ALLAHU ya shiryesu su daina wannan harkar wanda Addinin musulunci be amince da irin wannan sana'a ba, Muna fata ALLAH ya ganar dasu gaskiya su daina kwata kwata Sannan kuma su nemi sana'a halal.
Ali Jita killed it 👏 his composure and honest answers made the whole interview so fun to watch. I think Maryam needs more practice on public speaking, she keeps stumbling and her answers don't make sense