Тёмный

Tona Asirin abinda barayin yan siyasa keyi a saudiyya, Auren jinsi ba zamu lamunta ba. 

Al-FurQan wal huda TV
Подписаться 181 тыс.
Просмотров 42 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

5 июл 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 117   
@ibsnomaa
@ibsnomaa 10 дней назад
Da kyau, Allah ya saka maka da alkhairi Sheikh Ibrahim Aliyu
@IzakYoussouf-f1f
@IzakYoussouf-f1f 10 дней назад
Ashiga massallatai kulun cikin dare atayimusu Alqunnuttt tundaga wanda ya rata66ama dokar hanu har wadanda sukabada Shawara akan dokar Allah ya hanamusu nutsuwa harsaisun sokedokar Allah ya isa wlh
@lawimalan4805
@lawimalan4805 10 дней назад
Abo Aïcha kayimana ado a momazauna libya yan africaine da Allah
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 10 дней назад
allah ya baku mafita zanyi shiri akai. insha Allahu
@AyoubaIsmail-by5ys
@AyoubaIsmail-by5ys 10 дней назад
Amin ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲
@BalaIsah-hf8wd
@BalaIsah-hf8wd 10 дней назад
❤❤jazakallahu khairr❤❤
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 10 дней назад
Yaransu nigeria bata bukatar bashi saidai ta bayar in gaskiyane amma saboda da dasu ake amfani a karya Africa 🌍 shiyasa muhukuntan nigeria suke yin abun da suke so amma akwai Allah
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 10 дней назад
Ya Allah yayima albarka ya kareka daga sharrin mugwaye nafili dana buye ameen ya rabb
@user-hd9fj6gf1q
@user-hd9fj6gf1q 10 дней назад
Allah ya saka da Alheri Malam amin
@user-pq3rs4ey7x
@user-pq3rs4ey7x 10 дней назад
Alla sarki mlm yabayyana gaskiya
@aminatutoure
@aminatutoure 9 дней назад
Gaskiya malam allah yasa mudace duniya dah lahira
@kabirmohammedahmed5085
@kabirmohammedahmed5085 10 дней назад
JazakALLAHU khairan
@LegendSmoke
@LegendSmoke 11 часов назад
Allah ya Saka mlm Allah ya kawu mana sauki🤲😢
@MohamedSalehBaba
@MohamedSalehBaba 4 дня назад
Vive l'Afrique 💪💪💪💪💪💕
@KaraminDawa
@KaraminDawa 9 дней назад
Allah.yasakama.malam.daalkairi❤
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 9 дней назад
Amin ya rabbi Allah ya tsare mana mlmn mu
@ibrahimabubakar8051
@ibrahimabubakar8051 8 дней назад
Allah yasaka da gidan aljanna
@user-rb9oh7du5u
@user-rb9oh7du5u 10 дней назад
Allah yasaka WA mlmn da alkaie
@tasiuadamu9747
@tasiuadamu9747 10 дней назад
Inshaallahu Malam Allah yasaka da alkairi
@gamboharou9400
@gamboharou9400 10 дней назад
Subahanahu wa ta'ala
@user-pj7hw8vi4q
@user-pj7hw8vi4q 10 дней назад
Ameen❤
@gamboibrahim6726
@gamboibrahim6726 10 дней назад
الحق كلام جميل والله ❤
@aishaaisha9148
@aishaaisha9148 9 дней назад
Hmm Allah yasa mudace najeria
@ahmadabubakar8283
@ahmadabubakar8283 10 дней назад
Allah yasakawa malam da alkhari wlh wannan bayani yasakani kuka Allah kasa mucika da imani
@MurtalaMuhammad-vn4qm
@MurtalaMuhammad-vn4qm 10 дней назад
Allah ya kawo radda za'ayi juyin munlki a nijeriya dan shine ya dace da zazzaluman nijeriya
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 10 дней назад
𝐴𝑚𝑒𝑒𝑛 𝑦𝑎ℎ 𝑅𝑎𝑏𝑏𝑖😢
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o 10 дней назад
Akwai Masha allah
@umarrabiu6298
@umarrabiu6298 9 дней назад
Allah saka da alkhairi
@umarmuazu570
@umarmuazu570 10 дней назад
Allah ya kara daukaka da nisan kwana
@HauwauAdamu-l6j
@HauwauAdamu-l6j 8 дней назад
Allah yakaremana kai malam allah ya fitomana da irinku dazasu fito su fadi gaskiya basa tsoron tuhumar masu tuhuma
@MamanWaizina
@MamanWaizina 10 дней назад
Allah kakawo mana dauki ameen
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 10 дней назад
muna cikin wani hali wlh an chutar damu an zalince mu Allah,ya isar mana amin sum'ma amin
@Mutariisufu
@Mutariisufu 9 дней назад
شكرا فيه العمم
@gamboharou9400
@gamboharou9400 10 дней назад
Wa'alaikum salam
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 10 дней назад
Gaskiyane malam wllh sunfi shugabannin ko wacce kasa lalacewa da xalinci amma Allah ya kusa rosasu in sha allahu
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 10 дней назад
أمين يارب العالمين ياحي يا قيوم
@gamboharou9400
@gamboharou9400 10 дней назад
Sallallahu alaihi wasallama
@AbdoulwahabSeydou-jw2fz
@AbdoulwahabSeydou-jw2fz 5 дней назад
Wanna gaskiyane malm allah bless you 😢😢
@ZaidouZaidou-on1vh
@ZaidouZaidou-on1vh 5 дней назад
Wlh hakana malam
@naziruabdurahman
@naziruabdurahman 10 дней назад
Jazakallahu khairan, Allah tsare ka daga sharrin masu sharri.
@AlaminHabubakar
@AlaminHabubakar 10 дней назад
Gaskiyane malam
@OumarIdi-ig4nf
@OumarIdi-ig4nf 10 дней назад
Allah yakaiwta. Ayarufamuna asiri
@nazirashir7792
@nazirashir7792 10 дней назад
Masha Allah
@blackmambablackwidow9700
@blackmambablackwidow9700 9 дней назад
Gaskiya mallam dukkan abin da ka fadi hakanan ne . to amma akan maganar luwadi bazanga zanga ba ko raba kasar ayi. Wannan Balain ya kai matuka......Gaskiya na barranta da wannan Alamarin Kafurcin mutanan yammaci da mabiyansu
@hamisutukur4430
@hamisutukur4430 10 дней назад
Allah ya sakawa mlm da mafificin alkairi muna rokon Allah ya kawomana shu gabani nagari amen ya Allah
@allassaneide2763
@allassaneide2763 10 дней назад
ALLAH AGAZAMOUNA YAALLHA
@Abubakartahir-p9g
@Abubakartahir-p9g 8 дней назад
Ya Allah kasa sojoji sukarbikasa intagyaru Suba matasa
@BABANGIDAMUKHTAR
@BABANGIDAMUKHTAR 10 дней назад
JAZAKALLAHU KHAIR, GASKIYA IYA GASKIYA, WALLAHI DUK WATA GASKIYA GAME DA NIGERIA, IYAKARTA KENAN.
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 10 дней назад
Allah ya sa mu dace
@user-rb9oh7du5u
@user-rb9oh7du5u 10 дней назад
Kai Jama a subahanallah wannan zamani Allah ya rabamu daganin masifa
@teemaaliyu2894
@teemaaliyu2894 10 дней назад
Allah ya isa, Allah ya isa, Allah ya isa
@musaalihashim8299
@musaalihashim8299 10 дней назад
Gaskiya ne malam
@user-pp5xj1vc3y
@user-pp5xj1vc3y 9 дней назад
Allah ya kawo mana dauki
@abdulazizzubairu6566
@abdulazizzubairu6566 8 дней назад
Allah ya kyeuta
@Nouradine_Sanoussi
@Nouradine_Sanoussi 10 дней назад
Allah ya kare mana kai ya sheik❤❤❤❤❤❤
@adamumusa7813
@adamumusa7813 10 дней назад
Allah SWT Ya Saka maka Malam.Muna rokon Allah SWT Ya amshe mulki daga wannan azzalumin shuga Tinibu da Yan gayon bayanshi amin.
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 10 дней назад
Allah ya kyauta
@RukkayaIshak
@RukkayaIshak 10 дней назад
Allah ubangiji ya shiryar damu yaganar da shuwagabanninmu
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 10 дней назад
Amin
@wlkmwlkm6921
@wlkmwlkm6921 10 дней назад
ماشاءالله تبارك الرحمن
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he 10 дней назад
Dan Allah kubada fatawa akan zanga zanga mana
@HajiabaUmar
@HajiabaUmar 10 дней назад
Slm
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 10 дней назад
Allah yakawo mana mafita
@GaprAhfb
@GaprAhfb 10 дней назад
Allah ya sa mudace malam😢
@user-pc5cq8bx8q
@user-pc5cq8bx8q 10 дней назад
Gaskiya malan alah ya kawoma nijeria mafita
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 10 дней назад
Wlh kuwa Allah yafisu yafi waninsu yana jiransu amadakata ya Allah kakawomana dauki badan halinmuba ya rayayye wanda baya mutuwa ya mai tausayin bayinsa😢😢😢😢😢
@AdamuIbrahim-gy5wi
@AdamuIbrahim-gy5wi 10 дней назад
Afito kawai
@NoryNory-vd3fl
@NoryNory-vd3fl 10 дней назад
👍
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 10 дней назад
Malan ya yi karatu ya yi nasiha Allah ya saka da alheri
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he 10 дней назад
Ameen ya Allah umaru
@BabanSuhailat
@BabanSuhailat 10 дней назад
❤❤❤
@idrisabdullahi9104
@idrisabdullahi9104 10 дней назад
Allah yasa mudace
@saiduYUSUF-en2en
@saiduYUSUF-en2en 10 дней назад
Ya Allah Kakaremu Da Sharrin Yahudawa Nagida Da Nawaje Ya Allah Kazaunar Mana Da Qasarmu Lafiya Dassuran Qasashen Musulmi Ya Allah Kadaukaka Musulunci Akan Kafirci
@MusaSani-in9jd
@MusaSani-in9jd 10 дней назад
امىين
@user-wj2cc3yd5u
@user-wj2cc3yd5u 10 дней назад
Gaskiya ne ml Allah ya baya
@user-ut6rp7cc4g
@user-ut6rp7cc4g 9 дней назад
لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم 😭😭😭
@wahibbraydji
@wahibbraydji 10 дней назад
Wlh idan akayi juyin mulki za'aga canji
@SaadouHarouna-ju9zl
@SaadouHarouna-ju9zl 10 дней назад
Wannan gaskiyane 😮😢
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n 10 дней назад
Allah saka wa da Mallamai sunnah
@AdamMuhammad-tx1sb
@AdamMuhammad-tx1sb 10 дней назад
Da sunannan Allah kafara labaranka Sanna kayi kudaiya ga allah,.
@user-rg2ct1pe6h
@user-rg2ct1pe6h 10 дней назад
Wai Dan allah yansiyasa da Yan kasuwa sunajin irin wannan Malaman nagari kuwa
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 10 дней назад
Allah saka maka da gidan aljanna gaskiya dokin karfe
@HajiabaUmar
@HajiabaUmar 10 дней назад
Gaskeya malm
@user-se7dg3cx1d
@user-se7dg3cx1d 10 дней назад
malan muna godiya allah ya hiryamu
@AdamsalahMalawa
@AdamsalahMalawa 10 дней назад
Gaskiya ne malam 🙏🙏🙏🙏🙏🙏👍👍👍👍
@malamgumel3547
@malamgumel3547 10 дней назад
Irin son kudi na mutanenmu idan sun ga kudi sai su saida uwarsu ko muce iyayensu Baki daya Allah ya sawwake kada su kawowa kasarmu masifa wadda fitinar da ke cikin wannan abun assha sai dai Allah ya kare mu da dukkan yan uwanmu kai dama sauran jamaar kasa Allah ya kiyaye
@ali_so7821
@ali_so7821 10 дней назад
👌
@NoryNory-vd3fl
@NoryNory-vd3fl 10 дней назад
😢
@SalihHiron
@SalihHiron 10 дней назад
أنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل سبحان الله 😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🤲🤲🤲🤲
@HausaGood
@HausaGood 10 дней назад
😢😢
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh 10 дней назад
MLM kabada fatawa don Allah a fito ayi jahadi mana afito ayi jahadi Har Yanzu akwai sauran jinin su alsiddiq irin su sadayyina Abubakar Duk akwai ire iren su Har Yanzu afito kawai ayi jahadi mana
@tukurmuhammed905
@tukurmuhammed905 9 дней назад
Aiko gwamnati batasanin anayi inba, ahau tiunaba
@IbrahimAbdullahi-hk9sv
@IbrahimAbdullahi-hk9sv 10 дней назад
To mufa bawani malamin da zai sake gayamamu Wai karmunemi yan inmu inzakai waazi kayi don Allah anma karkasaka siyasa inkasa siyasa bazamu sairarekuba
@HausaGood
@HausaGood 10 дней назад
،😢😢
@user-lk3eq1eu6j
@user-lk3eq1eu6j 10 дней назад
😢😢😢
@AdamHama-qd7gr
@AdamHama-qd7gr 10 дней назад
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@manmansani-lx5xs
@manmansani-lx5xs 3 дня назад
🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh 10 дней назад
Wlhi wlhi gsky ne MLM
@AbbasMohammed-pp4dt
@AbbasMohammed-pp4dt 10 дней назад
To wai mesa irin wannan sakonni ba,a yinsa da turanci domin sakon ya Kai garesu
@mustaphashehu1693
@mustaphashehu1693 10 дней назад
ALLAH ya bawa Mal kariya
@shuaibubappayo
@shuaibubappayo 6 дней назад
asaukeshi akan mulkin yahAkura da mulkin kawai tsinanne uban tsinannu
@user-gp4en8xr1t
@user-gp4en8xr1t 10 дней назад
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 10 дней назад
So ake abawa turawa dama shiguwa kasar
Далее
亲生女儿这样做合适吗?
00:14
Просмотров 2,3 млн
Что нового в 11.2?
58:32
Просмотров 68 тыс.
亲生女儿这样做合适吗?
00:14
Просмотров 2,3 млн