Тёмный

Mahangar Zamani Da Wani Tubabben Ɗan Bangar Siyasa Kan Rayuwarsa 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 12 тыс.
50% 1

Shirin Mahangar Zamani na wannan makon ya yi hira da wani tubbaben ɗan bangar siyasa kuma ya bamu labarin irin illar da bangar ta siyasa ta yi wa rayuwarsa.

Опубликовано:

 

2 фев 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 15   
@Princematawalletv5769
@Princematawalletv5769 Год назад
Allah Yasamun Kaunarki Madina Maishanu Allah Yasa Kigama Da Duniya Lafiya Daga Prince Matawalle Gusau
@abubakarsalisu4354
@abubakarsalisu4354 Год назад
Allah ya tsare mana al'ummarmu. Allah yasa ayi zabe lafiya
@sultanatm.issa.m9040
@sultanatm.issa.m9040 Год назад
Allah ya kara maido bacece akan hanya Allah ya shirye mu baki daya.
@ibrahimy.ibrahim7816
@ibrahimy.ibrahim7816 Год назад
Allah ya shiryar da matasanmu hanya madaidaiciya
@abbamusa3807
@abbamusa3807 Год назад
Allah yaqara basira bbc
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 Год назад
Abun sai dai muce Inna lillahi wa Inna illaihi rajioon matasa sun lalace sun gurbace ace yaro Dan shekara 7 zuwa sama an chanza masu hankali da tunani da lissafi maimakon ace wannan yaron Yana gaban iyayensa Yana makaranta ko aikace gida an Basu riguna da hula suna ta hauka Allah dai ya shirya Manyan Kuma Basu da katin zabe Amma su zo suna shayeshaye ga Sara Suka sannan Kuma yau ko da ace ka mutu ko kaji rauni Babu Wanda zai je ya gaida ka sannan Kuma idan muna da hankali da tunani da lissafi baxaka ga yaransu da yanuwansu gurin ba
@hars0132
@hars0132 Год назад
Sokoto Sai Madina😅👍
@johndeo2394
@johndeo2394 Год назад
BBC Sai Madina Maishanu
@ibrahimaboubacar3189
@ibrahimaboubacar3189 Год назад
Masha Allah
@umarsamaila7840
@umarsamaila7840 Год назад
Very interesting
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
Bbc hausa gaisuwa mai yawa da fatan alheri gaskiya muna jin dadin wannan shirin gaba dai Bbc
@salisuusman7501
@salisuusman7501 Год назад
Masha allah
@aliyusanusi3942
@aliyusanusi3942 Год назад
Wlh ni Kam kina burge ni wlh Madina Ina Miki fatan alkhairi a rayuwarki
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 Год назад
Chiu madina saidake lnnayiwa badariya fatan alhiri
@muhammadumar6501
@muhammadumar6501 Год назад
Kune mini ina dawo daga kasar Algeria zakuji lbr
Далее
Shirin Mahangar Zamani kan rayuwa da cutar HIV
26:08
Просмотров 13 тыс.
Наше обычное утро 💕
00:42
Просмотров 375 тыс.
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
Просмотров 108 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 737 тыс.
Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
26:50
Auren masu lalura ta musamman
28:22
Просмотров 228 тыс.