Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Slow 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 113 тыс.
50% 1

Jaruma Fati Slow ta yi wa BBC bayanin yadda aka kawo karshen takaddamarta tsakanin ta da Naziru Sarkin Waka.

Опубликовано:

 

1 мар 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 218   
@FfDd-wc5tq
@FfDd-wc5tq Месяц назад
Allahu Akbar fati Allah ya jikanki da rahma😭😭😭😭
@sadiqbala8794
@sadiqbala8794 2 года назад
Idan kinason annabi bazakinayin halayyar da annabi yayi hani aknasaba, Azahiri Shigar da kikayi ta Sabawa umarnin Annabi Muhammad (S.A.W), Kuma idan Soyayyar annabi tana cikin zuciyar mutum kullum kusantar ayyukan Alkhairi yake ba nisanntarsu ba. Allah yasa mu dace
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 2 года назад
Ai munafukai makaryata yan film Suna fakewa da Manzon Allah Suna isgili
@yahayadanmalam5995
@yahayadanmalam5995 2 года назад
Wannan gaskiya ne
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg Месяц назад
Ubangijin rahma jinkai gafara afuwa yafiya tausayi ya hayyu ya qayyum birahmatika astagis ya badi'ussamawati wal'ard Allah yajikan ta da rahma yasa mutuwa hutuce agareta damu Baki 1 Alfarman ANNABIN RAHMA S'A'W' DA ALQU'RANI 🤲🤲🤲🤲
@ZANCENGASKIYATV
@ZANCENGASKIYATV 2 месяца назад
Alllahu akbar😢 Allah ya jikanki Allah ya gafarta miki Ameen
@ismailboys3418
@ismailboys3418 2 года назад
Gaskiya ne Allah yasaka wa Naziru sarkin waka Kema Fatima Allah ya'albachi jarin kudin da Allah ya nufa aka baki 🤲 Allah yakara mana son Annabi muhadu S A W 🤲
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 Месяц назад
Allahu Akbar Kabeeran, Allah y jikanki d rahama y yafe miki kura kirenki yasa aljanna makoman ki d mu in namu lkc yy Ameen
@adamoudanjimayaou4668
@adamoudanjimayaou4668 2 года назад
Allahu akbar, gagara misali Wanda yaffi gabab a misalta, uban gijin damo da dawwo da dutse da doya da dankali, uban gijin shiru da sharewa, Allahu swabirun, wa gafururrwahim🤲
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@abdallahmusa8300
@abdallahmusa8300 Месяц назад
Allah ya jikan ta da gafara yasa aljanna makoma 😢
@attahalhmallam5793
@attahalhmallam5793 2 года назад
Allah sarki ni taiusayi tabani wlh Allah ubangiji ya shirya Mana zuri'armu
@asmauibrahim4293
@asmauibrahim4293 2 года назад
Ameen ya Allah
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 Месяц назад
Alllah ya jikanki
@asmauibrahim4293
@asmauibrahim4293 2 года назад
Gaskiyane bazaki manta dashi ba. Muma Allah ya kawo mana karshen wannan kebura da muke karɓa alfarmar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
@user-em1rb7zt4j
@user-em1rb7zt4j Месяц назад
Zuciya daban gangar jiki daban Allah ya barmu da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam.
@MRABIUDANKADEBADAWA-cx5wc
@MRABIUDANKADEBADAWA-cx5wc Месяц назад
Allhu akbar
@saadatuabbas2300
@saadatuabbas2300 Месяц назад
Allah Sarki Rayuwa Kenan Allah Ya Jikanki Da Rahamarsa 🙏🙏🙏
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk Месяц назад
Allah yajiqanta ya jaddada mata rahama yasadata da Annabin rahama S.A.W.❤❤❤❤❤❤❤
@hauwakhalil3875
@hauwakhalil3875 Месяц назад
Allah yajikanta da rahama
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Месяц назад
Amin ya Allah 🙏
@sffds4184
@sffds4184 2 года назад
Masha Allah fati Allah yasa Maki albarka acikin dukiyan da aka baki km Allah ya kawo Maki miji nagari ameen
@umeenoyrat4130
@umeenoyrat4130 Месяц назад
Allahu akbar Allah ya jikan ta da rahama
@user-eb5ev5ef4i
@user-eb5ev5ef4i 2 года назад
Masha Allha 🔥🔥🔥
@hakiluabdulkarim929
@hakiluabdulkarim929 2 года назад
Kun iya yaudara kuna sheke ayarku ba tsoron Allah kuna cewar kuna son annabi Allah ya shirya
@hajarabature4361
@hajarabature4361 Месяц назад
Allah ya yimiki rahama.
@OumouFadila-ch8gm
@OumouFadila-ch8gm Месяц назад
Allah sarki Allah ya jikanki
@lauratmuhammadm560
@lauratmuhammadm560 2 года назад
Tou ayi kokari abi turbar annabi Muhammad S A W.aure nufin Allah ne Amman Kuma komi saida niya,idan katashi tsaye sai Allah yataimake ka.Allah yashirye mu bakidaya Amin Amin
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@Zeenatabubakar
@Zeenatabubakar Месяц назад
😢😢😢Allah ya jikanta da rahama
@hanyartsiratv4467
@hanyartsiratv4467 2 года назад
Gaskia ta waje daya kika burge ni soyayyar Annabi SAW
@fatumamahamad7439
@fatumamahamad7439 Месяц назад
Allah yajikan ki fatima allah ya aljanna makomarki san dakikewa annabi Muhammad allah yahadaki da shi fati
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 2 года назад
Sallallahu alaihi wa salam ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy Месяц назад
Allah sarki allah ya jikan ki da rahama🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾
@engineerauwalauwal355
@engineerauwalauwal355 2 года назад
Ikon Allah kinyi gaskiya amma shawara idan kina son annabi shi annabi baya aibata mutun dan yana rashin kudi. Allah ya yafe mana
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@usmankhadija9328
@usmankhadija9328 Месяц назад
Allah ya jikan tada rahama
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад
Gaskiya fa ashe yar zariyace
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Год назад
Sallallahu alaihi wa aalihi wasallam ❤♥
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
mashaAllah
@abdulmkirgi4441
@abdulmkirgi4441 2 года назад
Allah ya karawa annabi da raja
@abdourachida6173
@abdourachida6173 2 года назад
Ma sha Allah🥰🥰🥰🥰
@user-rn5em2mb7g
@user-rn5em2mb7g Месяц назад
Allah yajikan ta darahama yasa mutuwa hutuce agareta 😊
@hidouissa8767
@hidouissa8767 2 года назад
Masha allah 👍👍👍
@lawissaaboubacarsus968
@lawissaaboubacarsus968 2 года назад
Masha Allah Fati
@BinMuhammad-ri8qw
@BinMuhammad-ri8qw Месяц назад
Allah yi gafarta miki fati
@safiyanualhajimagaji81
@safiyanualhajimagaji81 2 года назад
Bangaren annabi s a.w muna tare amma masana antar Film halakace ga mu musulmai musamman ma awannan lokacin Allah yasa mugama lfy
@bdoullahishuaibu
@bdoullahishuaibu Месяц назад
Allah Sarki Allah yajikanki da rahma
@mhdmhd3410
@mhdmhd3410 2 года назад
macha allah
@alkaliusman8620
@alkaliusman8620 2 года назад
Masha Allah
@aishashuaibu1834
@aishashuaibu1834 2 года назад
Allah yasa mudace
@hajiabintajibrilaliyu8680
@hajiabintajibrilaliyu8680 2 года назад
Allah ubangiji y baki miji nagari
@user-ck1rk6jh4b
@user-ck1rk6jh4b 2 года назад
Allah sarki
@kuburasaddik9688
@kuburasaddik9688 2 года назад
Miliyan daya ta farfado da baiwar Allah
@ShamsiyyaUmar-oi8kn
@ShamsiyyaUmar-oi8kn Месяц назад
Allah ya ku da rahama
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 года назад
Haba ashe er Zaria ce
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 года назад
Zariyaaa haba koda naji
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 года назад
@@aalukastv7982 😂😂😂😂😂
@jamilamuhammad4510
@jamilamuhammad4510 2 года назад
Masha allah
@Yawale-gk2bw
@Yawale-gk2bw Месяц назад
ALLAH ya gafarta miki.
@saadououmarmati9215
@saadououmarmati9215 2 года назад
Ni gani nake ma tayi kiba wlh allah ya taimaka
@zainabyakubu9657
@zainabyakubu9657 Месяц назад
Allah ya jikan ki da rahama
@user-kv3xt1ey4y
@user-kv3xt1ey4y Год назад
Dan Allah mine kebura
@usainawakili5257
@usainawakili5257 Месяц назад
Allah yamiki rahama
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 года назад
Allah sarki fatee slow Allah yabaki miji nagari
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
ameen
@MuhammadRidwan-hv3zl
@MuhammadRidwan-hv3zl 2 года назад
Kebura wai meye shi ne
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
@@MuhammadRidwan-hv3zl Babban talaucci irin na Kamaye cikin dadin kowa
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Месяц назад
Allah yajikanta 😭
@nabilatadam5972
@nabilatadam5972 2 года назад
Masha Allah 😂😂😂😂
@alhajialhassan6193
@alhajialhassan6193 2 года назад
Allah ya kara kusanci
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 года назад
Kiji soron Allah kifison annabi kikaki bin umarnen shi kike iskanci atiktok
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 года назад
Ba daga nan take ba 'yar uwa idan mutum yace yana so Annabi sallallaahu alaihi wasallam dan Allah idan ba zaka mai fatan alkhairi ba kayi shiru
@mariyamustapha8469
@mariyamustapha8469 2 года назад
Ni wlh sea t bani tausayi mahh
@laminubukar1442
@laminubukar1442 2 года назад
Wai ku meyasa Yan film din nan Abu kadan kuna cewa ANNABI MUHAMMAD S.A.W Amma ba kwa bin abinda yafada kunji wawaye kawai
@habibamuhammaduthman6080
@habibamuhammaduthman6080 2 года назад
Wlh kuwa Allah dai yasa mu dace
@ismailboys3418
@ismailboys3418 2 года назад
Malam koda sunayin zina a fili ne Amma in suna fadin Annabi muhadu S A W Wallahi watarana sai Allah S W T ya shiryesu Allah yashiryemu baki daya 🤲
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 года назад
Dayake Annabin na kowa ne 🤷🙄🤷
@Idreez2
@Idreez2 2 года назад
Allah yai mana Arziqi Naira tasa sai bayani take, Allah kenan
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 2 года назад
S.A.W ❣❣❣❣❣💋
@ayshamuhammad3240
@ayshamuhammad3240 Месяц назад
Allah sarki 🥹
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 Месяц назад
Allah ya gafarta miki
@adamfareedah1758
@adamfareedah1758 2 года назад
Mahaukaciya kawai Uwarki d popular din Xararrah
@auwalmohammad3345
@auwalmohammad3345 2 года назад
Gaskiya ne
@hauwamuhammadharuna6865
@hauwamuhammadharuna6865 2 года назад
Kai! pati ajitsoran ALLAH kinfi son annabi kuma baki buɗe makaranta ba kina koyarda hadisanshi?
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 года назад
Baa kai ma ga makaranta ba, ta rufe jikinta ma ruf da Hijabi da yiwa harshe hijabi yadda Allah da Manzo suka umarta. Allah ya shiryar damu hanyar Annabi SAW Amin
@mlafazitv2692
@mlafazitv2692 2 года назад
Hmmmmm lallai Fati slow
@salmablck3826
@salmablck3826 2 года назад
Allah sarkii ni harta ban tausayii, gaskiya naxiru kayi jihadi
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@jabirnasir1277
@jabirnasir1277 Месяц назад
Allah Sarki 😢
@princemis4527
@princemis4527 2 года назад
Shirmamma kawai
@fatimabintjafaru9837
@fatimabintjafaru9837 2 года назад
Wai dan Allah meye keburaa
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk Месяц назад
S.A.W.❤❤❤❤❤
@halimasidi1177
@halimasidi1177 2 года назад
S A W❤❤❤
@hadhadi722
@hadhadi722 2 года назад
👍👍👍👍👍👍👍👍
@mustaphasolari2775
@mustaphasolari2775 2 года назад
Ba fati slow motion ba ko fati hawainiya ce ke, kisamu kiyi aure kinga sai kiraya sunnan Annabi Muhammadu (S.A.W).
@AllassaneRkazBoy227Nigergida
@AllassaneRkazBoy227Nigergida Месяц назад
Fati slow Allah yamiki rahama yasa annabi Muhammad s a w yatarbi zuwanki 😂😂😂😂
@hauwaahmad6964
@hauwaahmad6964 2 года назад
Don Allah bbc ku gaiyyato tahir fage inaso kuyi hira dashi
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 года назад
Don soyayyar da kike ma Annan muhammadu S A W ki cire gashin dokin nan ko ki boye shi
@jiyabayaubantv122
@jiyabayaubantv122 2 года назад
Jinjina masoyan
@ibrahimhawaiju9013
@ibrahimhawaiju9013 2 года назад
S.A.W.W
@haouamoussa390
@haouamoussa390 2 года назад
Dan Allah minene kebura
@feedyabdallah3242
@feedyabdallah3242 2 года назад
Y ragemata talauci 🤣
@amedassumane3115
@amedassumane3115 2 года назад
Je kiba mutane guri dan allah
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 года назад
Good 🤣🤣🤣🤣🤲🇧🇴
@karenelouis6270
@karenelouis6270 Месяц назад
Rip
@ibnhal3546
@ibnhal3546 2 года назад
Wai mike kaibura?
@zeebaby3493
@zeebaby3493 2 года назад
Hm sai yanzu sukatunoki kenan daba ayiba shirar dake sai yanzu🤔🤔 allah ya kyauta
@abubakarhamisu3956
@abubakarhamisu3956 2 года назад
BBC Hausa kutambayamin ita metake nufi da KEBURA?😃😃
@salimibrahim5933
@salimibrahim5933 2 года назад
Hahhhhhh tana nufin talauci daka take sha naziru m Ahmad shi ya wanke ya tsamota daga cikin halin talaucin
@zainababdulkarim5033
@zainababdulkarim5033 2 года назад
Hmmmmmmmmmmmm
@muhammadmusaa6505
@muhammadmusaa6505 2 года назад
Miye kebura
@hajaramohdsaleh4426
@hajaramohdsaleh4426 2 года назад
Menene gebra
@abdulrahmansani9342
@abdulrahmansani9342 2 года назад
Kin burgeni
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Месяц назад
Wlhy yan jarida bakuhaduba sai mutum yamutu kurinka saka mgnsa
@aminamohammed9293
@aminamohammed9293 Месяц назад
Did i hear 👂 her say forfula😂😂
@Al_IRFAN2
@Al_IRFAN2 2 года назад
Hhhhhhh gskya wannan ta burgeni😂😂😂
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 года назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-oyH-NFZqIAk.html Kisan gillah part 6 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 года назад
Muna Taki addu,ar Allah ya baki miji nagari kiyi aure ki huta
@nabilaousman5533
@nabilaousman5533 2 года назад
Ameen yarabi
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 года назад
Ni gaskyya shi yassa nake kaunarki.duk Wanda yake kaunar mazon Allah sallallahu alaihume wa salme to nidai inasonshi
Далее
Daga Bakin Mai Ita Tare Da Sabirar Gidan Badamasi.
9:27
Finger Heart - Fancy Refill (Inside Out Animation)
00:30
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Shehu
9:41
Просмотров 172 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Ladin Cima
8:28
Просмотров 160 тыс.
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
Просмотров 66 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hadiza Kabara
6:14
Просмотров 102 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 468 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Malika
6:28
Просмотров 288 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asmee Wakili
7:52
Просмотров 65 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Amal Umar
7:00
Просмотров 68 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nasir na Daɗin Kowa
6:33