaesq.7074
@s.m.musaesq.7074 9 месяцев назад
Gaskiya Ina san malama tana matukar birgeni. Allah ya karo basira.
@bibifatyy
@bibifatyy 9 месяцев назад
Our very own malama ❤️
@Pherrora
@Pherrora 9 месяцев назад
Masha Allah
@alimhd4231
@alimhd4231 9 месяцев назад
Masha allah yayi kyau sosai sauran biskit dinmu hahhh
@adamabukarmuhammad-qg3fk
@adamabukarmuhammad-qg3fk 9 месяцев назад
Malamarmu 🙌🏼❤️
@Queensblush_kd
@Queensblush_kd 8 месяцев назад
Our malama👏🥰
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 9 месяцев назад
Allh yasaka da Alkhairi
@maatopup
@maatopup 9 месяцев назад
Masha Allah. Blogging abu ne me kyau, musamman idan ka dauki niche din da ya dace, wanda zai taimaki alumma
@user-jt2rt8lc4f
@user-jt2rt8lc4f 8 месяцев назад
Masha Allah i don’t understand the language though ❤
@fatimamohammed7361
@fatimamohammed7361 9 месяцев назад
Malama tamu❤
@marindousman9598
@marindousman9598 9 месяцев назад
Ana Kuma raba aure
@maryamaliyu6353
@maryamaliyu6353 8 месяцев назад
Malama tamu💃💃😅
@AHLUBADRTV
@AHLUBADRTV 9 месяцев назад
malama
@aminaisa2787
@aminaisa2787 9 месяцев назад
Wow beautiful malam
@ahmadidrisgagawa1931
@ahmadidrisgagawa1931 9 месяцев назад
An gaida Madina da kokari munajin dadin wannan shiri matuka
@khadijaabdullahi6875
@khadijaabdullahi6875 9 месяцев назад
Our malama❤
@szazzautv3729
@szazzautv3729 9 месяцев назад
Madina yaushe zaku fara gayyato mana ƴan facebook ne.
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 9 месяцев назад
Point of correction: 1. Mallama tace aure baida manual shiyasa suke baiwa ma'aurata shawarwari a social media. Raddi: Aure yana da manual babba. Manual din aure shine Alqur'ani Maigirma da Hadisan Annabi Muhammad (S.A.W). Sune matsayin guide Ga musulmai na yanda za'a kulla shi auren kansa da kuma irin yanda ya kamata rayuwa bayan daura aure zata kasance domin samun zaman lpy da zuriya dayyiba. 2. Mallama tace ita da mijinta suna kallon wrestling cikin dare suna shan shayi, ita a ganinta hakan wani burgewa ne ko kuma wayewa. Raddi: Cikin dare lokaci ne mai matukar tsada da muhimmanci musamman Ga musulmi mai karfin imani, domin lokaci ne da Allah (S.W.T) Yake saukowa izuwa saman duniya, Yana kira Ga masu wata bukata daya biya musu ita. Kuma Annabi Muhammad (S.A.W) Ya kwadaitar damu ne yin ayyukan ibadat a cikin dare don samun rabauta ba kallon wrestling ba. Shawara: Ya kamata mutane (musamman mata tunda su suka fi rauni) da suyi taka-tsantsan da irin wadannan matan, domin mafi akasarinsu basu da ilimi ko kuma cikakkiyar tarbiyya ta addini. Mafi yawanci suna rayuwa ne irin ta turawa a gidajensu sabanin ta musulunci, kuma wai a hakan sune zasu bada shawara Ga wasu. Tambaya a nan itace; shin ta yaya mutum zai bada abun da bashi dashi? Allah (S.W.T) Ya kara shiryar damu Yasa mu wanye lpy.
@ahmedzannaahmed
@ahmedzannaahmed 9 месяцев назад
Lallai Kai kasurgumin jahili ne mara fahimta mai rubabbiyar kwakwalwa. Allah ya kyauta 😢
@ahmedzannaahmed
@ahmedzannaahmed 9 месяцев назад
Ku kubi ku addabe mutane da sunan Addini kawai, wannan wata irin mummunar tarbiya ce 😢
@muslimahd
@muslimahd 9 месяцев назад
Well said,Allah yayi maka Albarka. Da muna zuwa islamiya kuma both parties muna daukar fadakarwar malamai definitely za'a samu around 70% percent na cigaba a zamantakewar mu ta aure.
@elyaseenkumbytv
@elyaseenkumbytv 9 месяцев назад
​...Gaskiya Akwai Rashin Adalci A Maganganun Ka,Abunda Bawan Allahn Nan Ya Fadi Gaskiya Ne Wallahi, Alqur'ani Da Sunnah Sune Manual Na Rayuwar aure, Kuma Raya Dare Da Salloli Da Karatun Alqur'ani Shine Yafi Allhairi Ba Kallon Karti A Tune Cikin Dare Da Iyalin Kaba,Wannan Ai Zai Zama Rashin Kishin Kanka!!! Allah Ya Bamu Ikon Gyarawa.
@ibrahimabbas48
@ibrahimabbas48 9 месяцев назад
Gasmunagodiya da irinku kugani kusanar Allah y karabasira
@Daughterofyahya
@Daughterofyahya 9 месяцев назад
Abin da kaduna state tayi shine daidai. Issue of adoption se an bi process.
@salmaimam8629
@salmaimam8629 4 месяца назад
Malamar Aji tamu Gaskiya BBC Hausa ya kamata ku sake gayyato malama a tattauna da ita akan rashin fahimta tsakanin ma'aurata ta bada shawarwari akan lamarin
@HAUSAPLUSTVng
@HAUSAPLUSTVng 9 месяцев назад
Aisha falke barka da zuwa
@fatimasuleiman7
@fatimasuleiman7 9 месяцев назад
Maganar Allah time din ya mana kadan
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore 9 месяцев назад
Malama i have a lots to tell you but kince ba a saurin bude DM😢
@bilkisusaniibrahimTV
@bilkisusaniibrahimTV 9 месяцев назад
May Allah ease your affairs
@helenklein5444
@helenklein5444 8 месяцев назад
P R O M O S M
@aysherbah7545
@aysherbah7545 9 месяцев назад
Malamar mu ta gargajiya.
@muslimahd
@muslimahd 9 месяцев назад
@BBC hausa, why is it that "malama" promotes crisis na zaman aure? Good marriages exist fa
@irturunku
@irturunku 9 месяцев назад
Ba dai ka fahimci me ake cewa bane. Ba tayi hakan ba malam.
@abdulrahmansani9342
@abdulrahmansani9342 9 месяцев назад
Ko malama tana aure kuwa?
@abdulrahmansani9342
@abdulrahmansani9342 9 месяцев назад
@masudsaleh5155 subhanallah Toh Allah ya kyauta
@nabilavlogs2008
@nabilavlogs2008 9 месяцев назад
Tana da
@bilkisusaniibrahimTV
@bilkisusaniibrahimTV 9 месяцев назад
@masudsaleh5155tanada aure
@__emsu
@__emsu 9 месяцев назад
Bata ga komai ba
@fatimaraiyana9107
@fatimaraiyana9107 9 месяцев назад
Mtwssss
@muhd_m.d.b
@muhd_m.d.b 9 месяцев назад
Feminist
Далее
Mahangar Zamani kan rashin samun haihuwa da wuri
28:26
Dora does the Tyla Dance 😳 #shorts
00:16
Просмотров 1,5 млн
СКАМ НА TWITCH
14:07
Просмотров 260 тыс.
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39
Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa
27:54
Mahangar Zamani kan sirrin zaman aure
34:49
Просмотров 42 тыс.
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
Просмотров 107 тыс.