Тёмный

Umma Shehu ta ce ba ta jin tsoron yin gulma 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 61 тыс.
50% 1

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 27, shirin ya tattauna da Umma Shehu, wata tauraruwar fina-finan Hausa.
A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al'ajabi, ciki har da baƙin cikin da ta shiga yayin da hirarta Momo bayan ta yaɗu.
Ta yi bayanin irin kyakkyawar alaƙar da tke tsakaninta da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta.

Опубликовано:

 

9 дек 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 40   
@RukayyaAminu-zk6wo
@RukayyaAminu-zk6wo 2 месяца назад
🌹🌹🌹🌹
@maryamumaraliyu7207
@maryamumaraliyu7207 3 года назад
Allah ya shiryenki wanna tana Neman gudumawar Addu,a gaskia
@hassanalnur5851
@hassanalnur5851 2 года назад
ماشاء الله
@lawalizangodachi6979
@lawalizangodachi6979 2 года назад
Ina sanki MACHA ALLAH
@zarahharuna9155
@zarahharuna9155 2 года назад
Masha Allah Allah yabaki iko
@asasd4504
@asasd4504 3 года назад
Aishine wan nan ana wata gawata tasake kwaba mgn har.ayau agaskiya lya mgn wani abuce mai daraja da kima da nutinci gadan Adam Allah yabamu lkon kiyaye halshanmu Allah yakyauta
@yaraddatv
@yaraddatv 3 года назад
Gaskiya dai kam 😅 Amin fa, abun nata kam sai a hankali, bata da harshe....😮
@abdoulazizissoufou2453
@abdoulazizissoufou2453 Год назад
Je t'aime fort mon ange
@abubakarkassim4580
@abubakarkassim4580 3 года назад
Lallai jahinci yafi hauka wahalar magani Allah ya kyaita
@ghalihussaini4715
@ghalihussaini4715 2 года назад
My actor
@asmaumuhammad446
@asmaumuhammad446 Год назад
Ummu yar garinmu 😂wato babu kunya a gulma😊
@DonAuwal
@DonAuwal 3 года назад
Hhhh umma shehu kenan
@haulatsanusi1846
@haulatsanusi1846 Год назад
Ga mai sunan kanwan ki haulat. Ki kuma sunan yayata ce da ke
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 3 года назад
Jar me iyawa.
@abuzainabtv5867
@abuzainabtv5867 3 года назад
Ai wanda baijin kungan sai masu saije, anyi tambayayoyi da yowa masu flim basu taba yin wanna magana ba.
@tsmart_tech
@tsmart_tech 3 года назад
Kim manta da London 🇦🇨🇨🇰
@barhamaalizainulabideen4125
@barhamaalizainulabideen4125 3 года назад
Ba kunyar Gulma ne ba kya yi ba, kunya ce ba kya ji.
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 3 года назад
Mahaifin ki Kuma shi nawa ne matsayinsa a gunki, saboda naga baki lissafa dashi ba ? Daga Egypt 🇪🇬
@saaadatumuhammad3572
@saaadatumuhammad3572 3 года назад
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣gskynka
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 3 года назад
@@saaadatumuhammad3572 Inaga bashi da kudi ne, shiyasa taki ta lissafa dashi 🤣🤣🤣
@maryamumaraliyu7207
@maryamumaraliyu7207 3 года назад
uhmmm abun haushi wlh
@halidhatim8618
@halidhatim8618 2 года назад
Bakida uba kenan?
@auwaluumar5954
@auwaluumar5954 3 года назад
Duk Wanda yache bayajin kunya to yaji tsoron lokacin mutuwarsa Allah yashirya su
@tsmart_tech
@tsmart_tech 3 года назад
Dagaske
@tigertech6875
@tigertech6875 3 года назад
#DANJA_TV2020
@aysherbah7545
@aysherbah7545 3 года назад
Da baki kamar reksilin 🤣🤣
@alhaqq_islamic_tv
@alhaqq_islamic_tv 3 года назад
#Al_huda_Islamic_TV
@danmalantv5583
@danmalantv5583 3 года назад
Babar jahilar banza wawotar har takai haka miyasa ke ballahgaza ce ke idan zaki magana su 100 duk haukane
@danmameajamaganadanmame2755
@danmameajamaganadanmame2755 3 года назад
Bakarya
@bashirsalisu4094
@bashirsalisu4094 2 года назад
A
@tijjaniabdullahiinuwa6466
@tijjaniabdullahiinuwa6466 3 года назад
Chabb ashe ke tun kina karama baki da kan gado℅ ga rashin iya magana tare da fitsari, gaskiya baki da kunya sosai
@yakoubousouleymane9092
@yakoubousouleymane9092 3 года назад
🤣🤣zuliba
@bilkisuabdulkadirmuhammad3589
@bilkisuabdulkadirmuhammad3589 3 года назад
Kunya dai tana daga cikin imani
@mansoorlawal7136
@mansoorlawal7136 3 года назад
Me hanci kaman kuratandu 😂
@yaraddatv
@yaraddatv 3 года назад
Hahahahaha baka da kirki irin wannan suna haka🤦😂😂😂😂😂😂
@tsmart_tech
@tsmart_tech 3 года назад
Hhhh🤣 uwar gulma
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 3 года назад
Wani turanci na balai jahilar banza ba addinin ba bokon
@maijiddaabubakar6539
@maijiddaabubakar6539 3 года назад
Mutane dan Allah muringa sanin abunda zamu fada magana me dadi ma sadaka ne ko a musulunce
@maijiddaabubakar6539
@maijiddaabubakar6539 3 года назад
Mutane dan Allah muringa sanin abunda zamu fada magana me dadi ma sadaka ne ko a musulunce
@user-bd9yp2zc3k
@user-bd9yp2zc3k 5 месяцев назад
Zulii😂
Далее
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Slow
7:58
Просмотров 112 тыс.
Cikakkiyar hirar BBC Hausa tare da Kamaye da Adama
12:54
СКАМ НА TWITCH
14:07
Просмотров 236 тыс.
ХЕРЕЙД БОИТСЯ МОЕЙ СОБАКИ!
37:08
Просмотров 952 тыс.
Kannywood Close Up Ep 5
29:18
Просмотров 827 тыс.
Interview Hafsah Shehu
5:28
Просмотров 22 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA G FRESH JARUMI A TIKTOK
25:12
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Shehu
9:41
Просмотров 171 тыс.
Cikakkiyar hira tare da Aminu Sharif Momo
28:31
Просмотров 2,2 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kyauta Dillaliya
8:49
Просмотров 144 тыс.
Daga Bakin Mai Ita Tare Da Sabirar Gidan Badamasi.
9:27
СКАМ НА TWITCH
14:07
Просмотров 236 тыс.